Anya kuwa ana samun irn wannan soyayyar ayanxu, sbd yan matan yanxu basa iya irin wannan sadaukarwa, kwara ma maxan xasu iya jurewa sbd tin afarko halayarsu ce ❤
hehehe sabuwar duniya😍😍 rayuwar masoya ina farin ciki daku Allah ya taimaka Allah yasa albarka a al'amuranku wllh Inasonki tunda kuna sona har kuke sani farin ciki 👌👌
Assalamu alaikum maza da mata mabiya wannan shiri zanyi amfani da wannan dama domin nabawa kowa hakuri bisa rashin kawo episode 4 da ba aiba sabi da yar wata matsala da aka samu Amman insha Allah zakuji mu wannan satin.
Rayuwar.masoya.inafaricin
U guys are going to blow don't u worry just keep praying and unlimited success is urs
Allah Ubangiji yakara fadada basirarku fiyeda hakan saboda kara tallafawa ma,abota soyayya dakara fahimtarda masoya nagaskiya yanda suke jajircewa akan abun kaunarsu akoda yaushe zuciyarsu bata karaya Wanda yakeda shikuma yarika da gaskiya da rikon amana azansu.
Anya kuwa ana samun irn wannan soyayyar ayanxu, sbd yan matan yanxu basa iya irin wannan sadaukarwa, kwara ma maxan xasu iya jurewa sbd tin afarko halayarsu ce ❤
Gaskiya Yau yayi kyau sosai Allah kara basira muna godiya sosai
Masha Allah gaskiya kai na miji ne kuma jarumine a soyayya wlh kaburgeni
Bjs
Gaskiya na samu nishadi
🤳🏾🤳🏾🤳🏾🤳🏾🤳🏾🤳🏾❤️
hehehe sabuwar duniya😍😍 rayuwar masoya ina farin ciki daku Allah ya taimaka Allah yasa albarka a al'amuranku wllh Inasonki tunda kuna sona har kuke sani farin ciki 👌👌
Muna Godiya
mun gode allah ya tsare mû daga dun kan sheri
Wow nice
Assalamu alaikum maza da mata mabiya wannan shiri zanyi amfani da wannan dama domin nabawa kowa hakuri bisa rashin kawo episode 4 da ba aiba sabi da yar wata matsala da aka samu Amman insha Allah zakuji mu wannan satin.
Wlh hotunan ka zamu jera a episode 4 😂😂
Kawome
@@arewarmu24 Mroaln
Waw Mashallah very good love ❤️💋👍👍🇸🇦🇸🇦
Yayi masoyya
Such a lovely video
abun tausayi wlh allah kara basira
Ameen ya Allah
Good so bayabuya soyayyar gaskiya batadakarshe
Mami Aisha sift
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wow nice lovely ♥️♥️❤️😘😘
xxx
Ziyaya dambatta
Wayyo soyayya ♥️♥️♥️😫👌
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂
Gaskiya Nima inaso ayi wannan chirin dani pls🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Ok
To yauche zanzo mufara aiki
Sanda kika shirya
OK badamuwa
Zanzo Nigeria ichah Allah
Mashallah Nice vidéo akaso so
Waiya akayi aka fara soyayya tsakanin umar da kausar
Saboda ai su labarin su ya kare tun a episode 1 kuma abind muke so ku gane shine ko wanne episode labarin sa daban ne
Yakamata idan ance film mai dogon zamani ne ana cigaba wa dashi ne yadda aka faro
Anayi munajin dadi
Good👌 we need part 4 please 🙏
Masha allah gaskiya wannan sheri yayi kyau sosai munji dadainsa
Muna Godiya
Waiyo soyyaya dadi 😍 😍
😭😭😭😭😭
Kadijah Zango dje brk
Gaskiya. Kayi namijin. Kokari💕💕💕so gaskiya ce
I like your story rayuwar masoya an kuma gaskiya kausar kinbirgini over allah yataima ka.
Komiyayi daidai
waw agaskiya wannan chirin yayi kyau sosai fah
ok ndg
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
This is not love but suffer ness ammma Allah ya bar su tare
Ameen
Ayyah Nikam Wannan Abun Yana Ban Mamaki To Yaka'ayi Tafara Sonshi
ina muku fatan alkairi wannan film din naku yana sakani nishadi kuna birgeni Allah yakara basira
Ameen ya Allah muna godiya
Amma meyasa kuka cire guy din farko Wanda ake Mari ???
@@jameelbakafushi8249wallh nima abin da nakeson ji Kenan sbd wancan yafi dacewa akan yadda aka dorashi
Valide
Gaskiya yayi kyau sosai Allah yasakara basira
Ameen ya Allah
🎉😅
Masha Allah Ya kr bsr
ykk
💍😋😋
Macha Allah yayi kyau sosai
Alahu Akbar
Allah ya kara basira yayi kyau sosae
Masha allah allah yaqara basira
Gaskiya ne masoya dakyau
فف
wayo Allah na I love this
And me I love u too
Bonsoir a vous
.@@rilwanadamugana1737 nice
Wai kausar ce kawai mace a makartan nan yakamata ace Akwai wasu mata koda kawanyan ta ne
Wllhi
Good
HARUNA SAIDU JIGAWA Allah kara basira danisan kwana masoya
Godiya tamusamman gama aikata wannan shiri maikayitar wa
❤
Wai ni ban gane bah....? Ina wannan saurayin ta na farko wanda take mari....?
Godiya muke so ba adadi Allah yakara basira
💝💝💝💝💗💑💑💑
Dan Allah Wanne ranaku kuke saka Wannan video
💖💖💖💖
wannan ba soyeyya bane. because she don't have feelings for one guy... it's just a betrayal
Love this bro ✊
Nice love this 💋🥰💕💑💔💋
قلبي
Should have been a good one ❤❤
Amma miyasa aka chanja farkon jarimin saurayin nata
Sln
Slm
Allah yakaramuna son juman mu💝💝💖💗💔💕
Hmmm love love love 😭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Masha allah allah yabar soyayya💓💓👍
مره حلوين
Salut
Gaskiya ya qayata Amma Sai yau zaku kawo mana Kashi na hudu 👂👂💋💋
Allah ya taimaka
Allah ya kara basira
Ameen ya Allah
Masha Allah gaskiya Soyayya tan than did
Gaskiya ne rahilat
Aboki nagari yafi budurwa wallahi
❤️💡👍
Allah sarki 😭😭😭
fatima Nakawari fatima Nk
Haka nema naci
Gaskiya Abin Yaburgeni 😮
Agaskya idan hka si Yaki to fa bazanyiba
Nice one
❤🌹🌹🙏🙏👍
Moussa
masha allah
vadiya kenan amma gaskiya nikaina ya birge ni sosai
Waga yayi haka
Badia dauda aslm
ykk
Hlo ykk
Dan Allah mesunan wakar nan please
Ruhin jiki #hamisu breaker dorayi
Wacci fa
😍😍😍😍😍
S
Masha Allah yayi
Bilyaminou zakin levo Bilyaminou Bonjoru
Hmmmm....... So nice
Masha Allah yayikau wallahi
wallahi muna godiya
😭😭luv
Masha Allah yayi kyau
My question here is ina guy din da akayi episode 1 dashi
A wace rana akai sako chi ne
Very nice job
يعمري❤😢😢
Nifa nakusa fara kuka rishin na 4 shirin yayi kyau sosai
Nice👍👍👍👍👍👍👍
So confeause series Ina saurayinta Na episode 1. Sannan kuma episode 2. Ya akayi ya fara soyayya Maqiyinta
Like you my guys
Masha allah
Wow very nice love
Wayyo Allah soyayya
😍😍😍
Anayi muna jin dd
Allah ya qara basira
Ameen ya Allah
aha Haka muke so aringa saka caskale a hausa fim
Allah sarki soyayya 😭😭
🎉🎉🎉
Mashaallah
Zahra A salm ykk
Dakyu 👩❤️👨👫
Masoya epuzorde
🙆♀️
Kausar Allah bless you
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭👌
Gaskiya Yana da kwau sosai
One nan shine soyayya da gaskiya
Masha'allah komai ya kammala.
Chirin yayi kwau fa. Fatan alheri
Yayi kyau sosai
Dan Allah nagaba