Yadda matsalar man fetur ta janyo dogayen layukan mai a Abuja

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июл 2024
  • Layukan ababen hawa sun sake bayyana a gidajen man fetur na wasu biranen Najeriya.
    Tun a cikin makon da ya gabata aka fara ganin dogayen layukan sanadiyyar ƙarancin man fetur ɗin a gidajen mai.
    Hukumomi sun ce matsalar ta samu ne sanadiyyar ambaliyar ruwa, wadda ta hana tankokin dakon mai kai man zuwa sassa daban-daban na ƙasar.

Комментарии • 6