"Burina na wallafa duk waƙoƙin Shehu Ɗan Fodio har a intanet"

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 июл 2024
  • Wani mai tattara rubutattun waƙoƙin Shehu Usman Ɗan Fodio da almajiransa tsawon fiye da shekara 60 ya ce yana da burin ganin an wallafa duk rubuce-rubuce da waƙoƙinsu har a intanet domin bunƙasa ilimi.

Комментарии • 16