Tirkashi! Saurari abinda ya faru da ƴar Tiktok Murja Kunya bayan dawowarta Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 фев 2025

Комментарии • 24

  • @BadiaHamisu
    @BadiaHamisu 9 дней назад +2

    Kinsani kuka ma wlh.allah sarki Allah yasa silan shiriyarki kenan murja dama bakinka Muke ba.abunda kikeyi ne banaso saboda Muna qaunarki.allah ya shiryemu baki daya.allah yayiwa rayuwarki albrka

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 10 дней назад +1

    Masha Allah murjanatu diyar albarka , Allah y yarda y kuma bada ikon hakan in shaa Allah , S.A.W

  • @hadizausmanahmad1960
    @hadizausmanahmad1960 9 дней назад +1

    Alhamdulilah murja tadawo gida ALLAH ya shiryar damu baki 1😊

  • @Baraatuyakubibrahim
    @Baraatuyakubibrahim 9 дней назад +1

    Gaskiya wallahi kin raina wa kanki hankali wallahi kukan karya ne
    Amma dai addu'ar da kikai Allah ya amsa ko ba kya so

  • @MairoKyari-l6s
    @MairoKyari-l6s 9 дней назад

    Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da Alheri. Allah maji rokon bawa..

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 10 дней назад +2

    Allah ya shiyeki , Allah tabbatar da abinda kika fada

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 7 дней назад

    Allah yasa lokacin shiriyankine yazo kinsan akwai Wanda idan Yana kusantan k'abarin sai shiriyar yazo mishi ta hanyan da Bai zataba Allah yashiryemu Baki d'aya

  • @UsmanMuhammad-i3c
    @UsmanMuhammad-i3c 9 дней назад +2

    Allah SWT Ya kara shirya ki

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 9 дней назад

    Allah yatabbatarda shiriya agareki,yabaki miji Nagari,

  • @sharaniuba4667
    @sharaniuba4667 7 дней назад

    😂 bariki aiba kanwar ubmwa bace wanna tuban aikin sabayinsa
    TO Allah dai yasa wanna ma ba yuban muzuru bane

  • @muhammadamuhammad1631
    @muhammadamuhammad1631 9 дней назад

    Allah Ubangiji yasa da gaske ki kayi wannan nadamar, Allah ya karbi tubanki ya kara shirya ki, ya yafe mana gaba daya

  • @Babykakke23
    @Babykakke23 9 дней назад

    S a w 😘 Nima ina sonki ,Allah yayarda murja,zamu Miki Insha Allah

  • @yomiadeyemi3096
    @yomiadeyemi3096 9 дней назад

    Masha Allah

  • @NasibaMuhammed-x1z
    @NasibaMuhammed-x1z 9 дней назад

    Allah yagara shiria

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d 10 дней назад +1

    To ALLAH yabaki mujin aure

  • @attahalhmallam5793
    @attahalhmallam5793 9 дней назад

    Ke ai ynz kinfi karfin gd
    Allah ya shirya
    Akwai nadama a nan gaba tukun

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e 9 дней назад

    🤲🤲🤲🤲🤲

  • @ibrahimaibrahims
    @ibrahimaibrahims 10 дней назад

    Allah ya kara shiryar damu

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 7 дней назад

    Sannan shawaran dazan Baki itta nadama ba'a samata lokaci saboda itta mutuwa bata kwankwasa k'ofah datazo d'aunkanki zatayi ako wani yanayi kike saboda Allah yabaki daman maki na shiriya

  • @yahayaumar3718
    @yahayaumar3718 9 дней назад

    Aww!! WAi kindawo ne? Da bakince bazaki Dakota?

  • @AbdullahiYusif-i5o
    @AbdullahiYusif-i5o 9 дней назад

    Kamar gaske

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 10 дней назад

    Haka take yaudarar daqiqai wadanda basu fahimchetaba. Irinku murja Annabi yache mustine muku donhaka Allah yastinemiki.

  • @ChinnaSalemTimothy
    @ChinnaSalemTimothy 8 дней назад

    Masha Allah