Kaddara Ko Ganganci 09-10-2024: Labarin Bazarawa Mai Generator Episode 13

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024

Комментарии • 12

  • @mmndidi
    @mmndidi День назад +1

    Oh wnd beda kishiya beyi kallo b😮

  • @khadijahmatar_k892
    @khadijahmatar_k892 День назад +2

    Ni ce first🎉

  • @MaryamMuktar-ri7bp
    @MaryamMuktar-ri7bp 23 часа назад

    Ke Ina ruwan ki da Gaya mishi wani gidan ga yadda ake yi in ya tambaye ki yadda ake se kiche baki sani ba Bari kuyi shawara da ita Yan da kuka yi se ki Gaya mishi tunda Bata da waya baki kyau ta wllhi dan a gidan ki na farko baki zauna da kishiya bane shi yasa Kuma duk abunda yake mata nasan Sabo da chikin nan ne da zarar ta haihu zata gane shayi ruwa dan komawa zai in da ya saba Allah ya kyau ta

  • @بريرهجبريل
    @بريرهجبريل День назад +2

    Uwar gida tafiku gaskiya idan kwana 2 yakeyi akone daki sai yayi kwana 1 aɗakinta yatafi idan yadawo sai yacikamata sauran kwana dayanta sannan yakoma dakin amarya a musulunce kenan

  • @fatimaharuna8070
    @fatimaharuna8070 День назад

    Ba nurses ne masu karban haihuwa ba midwifes ne

  • @wasilaahmed1419
    @wasilaahmed1419 День назад +1

    Lefin ki ne amarya

  • @kareemsvlog5590
    @kareemsvlog5590 День назад

    This guy is not just at all here….he is obviously wrong

  • @fulanys_kitchen_kano8624
    @fulanys_kitchen_kano8624 День назад

    Bku d gskia de keda mijin nn nki,kuna tauye uwar gida b

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 День назад

    Shama hakan ai hada fitina ne inyanaso kuzauna lafiya. Wasu mazan basa ganewa nuna banbanci koyane yanasa wasu matan masu raunin imani suna bin kokaye kaga soyayyar da akeson ginawa sata gagara ko 😏

  • @mylovebeby8286
    @mylovebeby8286 День назад

    Munagodiya❤🫡