GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 1 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi
HTML-код
- Опубликовано: 4 окт 2024
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Ahmad A. Dorayi
#GidanBadamasiSeason4
#episode1
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Usaini Sule Koki
Adam A. Zango
Ibrahim Yala
Ado Gwanja
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu...
Hhhhhhhmmmmm ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w 💕
Za,aci gaba da film ɗin nan kenan yayi dai-dai❤❤❤
Washa Allah 😂
Masha allah tabaraq'allah allah shisaka da alheri falalu wannan shirin baya tsufa har abada
Mubi duniya asannu 😂😂😂😂😂😂
Masha allah 😅😅😅😅😅😅😅😅😅
Masha Allah
Allah Kara lfy da Zaman lfy da abunda lfy zataci.
Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa dama Nigeria baki 1.
Masha Allah. I love this amazing movie 🎉
❤❤❤😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
May Allah bless you ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Macha allah oncle falalu allah yakara basira🎉🎉
Masha Allah
Hhhhh Megida falalu Allah dai yakara basira da nisan Kwana mai albarka
Macha allah dakaeo yanzunae zamukali film fa dafa dutslanae
Yawwa thankyou and please we need all the episodes please upload it for us
Masha allah 🎉🎉🎉❤
Toh Masha Allah all thanks to god season 4 is here 😂😂😂
🎉
❤❤❤🎉
Masha Allah wallahi wannan film din yanamin kyau sosai miji zuwa dai😂😂😂
I love you thank you❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂🎉😂😂😂
Masha Allah.❤❤
Dan allah falalu kar asake tafiya dogon hutu irin wannan
Masha Allah ❤️✅
Hahaha 🤣 Maiduguri yoo
Wai ina yaya bazuga 😂❤😂
Prison, gidan yadi 😂😂
Masha Allahu🎉
Macha allah❤❤❤
Macha Allah gaskia najima ina jira❤😂
muna godiya Director A Dorayi😎
Masha Allah 🙏
Mashallah hamdoulilah
Zango ❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah Allah yasa mudace
Slm masha allah
I'll spare time to follow this episodes insha Allahu.
Masha allah 👉🇳🇪
To yayi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Macha Allah
I've been waiting for a long time😊
Mashallah alhamdoullilah allah ya kara lfy da bsr
Dan allah na gaba
Wai
Mazan kwarai ma ta gagaresu balle Kai mahaukaci Dan Shaye SHAYE 😂😂
Yaya Dan Kwambo 😂
Allah ya kara lapiya da basira sir 🤩👌🙏
So far so good
Gaskiya
😂😂 9:33
Ok noproblem🎉🎉🎉🎉❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
كنت انتظر منذ مد
Macha alha
Masha Allah ANNENE TANADI AKAIWA YAN Download please
Alhaji badamasi ya tsore 😂😂
Allah ya kara basira yayi jagoranci
You are welcome gidan badamasi ❤❤❤❤❤❤
Kai gidan badamasi
Allah ya biya
Okeyyyyy ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
MashaAllah
منور
Say godiya
VERY GOOD 💯💯💯💯💯💯
Yaushe ake.sakoshi
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤🎉
❤❤❤ alhmdllh Allah yayi jagora
Godia muke falalu dorayi
Masha Allah fatan alkairi your Welcome
Kai falalu dan bakai bane kanasamana data shiyasa kullum kanasamu wasa da data mu koh kullum tsofun film kanata sakamana gaskiya zandaina followed naka harga Allah
I love this gate man(tsaka
Welcome back ❤❤
Yau darachi wannan,
Masha Allah
Muna Godiya
Masha Allah.7.5.2024
Masha Allah fatan alkairi
Masha Allah Falalu
مشاالله
Wallahi na aza an dawo da shirin ne har ina murna.😢😢
Nima haka
Wallahi nima
Falalu ana mugun tare😂😂😂
A gidan yari malam zaidu wai yakeson fura da nonon kindermo dazuma😅😅😅😅😅
😂😂😂😂😂😂😂
Dan Allah taska yaushe zaku dawo gidan badamasi
❤❤❤❤ 🎉🎉
Dede❤❤❤❤❤❤
Welcome back
Macha Allah tasska
Barkanku da dawowa
Nice 👍
❤❤❤❤❤❤😊😊😊
Yaya ayuba is something else 😂😂😂😂
Hello
😂😂😂😂😊😊😊❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤
Kina jin hausa ne
He is very funny
Yakamata akarshen gidan Badamasi ace Baba Dauri yasamu wani arziki, saboda Rikon Amananshi da juriyarshi da zama da Alhaji😂
Film ya haɗu Ɗan ƙombo duniya
Masha Allah well come back 🎉🎉🎉
🎉🎉🎉
😂😂😂😂😅❤❤❤❤🎉Good Good 👌🌹
Kai falau yaneeee ji nake yi kaman inji zagi wanna ai stohon season ne😢
Tomu Ai bamu kalli tsohon ba Sai yanxu kaga yayi daidai Kenan ko
Masha Allah 🥰 🥰 🥰 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Naji dadin wannan dawowar sosaih wllh
Welcome back sir 😊
ايسكريم 😂😂
Nice
😂😂😂😂❤❤
Like
❤😂❤😂