Donnnnnn Allah Hajiya Hadiza muna son ki kira mana Great Gentleman, Alh Ibrahim Maishinku. He is our favorite star. To complete your show you need his presence
Hadiza Gabon official Da farko ina mai Jin dadin wannan Show naki tundaga farko har kawowa yanzu babu wanda banyi download dinsaba kuma babu wanda ban kallaba Alhamdulillah shiri yana kyau Shawarata anan Mai xai hana kifara gayyatan mutanan gari misali kaman manyan malaman makarantu da kuma Yan Kwallon mu na Cikin gida Nigeria kamar kirin wa inda suke buga Primier Nigeria sukara bawa matasa shawara akan Hustler da gwagwar maya da suka fuskanta arayuwa sannan kuma inaso bako nagaba A gayyace Gold voice Nazifi asnanic
Sincerely I've enjoyed this Episode😊. Those dat are wondering what she said in Fulfulde let me Translate for yuh Guys. Noi Sare ? means How is home....? A ummi Kaduna awari noi lawol ? means u left Kaduna u came how is the Road or how's the Journey....?
Tanx a lot ,pls Anty Hadixa we extra ordinary need Maryam booth . I wish u success in all your endeavors activities, And any thing u lay it your hand upon shall prosper
Pls pls pls hajiya Dan Allah ,kikawo Mana Muhammad Ibrahim Nagudu shine babban mawaki a Jahar yobe ,Kuma shine mawakin Senate president Ahmed lawan Dan Allah kikawo Mana shi pls pls pls
Slm inada Shawara akan program dinnan please lokachin da kike fara magana Kafi bakin bakon mu yashigo kidan ringa karanta tanbayoyin masu kallo zamuji Dadi I wish you the best 😊😊
Slm,gaskiya kina karami sonki, na yi shakaru da yawa kallan finafinanki, San kika karami sonki, da kika budaimin wannan,giadr.... Allah yasa na aureki, Nine Adamu Imam, Nasarawa state...
sister yaushe zaki kawo mana su Anty ruqayya dawayya da hafsat idrees da nafisa Abdullahi da Rahama sadau da sarki Ali nuhu da maryam ceeter Ina saura ran program naki a Koda yaushe fatima mustapha daga maiduguri🥰❤️
Fresh Emir wow a very humble guy wlhi so impressive ❤️ Allah ya Kara daukaka … God bless u Anty Gabon
Masha Allah hajiya hadiza a gayyato mana sarki Ali nuhu
Yes
Ni dai na fada nace murja Ibrahim kunya Jaki kawo mana Allah yakara maki Basira da daukaka fatan alkhairi kinji Hajiya hadiza Gabon,s room❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
We Are Waiting The King Of Kannywood ALI NUHU
Wahala
MASHA ALLAH allah yakara basira fresh emir allah yakoma dakai gida lfy watching from anchau township
Donnnnnn Allah Hajiya Hadiza muna son ki kira mana Great Gentleman, Alh Ibrahim Maishinku. He is our favorite star. To complete your show you need his presence
Masha Allah hadiza Gabon munajin dadin wannan abubuwa allah yaysate yataimaka laouali yakuba daga kasar libiya 🇱🇾🇳🇪🇳🇪
Wow wow,the first time I got to know fresh emir,very intelligent guy , 👍 up to hadiza Gabon.
Allah ya Kara Lafiya Anti Hadiza Gabon office don Allah ki gayatu Muna hamisu beraka
Barbaranci to the world, our language is too special 😂😂 Gabon should understand him mana
Really that is our language too
She understands him ai😂sai yayi admitting bai iya ba
I just love him, and wish him best of luck.
Hadiza when are you inviting Ali nuhu and Nazifi Asnanic??
Wish you all the best always.
Abdull MD
Babu wani bai iya bah , yaren daya dauka Gamagari shike rufamasa asiri, Har yake samun na alawa😂
@@ishaqibrahim3668😅bar ďan eyane
Bonsoir grande sœur ils faut nous a mené Musa mai sana'a je suis au Cameroun je suis très contente de ton programme merci beaucoup
Gaskiya ne fresh Emer
Allah ya ƙara basira da dau kaka,
Ameen ya Rahim
Salam Haj Hadiza agayyatoma sadiq sani sadiq fatan alkhairi, watching from Dominicaine République.
Gsky this your show is really promoting our arewa artist because this the first time I’m seeing this guy up up anty hadiza keep promoting……
Allah yakara lfy fresh emir and gabon
Masha Allah very interesting, muna jira a kawo ALI NuHu...
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦
Nice
Very amazing episode 👏 Allah ya saka da alheri my regards to mawakin nan fresh amir amir
Wow fresh emir macha Allah hajiya hadiza tambayar da kikayi masa Akan Yadda yake waka gaskiya muryachi tana da banbanci azahiri
Hadiza Gabon official Da farko ina mai Jin dadin wannan Show naki tundaga farko har kawowa yanzu babu wanda banyi download dinsaba kuma babu wanda ban kallaba Alhamdulillah shiri yana kyau
Shawarata anan Mai xai hana kifara gayyatan mutanan gari misali kaman manyan malaman makarantu da kuma Yan Kwallon mu na Cikin gida Nigeria kamar kirin wa inda suke buga Primier Nigeria sukara bawa matasa shawara akan Hustler da gwagwar maya da suka fuskanta arayuwa sannan kuma inaso bako nagaba A gayyace Gold voice Nazifi asnanic
Nura m inuwa pls 🙏🙏❤️❤️❤️
MASHA ALLAH
Don Allah invite Ibrahim Mai Shunku 👏
Scratch from Saudi Arabia tnk u for your program am we are waiting a Ado gwanja and Falalu a Dorayi🙏
Sincerely I've enjoyed this Episode😊.
Those dat are wondering what she said in Fulfulde let me Translate for yuh Guys.
Noi Sare ? means How is home....?
A ummi Kaduna awari noi lawol ? means u left Kaduna u came how is the Road or how's the Journey....?
Masha Allah.
Gabon with my boss man
Ummi karama ummi karama ummi karama please adiza don't forget about ummmi karama
Yeah we are waiting for king of kannywood ❤❤❤❤
Adam zango? ae yazo
@@suleimanisah918 king akace ba price ba malam Suleiman
Allah yaban haushi yana kushe hausa baikamataba kuma da hausa yake chin abinchi
Barka dai hadiza akawo mana ali nuhu don Allah
Tanx a lot ,pls Anty Hadixa we extra ordinary need Maryam booth .
I wish u success in all your endeavors activities, And any thing u lay it your hand upon shall prosper
Masha Allah witching you from Cameroon 🇨🇲
Nice
Hajiya Hadiza dan Allah ki gayyato mana marubutan online suma suna bada gudunmawar daya dace ace anyi hira dasu,
Màsha Allah. Fresh Emir sounds quite intelligent. Nice one there Tamegari
Masha Allah Yaushe Zaki kirani
Hajiya Hadiza
MASHA ALLAH fresh emir🎉🎉
Gaskiya naji dadin wannan firan Masha allah kanuri for ever
Dan ALLAH kikawo mana Young T Zamani Raran Raran Abuja ❤
Allah yakara basira ❤
Masha Allah Allah yakara basira
Masha Allah I'm watching from Libya 🇱🇾
SLM barka da warhaka s'il-vous-plaît hadiza on vais écouter presdo da sumaiya
We are waiting king of kannywood gabon
Kin burgeni Gabon da kika titsiye mana shi har sai da muka gane bai iya barbanci ba, da zai ci mu da buguzun. Hausa ta muku rana!
Masha Allah
Allah ka taimakemu da Kasata Nigeria.
Ameen y rabbi
I really love you sister hadiza ❤❤❤
Assalamualaikum gaskiya Ina da wata shawa da zan bayar,gaskiya video yana yin dohu sosai allah yasa a gwara daga naku har kulim
Aunty adiza nitsatstsiyar tattaunawa❤
❤❤ Hadiza gabona kikowau hamisui bireeka❤ ako mebakinmagana
Pls pls pls hajiya Dan Allah ,kikawo Mana Muhammad Ibrahim Nagudu shine babban mawaki a Jahar yobe ,Kuma shine mawakin Senate president Ahmed lawan Dan Allah kikawo Mana shi pls pls pls
Dan Allah ki gyaiyato
Mahmud nagudu da nazifi asnanic da sarkin waka da rahama sadau
A love you ina alfahari dake hadiza
Muna jiran (NURA M INUWA) har yanzu munji shiru fa dan allah akawo sarkin waka nura m inuwa
Nayi shaida kwarai Asharaff mutumin kirki ne gaskiya ❤❤
We Are Waiting 4 Ali Nuhu
Please anty dije u have to invite the talented singer nura m inuwa
Slm inada Shawara akan program dinnan please lokachin da kike fara magana Kafi bakin bakon mu yashigo kidan ringa karanta tanbayoyin masu kallo zamuji Dadi I wish you the best 😊😊
Gabon ,
Kindly inason insamu hanya da zan runga Gaisawa dake personally ....thank U
Aunty hadiza when time you gotta invite the mai maila buni❤
Bonsoir madame hadiza ont vous remercie beaucoup je suis bourema Ghana
Mashallah 🥰 muna gdy aunty deeje 🎉❤
Muna jiran shigowa sarki Ali nuhu
Salam hajiya hadiza Dan Allah agayyatomana morel
Slm barka hadiza kikamana hamisu breakar
Anti.hadiza.aliyu.dan.allah.dan.anna.binsa.akawu.muna.gjdigo.maiban.gariya.dafatan.allah.a.bada.iko.amin
Laila Ali Othman, Nafisa Abdullahi, Ali Nuhu,Nazir sarkin waka,Hafsa Shehu,
We are waiting for king hamisu breaker❤❤❤
Masha Allah, i wish to be here next year!
Marsha Allah hajiya DJ abin yayi .mana sosai
We are waiting the Emir Of Hausa Singers Naziru M. Ahmad
We are waiting king of medicine wood jikan malam kano
Kace hausa gamagarice amakagaza yin yarenka
Macha Allahu ya kara lfya da basira 🇨🇮
Gaskiya hadiza shigar yau yakamata a gyara please
😂jaraba
@@rhodaishaya9228 gaskiya ne ai
Hadiza Gabon kin Biya Sora adamu nagudu Mahamadou nagudu aligge hausa rap
Allah ya Kara basira
lellei sai kayi fari i like this chapter
Masha Allah 🎉🎉
We want to see producer salimu Salim Maidu
Gaskiyane kanaburgeni gaskiya saboda kishin qasa da Al,umman qasa
Dama zaki taimakeni kiyi Hira dani😢Nima mawaqine amma me kokarin bankadowa nataso nasamu nayi suna😢
slm hadiza dan allah ina so ki gayato mandula sarkin rawa na nige 🇳🇪🇳🇪 pls
Thursss
Masha allah watching from dakata kawaji
You need to invite g fresh Alameen
Kano state material wai meya faru 🤣
Barka hadiza dan Allah waye ya labarin sadik sani sadik ne
Dan Allah Yaushe zaki Gayyata Mana Musa Mai Sana'a.
wannan magana gaskine in ma yanda kauna gawuna allah kadai yasani
Masha Allah
Well-done Sir
Slm,gaskiya kina karami sonki, na yi shakaru da yawa kallan finafinanki, San kika karami sonki, da kika budaimin wannan,giadr.... Allah yasa na aureki,
Nine Adamu Imam, Nasarawa state...
Adinga Farawa Da sallama
Gaskiya ferish emiya bamu ji dadi ba bakama yare ba kana kudun yare ko mene
pls hadizatu munaso kikawo mana nafisa Abdullahi
Bonsoir tanti hadiza, vous allez bien et le boulot ?
Agaiyato mana bash neh pha don allah
sister yaushe zaki kawo mana su Anty ruqayya dawayya da hafsat idrees da nafisa Abdullahi da Rahama sadau da sarki Ali nuhu da maryam ceeter Ina saura ran program naki a Koda yaushe fatima mustapha daga maiduguri🥰❤️
Muna Jira na sarki kannywood alinuhu
I like this guy … so calm !!
Gaskiya shirin Yana kayatar sosai ,Ali nuhu muke jiran agayato mana
We are waiting for Ali Nuhu and hamisu breaker
J'adore l'initiative
Gaskiya Akirawo new gwanja