HADIZA GABON: Abdul Amart ya amsa wasu manyan tambayoyi ku biyomu don ji Daga bakin sa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 дек 2024

Комментарии • 657

  • @ayshamohammed5403
    @ayshamohammed5403 Год назад +2

    Masha'allah gaskiya wannan fira tayi ,Abdul Amart ya burge Ni kwarai ,yaushe za'a kawo mana Adam zango da Nazifi Asnanic

  • @saimausman6255
    @saimausman6255 Год назад +28

    I like his confidence ☺️Abdul is talking with pride Masha Allah

  • @ahassan2829
    @ahassan2829 Год назад +9

    Honestly these are the kind of program we are lacking in northern Nigeria and I believe is a polite way of uniting our northern artists .

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 Год назад

    Hmmmm! Gabon ta girma. Mutane biyu kenan naji suna cewa farashin ta a film ba kowa ke affording ba. She started from a humble beginning and get to where she is today. Allah ya kara daukaka.

  • @mk221tv8
    @mk221tv8 Год назад +2

    Masha Allah hadaza kina kokori sosoy ni inaso agaiyeci Jamila nagudu dan Allah ahuwan Amma tana bani tausayi tadade Amma Sai ahankali 😭

  • @el-khaleelmuhammad2392
    @el-khaleelmuhammad2392 Год назад +3

    Na matuƙar jin daɗin wannan hira. Hajja Hadiza Allah ya ƙara Basira 👌🏻💖💖💖

  • @MahadouSalif
    @MahadouSalif 7 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤dan hajiya tareda hadiza R baba aliy gabon Matata barkakou da safiya atani

  • @muhammadabubakarmuhammad1886
    @muhammadabubakarmuhammad1886 Год назад +4

    Masha Allah Abdul amart you're very wise man you show the world that kanywood is a big industry in Nigeria most especially in political system

  • @usmansani5202
    @usmansani5202 Год назад +1

    ALLAH YA KARA SUTURA DA DAUKAKA HADIZATU GABON INA MIKI FATAN ALKHAIRI SOSAI DA SOSAI GABON ALLAH YASA KIFI HAKA TOO MUCH OF LOVE GABON 💔💚💜💜

  • @umarshehu8963
    @umarshehu8963 Год назад +2

    Masha Allah tattaunawar yau tayi dadiii Inabukatar jarumatafa gsky akawomana ita, , , Rahama Sadau💪❤

  • @yahayaabdulaziz3610
    @yahayaabdulaziz3610 Год назад +4

    Masha Allah aunty hadiza muna jiran sarkin Waka a wnn talk show din

  • @gaskiya
    @gaskiya Год назад +1

    Masha allah alhamdulillah am wato munaso hadiza arika gayyato kana Wanda Hakan zai taimaka musu sanadiyyar za iya saninsu acikin wannan dandali mai albarka allah yasa sakonmu yazo gareki

  • @fatimahkabir1182
    @fatimahkabir1182 Год назад

    Super hero Abdul amart Mai kwashewa masu yi don Allah

  • @alimohammed5669
    @alimohammed5669 Год назад +4

    Masha Allah Aunty Hady...
    Plz invite Nura M Inuwa also Naziru Sarkin Waka for the next meeting thank you thank you more blesse Aunty Hady watched from Maid Town

  • @JamilaDauraLifestyle
    @JamilaDauraLifestyle Год назад +3

    I can sense he is trying to be humble in his acheivements while shedding lights on his successes. Allah ya qara daukaka.

  • @halimamusa9153
    @halimamusa9153 Год назад +3

    Masha Allah my favorite mummy am ❤️ Allah ya kare mun ke Allah ya kara basira

  • @adamumuhammadmuazu595
    @adamumuhammadmuazu595 Год назад +1

    Ma sha Allah Allah yakarama rayuwa albarka yasa kifi haka uwar marayu

  • @abdulhamidsidi493
    @abdulhamidsidi493 Год назад +3

    akawo hamisu bareka dan allah dan annabi muhammad s a w 🤲🤲😭😭😭🤲🤲

  • @abdoulazizadebayor4185
    @abdoulazizadebayor4185 Год назад +2

    Mâcha allah haj Hadiza allah ya taimaka .da basira.

  • @abbaaliyu308
    @abbaaliyu308 Год назад

    Very much Allah qara arxi ki hadixa aliyu gabom fatan alkhairi gare ki Dan Allah kizo mana da nura m nuwa Dan Allah

  • @nassyaro6905
    @nassyaro6905 Год назад

    Masha Allah naji dadin
    Wannan tatunawa ina son aka wumuna oga nura M inuwa turaron zamani
    Daga nasair saifar masoyi

  • @yakubmumar63
    @yakubmumar63 Год назад

    Hadiza gabon kina aiki so sai masha allahu

  • @falmataalkali3118
    @falmataalkali3118 Год назад +1

    Yes mun ji dadin Tattauna warku da Abdul Amart Mai kwashewa....I like his Accent So much

  • @realitytvandlove1842
    @realitytvandlove1842 Год назад +12

    Please invite Hafsat Shehu in honor of her late husband Ahmad s. Nuhu for clocking 16years after his death this January. They had a beautiful love story that the kannywood nation is jealous about, please talk on that. Hope u see this

    • @arewanewztv765
      @arewanewztv765 Год назад +1

      No one's is jealous about their love story hanty. He died since before the so called kannywood did stand in it feet.

  • @maryamchiroma6907
    @maryamchiroma6907 Год назад

    A gskya naji dadin wannan hiran taku yar uwa wlh ya burgeni sosai ya za ayi na hadu dashi babban yaya Allah ya kara girma🥰🥰🥰💗💞💝

  • @mustymaman6285
    @mustymaman6285 Год назад +1

    hadiza wai yaushe zaki kamana zango Allah Ubangijin yaqara miki lfy da nisan kwana

  • @MuhammadYusuf-ci3fd
    @MuhammadYusuf-ci3fd Год назад +7

    More blessings and protection of Allah to aunti hadizatu

  • @algeriansuperster6239
    @algeriansuperster6239 Год назад +2

    Pls I love hadiza Gabon with my heart 💓💓💓

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 Год назад

    Masha Allah nima zanso agayyaceni hirar nan idan Allah yadawo dani Nigeria lfy

  • @rukayyasani962
    @rukayyasani962 Год назад +5

    Really appreciate aunty dije...🥰🥰
    Pls invite sarki Ali nuhu for us.

  • @isahassanabubakr4432
    @isahassanabubakr4432 Год назад +1

    Wlh naji dadinsa sosai. I love ur program. May Allah Continue to bless you. One love my best actress.

  • @evaawal346
    @evaawal346 Год назад

    Masha Allah tabarakallah, hajia Adiza you really look young and great with your weight loss. Keep it up.

  • @sala-rg1mb
    @sala-rg1mb 3 месяца назад

    Masha Allah hadiza akawomuna abdu boda❤

  • @yahayabello043
    @yahayabello043 Год назад

    Allah ya kara basira Aunty Hadiza

  • @othmanabbas8847
    @othmanabbas8847 Год назад +1

    Hadiza don allah kitaimaka ki kawo mana nura m inuwa

  • @sheikhahmedibrahimopeyemi9301
    @sheikhahmedibrahimopeyemi9301 Год назад

    Very intelligent mam, gaskia ya burge ni❤️

  • @ukashatumahmudahmad3372
    @ukashatumahmudahmad3372 Год назад

    Masha Allah naji matukar daɗi danaji kinyi sallama a first program naki haka ya kamata gabon

  • @إسحاقهارون-د7ش
    @إسحاقهارون-د7ش Год назад +1

    A gayato mana sarki Ali Nuhu hadiza Gabon

  • @kalayinafisa9674
    @kalayinafisa9674 Год назад

    Munji dadi kam , the best I have watched so far

  • @phirdauceejeebo311
    @phirdauceejeebo311 Год назад +1

    Dan Allah a kawo Nafisa Abdullahi

  • @habibmuhammad5208
    @habibmuhammad5208 Год назад

    Thank you Hadiza ALIYU gabon

  • @sanimuhammad4214
    @sanimuhammad4214 Год назад

    Gaskiya nidai banji daɗiba wlh kuma abokinama da mukakalla tare yace shima baiji daɗiba yafi jindadin hirar rarara wannan dan hassadar dan wahala

  • @mammansulaiman3719
    @mammansulaiman3719 Год назад +2

    Masha Allah , Hadiza munasan Akawomana Hamisu breaker please

  • @karimaaboubakar4995
    @karimaaboubakar4995 Год назад +9

    Bonsoir ma princesse j'espère que ça va bien dans l'ensemble un conseil pour toi. Y'a un adage qui dit "le silence est le plus haut degré de la sagesse" tout celui ou celle qui a commenté ce que tu fais cela veut dire qu'il ou qu'elle aime déjà donc ne répond pas aux gens reste positive ça te fera grandir.

  • @MaryamMukhtar-hu9dh
    @MaryamMukhtar-hu9dh Год назад

    Masha Allah yau anyi hira da dan unguwar mu hira tayi dadi

  • @muhammadsardauna3661
    @muhammadsardauna3661 Год назад +1

    Aunty hadiza ko kikawo mana Nura m inuwa ko mudaina kallo
    Ahto
    Allah yakara daukaka

  • @saiahharoun405
    @saiahharoun405 Год назад +4

    برنامج جميل جدا والله اتمنى استدافه ادم زانقو..... اخوكم من السودان 🇸🇩🇸🇩🇸🇩🇸🇩

  • @bashirisahbashir9261
    @bashirisahbashir9261 Год назад

    Wow mashaallah Sister Hadiza Aliyu AKA Gabon please Aisha Aliyu Tsamiya

  • @zaraammakolo
    @zaraammakolo Год назад

    Hadiza Aliyu Gabon! My Aunty !! My best Actress!!! on my best RUclips show. More Success to you Dear. From Maiduguri, Borno State.

  • @shehusani4136
    @shehusani4136 Год назад +2

    Masha allah hadiza akawomuna zango

  • @k.b.harouna
    @k.b.harouna 9 месяцев назад

    Masha allah yayi kyau Abdul amart

  • @harunayunusa1379
    @harunayunusa1379 Год назад +1

    Thanks very much diija ghabon

  • @firdausiyusuf7331
    @firdausiyusuf7331 Год назад

    Inaso akawu mana hadiza aliyu Gabon all the best my superstar

  • @othmanabbas8847
    @othmanabbas8847 Год назад +1

    Sannan kuma gaskiya hadiza akwai tambayoyin da yakamata kiyi masa dan uwarsa ba nura m inuwa ne yasa akasanshiba waye yasan wani Abdul amart sai da yahada kai da nura tukunnan

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. Год назад

    Allh yatsare hajiya
    Hajiya hadiza Gabon fatan alkhairi agareki

  • @aichatoumahammedd9964
    @aichatoumahammedd9964 Год назад +1

    Godiya muke ALLAH ya tsare ki. Kizomana da Layla Ali usman Dan Allah😭😭

  • @itswalyaya9116
    @itswalyaya9116 Год назад +1

    Aunty Hadiza please Event Ali Nuhu

  • @haliluadamu5699
    @haliluadamu5699 Год назад

    Gaskiya wannan hira yayi INA sonki hadiza gabon

  • @aishabellokado1499
    @aishabellokado1499 Год назад +1

    Love you more aunty hadiza naje saloon dinki many times bana ganin really love 💕

  • @sadamsaniyaro6793
    @sadamsaniyaro6793 Год назад +2

    Salam Gaskiya wannan shi ne best so far a cikin series din nan. You're really growing, Allah ya taimaka

  • @zakariyyadalhatu6066
    @zakariyyadalhatu6066 Год назад

    Hmmmmm Allah yakaita amma a gsky ko a wanna na fahinci cewa kowa ye Abdul amart koh kuma kunsan kowa ye Rarara ko Allah yakayauta

  • @aliyusanikari
    @aliyusanikari Год назад

    I like your confidence masu aiki da ilimi, ba zagi ko cin zarafin mutane.
    Ina fatan Allah kara ya shirya mu.

  • @rabani.s.alkalitv9691
    @rabani.s.alkalitv9691 Год назад +1

    Masha Allah kugaiyato muna sani sidi aharifey

  • @muhammadaminu2877
    @muhammadaminu2877 Год назад

    Allah ya tau aka ya Kara taukaka. Don Allah make all possible effort ki kawo mana gudaje kazaure

  • @fatimagumelfatimagumel4027
    @fatimagumelfatimagumel4027 Год назад

    Gaskiya dai bahaka akeyi ba,kowa zaba yakeyi duk rintsi kowa daya yake zaba ba,duk zafin tambayar shima haka yakamata yayi ya zaba ai

  • @ladybrown1402
    @ladybrown1402 Год назад +4

    Very good Abdul and hadiza🥰

  • @hadizaadamusaidu6313
    @hadizaadamusaidu6313 Год назад

    Hira yayi amma next time kar ki kuma cewa wane yace kaza kamar yadda kika ce rarara yace kaza hakan zai iya sa fada ko gaba tsakaninsu , waiting for the next episode 👌👌👌👌 sannan kuma a gayyato mana Nafisa da Sarki Ali da kuma sarkin waka naziru

  • @KaosaraGoodluckforeveryb-hu5xt

    Salamun alekum mlm hadiza gabon barka da yamma, munabuqatar ali nuhu

  • @alidjiboamina6130
    @alidjiboamina6130 Год назад

    Muna jiran Zango gaskia Sister Allah kara bassira

  • @ibrahimyahaya6527
    @ibrahimyahaya6527 Год назад

    Masha Allah Sai godiya anty hadiza

  • @maiduguabdurrahman1352
    @maiduguabdurrahman1352 Год назад +1

    Salam, Dejingala Allah ya kara basira. But kindly invite Mama Daso.

  • @asmauyusuf3180
    @asmauyusuf3180 Год назад

    Aunty hadiza Dan Allah akiramana hafsat idrees

  • @sulaimanyakuba9358
    @sulaimanyakuba9358 Год назад +1

    Please invite Nura m inuwa

  • @zakariyaouIlliassou-fp1my
    @zakariyaouIlliassou-fp1my 9 месяцев назад

    Macha allah oga amart

  • @yusufrabiu6661
    @yusufrabiu6661 Год назад

    Gaskiya I really appreciate this man bcots yana son boss dina Adam a zango and nura m inuwa

  • @ismailmaishinkafa3376
    @ismailmaishinkafa3376 Год назад +1

    Gabon na matsu inga Mutumena Ali Nuhu

  • @abubakarkabir6243
    @abubakarkabir6243 Год назад +1

    Don Allah ki kawo naziru sarkin Waka, 🙏🙏🙏🙏

  • @najibmyusif4553
    @najibmyusif4553 Год назад +1

    Msha Allah hira tayi Allah yakara daukaka

  • @abdulrahaman3527
    @abdulrahaman3527 Год назад

    Saw ran nura m inuwab❤❤❤❤❤❤

  • @asiyahamzaibrahim2196
    @asiyahamzaibrahim2196 Год назад +1

    Really enjoyed this show 👌 😊, may almighty Allah continue blessing your life ✨ 💖 may Allah fulfill All ur dreams 🙏 😊

  • @zabura101
    @zabura101 Год назад

    Slm hadiza aliyu Gabon kifira da nafisa abudulahi 🙏🍷🧁

  • @safinahsaleeth7269
    @safinahsaleeth7269 Год назад

    Ma sha ALLAH! Shiri yayi daɗi.
    Amma yaushe za'a sake yin shirin dandalin cin kaza?

  • @mustaphadauda
    @mustaphadauda Год назад

    i like u abdul amart ka burge nii wollh kaja ma gabon like

  • @aliyoualiyou2604
    @aliyoualiyou2604 Год назад +1

    masha allahu agaiyatomana nura m inuwa

  • @idirisbrahim9795
    @idirisbrahim9795 Год назад

    MACHA ALLAH ALLAH YA KAREKU. ALLAH SARKI HADIZA HAR NAFARA SONKI ?

  • @ahmadnafisat5703
    @ahmadnafisat5703 Год назад

    Dan Allah a kawo mana Ali Nuhu

  • @abdullahimuhammed4895
    @abdullahimuhammed4895 Год назад +1

    Akawo mana nura m inuwa awannan dandali pls hadiza

  • @mainam.d753
    @mainam.d753 Год назад

    wow this is interesting, Rara said Abdul Amart yaron sane

  • @Jikan_Hajia
    @Jikan_Hajia Год назад

    Masha Allah
    Gaskiya wanan mutumin akwai ...fatan alkairi

  • @M_Jabaliya07
    @M_Jabaliya07 Год назад

    Abdulamart was so smart person pls invite us naziru sarkin waka

  • @malamnoura1226
    @malamnoura1226 Год назад

    Gaskiya ne gabon yayi

  • @comrdsani3700
    @comrdsani3700 Год назад

    I like his confidence 🥰🥰🥰🥰🥰🥰

  • @AlbarkaTv
    @AlbarkaTv Год назад

    Allah ya taimaki Jagoran rundunar Adalci YBN Abdul Amart Maikwashewa

  • @sanibashir6773
    @sanibashir6773 Год назад

    Nice 👍 oga mai kwashewa

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Год назад

    Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu

  • @aishatmuhammadibrahim4148
    @aishatmuhammadibrahim4148 Год назад +3

    Please we need to see Aishat'ou aliyu tsamiya and hafsat idris plssss

  • @abbanakwalla4590
    @abbanakwalla4590 Год назад

    To allah yasa mudace duniya da lahira

  • @meenertatiku6811
    @meenertatiku6811 Год назад

    Masha Allah lutti Ali nuhu

  • @mohamedabdallah9072
    @mohamedabdallah9072 Год назад

    Dan Allah hadizatu yaushe zaki kawo mana Adam A Zango

  • @mouctarabdoulaye3629
    @mouctarabdoulaye3629 Год назад +1

    Dan Allah munason kuyi hira da nura m inuwa