Hira Ta Musamman Da "Ali Jita" Official Video - Daga - Dandalin Hadiza Gabon 2022
HTML-код
- Опубликовано: 16 ноя 2022
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
RUclips channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos - Развлечения
Gaskiya Nima ina proud da yaren Hausa Da zamana Dan Arewacin Nigeria I'm really proud of that
Thanks for bringing him on the show. He’s indeed talented, eloquent and humble ❤️❤️❤️ jita. One of the best we have.
❤️❤️❤️❤️❤️
@@mousasalisou3769 le point
Masha Allah lallai kam munji dadi kuma muna cigaba daji inshallah
Masha Allah,gaskiya hiran yayi dadi sosai,kuma ko nima yara na basa jin hausa,Amma sun iya wakar hausa,suna haddece su,sannan duk abun da suka tambayeni sai in fassara musu shi
Gaskiya ina jin dadin firarnan hadiza kamata yayi nagaba agayyaceni nima kinji 🥰🥰🥰🥰🥰
Gaskiya ina jin dadin wannan chiri merci grand sœur moi je suis au niger je t'aime maman hadiza 🥰 Allah ya Bada lafiya 🥰😚
Masha Allah Ai jita ka cika mai kishin Hausa, Allah ya taimaka muma Hausawan sudan muna ma jinjina
He's calm, Allah kara maka natsuwa Aunty Hadiza Allah ya Kara girma da daukaka, Allah ya baki miji nagari da zai mantar dake wannan jinkirin da kikayi I love you fisabilillah
I really like the way Ali jita called hadiza (DIJE)😍❤️
Thanks for bringing him to this program, I like him so much
Hajia Hadiza da oga jita🤞 Allah shi karar daukaka mun gode sosay🤞🤞🙏🙏
Thanks من السودان 🇸🇩
Wlkm, babban bako barka da zuwa. Muma mun dan taka 💃💃💃, Allah yakara basira Aunty Khadi
Gaskiya hadiza da ali jita hira ku tayi dadi sosai mun'karu da ita❤❤❤❤💔💔💔
Gabon gabon ki kiyayi haduwarki da sakin waka mune naki yan niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Hadiza gabon gaskiyane wannan Shirin mai amfanine sosai Kuma Ali jita yaburgeni fa
It was amazing knowing who Ali jita is in person cuz av never heard him speak except in music...i love his calm demeanor and eloquent speech
By the way i would love to see Rahama sadau💞💕 Am one of her biggest fan I want to know who she is for real
Masha allah muna godiya dawan nan shirin allah qara basira
Gaskiya yakamata kikawo mana sarki da kansa wato Ali Nuhu da kuma general bmb wato bello Muhammad bello am always proud of my language hausa 🙏 wish u all the best hadiza gabon
Masha Allah Adizatou Allah kara taimaka wa cikin lamuranki baki daya.
Very interested wallahi the is one of the best hausa program I have ever seen I am really enjoyed a cigaba da kawo mana manyan mutane
MachaAllah bonjour je te souhaite tout le bonheur du monde et bon courage à toi on t'aime toujours 🥰❣🥰
Hajiya Hadiza muna biye da wannan tasha mai albarka a kullu yaumin. Ubangiji Allah ya ƙara rufin asirin Rayuwa ko bayan Rai...
I love you hadiza ❤💋💖
This talk show is one of the best I’ve ever watched 💯 keep it up my best and favorite actress❤️ Allah ya kara basira💪
Masha aallah mommy na💃💃🥰
Masha allah dan allah munasan hirada sarki alinuhu kanji anti hadiza allah yatimaka
I love u Aunty Hadiza💖 kina burgeni sosia
Please Anty hadixatou invite Layla Ali othman may Allah be ur light and salvation we love dear
Ali jita speaking so smoothly 💯
Wallahi kuna matukar burgeni a rayuwa musamman Ali jiti saboda babu ruwa sa da hayaniya
Bonjour
Hadiza Babon courage c'est bon temps profiter le.
Je t'aime
Ali Jita has his way with word which makes him unique among others and again, i really liked the fact that you were able to indirectly send a message to the kannywood industry without excluding anyone and without pointing out names! That`s amazing keep up with the good work.
Kece dai Hadiza mai sunan mamanah♥️Allah ya taimaka
Gaskiya Hadiza Allah yasaka miki da Alkhairi Allah yasa hadamu a Aljannatul firdausi..... Next a kawo muna Mr. Abdussamad (BUA)
Dan Allah hadiza a kira adam a zango 🥺🙏🙏🙏🙏
Honestly this interesting with this program I feel it will make them come together ND value themselves
We enjoyed it very much hajia 💯may almightly Allah bless and protect ur life 🤲🤲🤲
Masha Allah gud harda rawa Allah yaqara basira abdull from yobe state program baya wuceni
Thank you Hadees are Ali you gave one
Interesting and enlightening. I also welcome the idea of preparing questions before the commence of the program. That would ensure smooth interview and time management. Hadiza congrats for coming up with this program.
Apparemment tellement j'adore ça bon courage Hadiza
slm mai sunan mama muna godiya allah ya kara basira ina yinki
Masha allah ya sanya alkhairi da nishadan tarwah
Wow wow, what a nice episode keep it up our best actress.
This is an interesting podcast - the idea is on point - Allah ya taimaka
Masha.Allah tabarakallah abu.yayi kyau sanbarka amma kuma.infadane a a knywood ay kece shugaba kan kowa yayi kekifara
Masha Allah allah ya kara basira ameen wannan hiran naji dadinsa mashaallah dama ko shi Ali bai fadiba babu shakka yana da nagarta sosai Dan shi datijone sosai kuma mutumin kirkine mashaallah.
nice
Please we need Ali Nuhu in this programme 💯💯💯❤️❤️
Wow ✌️
Kwarai kuwa
Yeah i thought so
gaskiya @Hadizatou Gabon muna bukatar sarki Ali Nuhu da Naziru sarkin waka
Allah y’a Kara lafiya muna jine dadi wana 🥰
MashaAllah komai na babba yafi na yaro
Babana dabanne I like it
Keep up the good work aunty hadiza
Can't wait to see my feenah Nafisat Abdullahi
Pls anty hadiza we need ali nuhu in this programme dan allah
Sudije yau ansha kwalliya masha Allah
Mamana ba🥰
Our Hadiza Aliyu Gabon😍😍
Thanks for the our great guest ali jita may allah bless his Life and brain 🙏🙏🙏
Salam. We re expectin Ali nuhu for the show,,,,
I love you di di Gabon thanks for this show ♥
Masha'Allah auntie hadiza your progams are always special.
can't love you less
Hi please wanna talk with you
Keep goin high
Slm gaisuwa da fatan alkairi masoyiyata Allah ya kara daukaka dan Allah ki gayyato gwanina mlm nura m inuwa one love 😍
Inshallah one day your subscribers will be more than 1 million,,the show is always getting better day by day
Ali jita is always the best❤
Keep your more updated
Masha Allah Aunt hadiza naji dadi ne wana tautau nawa da kokayi da jarimin na Ali jita masha Allah ❤🎉😊
Is very interested program,keep it up my best actress
Masha Allah saura naziru sarkin waqa
One of the best we have Alhamdulillah😊 Allah ya kara mishi dauka ka amin❤❤❤
Keep it up Hajiya Hadiza. You are almost there. 👍👍👍
My favorite artist and love all his songs
Yes
Masha Allah , I really love it , Allah yakara kareki Yar uwa
Gift should be present to a guest ,shizesah wannan Tah karah karbuwa pls honestly ilike dis program
Toh fa Thanks you godiya nake
I really enjoyed this interview. Ali Jita has a way with words & he's quite talented.
Hi
its amazing actually the most humble nd gentle in the industry
I never thought he was such a nice person
A gaskiya tanbayoyin masu ma'anane tarbiya da aurataya dukkan bayanan sunyi ma'ana inafatan masu saurare sun gamsu Allah ya yimaka jagora ameen
Can't wait to see sarkin waka
Keep up the good work anty hadiza
Didi with the Golden voice... more wins
Pls gabon invite Ali nuhu
Masha allah hadizatu Aliou 😊
macha alha alha ya kara bassira malama hadiza da malan ali issa fatan alkairi
Macha Allahou Inna matoukaraba kaunarki da aure souna Hadiza R baba
Hausa language is soo sweet and this guy is soo good 👍
Ali jita kabirgene dakace tabada da haoussa saboda wasu basu jin anglais
Aslm haj.hadiza gaskiya kina kokarin sosai .Amma shawarata itace kichi gaba
SHIGA ta MUTUMCI alokacin da Zaki Shira da namiji sabanin yar,uwarki mace ..kisa hijab yayin Hira da mujin da bana nakiba
Haka Kuma Kidunga farawa da gabatarwa
Misali . ..kice kafin mu fara wannan Hira ko wannan shiri (sai kice wane ALI ISAH JITA Atakaice Ina godiya
Ina muku fatan Alkairi Ina wa jarumi na barka da zuwa
Masha Allah very interested program you were bringing out the thing that many doesn't know about artist
Keep moving
Hadiza Gabon. My favourite actress is putting her best here, and I like ur courage. Thumb up. My son is always saying we look alike. And for Ali jita. I love his songs even though yaki yayiwa Shamsiya waka. Stay blessed
Please we need King Ali Nuhu in the next program please
Masha Allah watching from Algeria
I really enjoyed this interview. Thank you for coming
Very impressed, more grease to your elbow my best actress Hadiza Gabon with best musician Ali Jita.
With this kinds of programs I can see a bright future for kannywood, we really do have talented artists out there,keep up with the hard work!
Masha Allah yayi
I’ve been waiting for like an hour now ❤❤
I love it ❤
I'm glad 😊
Awwwn ❤❤❤
Thank you so much Adda manga ❤
Shirin nan yana qayatar da mu Amman kinsan ina sanki ina kyuanar ki, bakha dubawa, 🙄💋
@@hadizagabonofficial❤❤
Masha Allah shirinan yakayatar dani Sosai my best Actress Allah kara basira
So far.. this is the best interview I've seen.. coz ali jita is the best
My best actress and my best singer, wishing you all the best 🙏💃💃💃💃💃
Masha Allah 🍷
A gaskiya naji dadin wannan tattaunawa muna godiya ga hajiya hadiza san nan kuma ina godewa ali jita tabangaran bawa harshen hausa mahimmanci musamman afagen waka
This a great idea kowa ya tashi series yanzu series din ma wasu Babu kan gado rasa Gane inda ya dosa
Mashallah merci
So sweet can't wait for the next episode allah ya Kara basira Mai sunan manya ,,😊😊💖💞
Keep up the good work this man really impressed me anty hadiza
Hirar mai kyau Masha'Allah