DAGA BAKINKA SHOW TARE DA ABDUL SAHEER TSOHON JARUMI A KANYWOOD WANDA YA FITO YACE YA BAR KANYWOOD

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 33

  • @SaleAdoum
    @SaleAdoum 2 месяца назад +1

    Abdul kaima dole ne sai kayi kudi dan Allah tallan nan kadina samana

  • @ayubasaidu3839
    @ayubasaidu3839 2 месяца назад +1

    Slm Abdul Gaya this is my first time of making a comment on this show' pls shawarata anan shine edan zakasa talla a show dinka Ka dinga bada notice kamar yarda saura sukeyi cewa zamuje mu dawo Ku dakacemu a tunanina zaifi

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 2 месяца назад +1

    🎉🎉🎉🎉

  • @AbubakarSadiYusuf-rs7ww
    @AbubakarSadiYusuf-rs7ww 2 месяца назад +1

    Gaskiya Abdul gaya wlh Abdul sahir ya gaya ma magana waiii gara G fresh tabbbbb😂😂😂😂

  • @AwaisuAbbanMarija
    @AwaisuAbbanMarija 2 месяца назад

    ❤❤❤❤

  • @Malam_Ladan_TV
    @Malam_Ladan_TV 2 месяца назад

    Ma shaa Allah

  • @user-uz7xs3gy2p
    @user-uz7xs3gy2p 2 месяца назад +1

    Very excellent

  • @Alkidir1
    @Alkidir1 2 месяца назад

    Masha'Allah Dan gaskiya Allah ya biya

  • @hauwauadamualkali9906
    @hauwauadamualkali9906 2 месяца назад

    Abdul gaya kamin deidei wlhy zafin fitan kannywood ne yakeson yatabamasa kwakwalwa

  • @terheer_jugulde
    @terheer_jugulde 2 месяца назад +2

    That saukan Qurani part sweet me 😅😂

  • @abdoulhafizousani6279
    @abdoulhafizousani6279 2 месяца назад

    Malam Ali 💪💪💪💪💪

  • @BatureAbba
    @BatureAbba 2 месяца назад

    allah yataimaka

  • @terheer_jugulde
    @terheer_jugulde 2 месяца назад

    Where’s that part of Auren Matan Kannywood 😮 Haba Abdul Gaya

  • @abdul-basidsaadanbantaje5392
    @abdul-basidsaadanbantaje5392 2 месяца назад

    Malam Ali Kwana Casa'in

  • @rabiuanas8336
    @rabiuanas8336 2 месяца назад

    Abdul gya fa bai ji dadin hirar nan ba

  • @safiyyahashim495
    @safiyyahashim495 2 месяца назад +1

    Aslm fatan alkhairi dan Allah Abdul sunan film din ka da ka fitu a mu,allim plc shinake nema

    • @safiyyahashim495
      @safiyyahashim495 2 месяца назад

      🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️plc

  • @NuhuMuhammad-kl1kd
    @NuhuMuhammad-kl1kd 2 месяца назад

    Slm Ykkk

  • @user-uz8xe9bb4n
    @user-uz8xe9bb4n 2 месяца назад

    Slmykk 😮

  • @user-xz9cs5ip3w
    @user-xz9cs5ip3w 2 месяца назад

    Ai Ita Hukumar Censorship, ba iya Kannywood take kulawa ba, duk wani abu daza’ayi airing dinsa huruminsa Censorship ne.

  • @user-ub6io3np1l
    @user-ub6io3np1l 2 месяца назад

    Kaida dan dabdu

  • @omaryons1959
    @omaryons1959 2 месяца назад

    Kaji yanda akai nafara film

  • @youssoufaicha368
    @youssoufaicha368 2 месяца назад

    😂😂😂

  • @digwaal
    @digwaal 2 месяца назад

    Abdool gaya affan dagaske mukeso a gayyato mana Wanda akasa waqar sa a labarina wadda su auwal da doctor sukayi don Muji Ina zamu samu full din waqar

  • @musasanusialiyu9525
    @musasanusialiyu9525 2 месяца назад

    Don Allah ku daina karyan haddan alqurani, saboda ko kunce kun haddace, kuna fara karatu za'a gane baku taba hadda ba. Ba laifi in kace kayi saukan alqurani wannan kuma daban, amma ku daina karyan hadda saboda ita hadda ba'a karyanta, kana bude baki za'a gane. Kaga tun farkon interview din wurin da kake gabatar da kanka za'a gane bakayi hadda ba, ba laifi in kace kayi sauka dai
    daga cikin hujjoji na shine ka kawo wata ayah kace "laa ya'alamul gaiba illal lah" wanda kuma asalin ayar cewa yayi " kul la ya'alamu man fis samawati wal ardul gaiba illa lah"

  • @fatimabalabello-st6iz
    @fatimabalabello-st6iz 2 месяца назад

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @user-bg9wq7yv4q
    @user-bg9wq7yv4q 2 месяца назад

    كاااي مره ماعجبني

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 2 месяца назад

    🎉🎉🎉🎉

  • @MAMADOUSaley-bu7bn
    @MAMADOUSaley-bu7bn 2 месяца назад

    ❤❤❤

  • @callingkaduna5870
    @callingkaduna5870 2 месяца назад

    😂😂😂

  • @user-jo4ho1jv3u
    @user-jo4ho1jv3u 2 месяца назад

    ❤❤❤

  • @user-sm8nz4zh1m
    @user-sm8nz4zh1m 2 месяца назад

    😂😂😂

  • @AbuabrSbab
    @AbuabrSbab 2 месяца назад

    😂😂😂