GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 10

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 дек 2024

Комментарии • 399

  • @EshaqIbrahim-m2w
    @EshaqIbrahim-m2w 4 часа назад +68

    :💫💫:Da Ace Kun San Abin Da Na Sani Game Da Al'amarin Lahira, Da Kun Taƙaita Dariya, Kun Yawaita kuka.😭
    Inji Manzon Rahama (SAW)

  • @GazaliFailah
    @GazaliFailah 2 часа назад +43

    🫵Duk wanda Yafison Mahaifiyarsa akan komai yayimin like♥️

  • @ArabicLessonwithYusuf1
    @ArabicLessonwithYusuf1 5 часов назад +33

    Ya Allah kakawo mana zaman lfy akasarmu nigeria da duniya baki daya, Allah kabiyawa kowa bukatunsa da Alkairi Dan Matsayin annabi Muhammad s a w 🙏🙏🙏🙏

  • @abubakarmuhammadjajere5950
    @abubakarmuhammadjajere5950 3 часа назад +12

    Allah sarki kaka wlh har sanda nayii kuka 😢 dis episode make my day🤗 💔

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 2 часа назад +19

    Allah Sarki KAKA 😢 Duk Wanda Ya Tuba Dole Ya Samu Kansa Cikin Irin Wannan Jarrabawar. Dan Aga Ƙarfin I'maninsa 💔 Duk Gashi Mun Fara Mance da Muna-nan Abubuwan da Kayi Abaya. Saboda Tausayin ka, Dan Allah Duk Wanda Ya Tuba Mu Kyautata Masa. Kar Mu Zama Kamar @Nura

    • @SherifNajat
      @SherifNajat Час назад

      Macha hallah❤❤❤❤❤❤

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 4 часа назад +19

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

  • @HuduMuhammed-d6h
    @HuduMuhammed-d6h 4 часа назад +13

    Allahuakbar kaka no condition is permanent

  • @King_Faisal831
    @King_Faisal831 2 часа назад +6

    Gaskiya Gidan sarauta Yafi Labarina Dadi 😊

  • @balabulusbenjamin3430
    @balabulusbenjamin3430 4 часа назад +43

    Shirin Tana kyau kuma Tana ilimintar damu gameda rayuwa.. Kuyi liking idan kunajin dadin shirin

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 4 часа назад +8

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka ❤❤❤

  • @NASIRbalazakari
    @NASIRbalazakari 2 часа назад +7

    Wanda yaga alama bello shine zai zama sarki yy min like

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 3 часа назад +12

    Kai jama'a 😢😢 ALLAH kar yanunamin randa zansa mahaifiyata bakin ciki akan wata MACE😢😢 HABA YARIMA BELLO😢 SO KO IYA SHEGE😢😢 RAINA FANSACE AKAN IYAYENA❤🎉

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 2 часа назад +1

      Walahi kam 😢 sabida film din nan na sane su

    • @nasirkabir7789
      @nasirkabir7789 2 часа назад +2

      Shine, ai ranmu fansa Akan iyayenmu wlhy. Aini ba yacce za Ai Akan mace na rabu da iyayena. Hauka ake to…

    • @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah Час назад +4

      gaskiya Kuna saurin yanke hukunci kusani flim Kuma anason isarda wani sako mai mahinmanci wanda anan gaba kadan zaku fahimci baya bijirema mahaifiyarshi bane akwai abinda akeson al umma sukaru dashi ni haryanzu banzargin Bello saboda tsarin flim yananunama yanda jinin sarauta basason gama jini da talakawa suna son dole saide tsakanin su suke son gama jini wanan flim Yana fayace gaskiya sarauta Aman kuyi tinani kugani itama mahaifiyarshi Bello akwai lokacinda zatafahimci gaskiya Bello saboda akwai kiyaya tsakanin su saboda mahaifiyar su Bello da zuciya guda takeson su matar sarki Aman su gabadaya hankalinsu Akan sarauta yake da nuna su jinin sarautane Basa fatan Kasancewa talakawa cikin jininsu

  • @pccosCo
    @pccosCo 4 часа назад +6

    Macha Allah gaskiya muna godiya sosai Allah yakara basira alfarmal annabi s a w ❤

  • @BachirBachirvvv
    @BachirBachirvvv 4 часа назад +13

    Thanks 🙏

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 5 часов назад +18

    Thank you 💕

    • @AbdoulayeAboubakary-h1y
      @AbdoulayeAboubakary-h1y 2 часа назад +1

      Bonsoir ça va être ❤😮🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @BukarMadara
    @BukarMadara 2 часа назад +4

    ALLAH 🎉🎉🎉❤❤❤ yakaralafiy masoya 🎉🎉🎉❤❤❤ albarkacin Annabi Muhammad S a w 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 2 часа назад +16

    Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

  • @RrRr-g5v5i
    @RrRr-g5v5i 4 часа назад +11

    Masha Allah inajindadin fimdinnan ❤

  • @AsdDsa-c1y
    @AsdDsa-c1y 4 часа назад +9

    Gaskiyane kaka

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 2 часа назад +7

    Kaji sarakan son zcy masuson hana abunda Allah yahalatta ,to wlh sede kumutu amma bintu setahaihu

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 2 часа назад

      Humm Allah ya shiryeki😢

  • @AishaAshiru-u6z
    @AishaAshiru-u6z 3 часа назад +7

    Wlt tlh raban da nayima film kuka tin Ina karama Amma yau saigashi kaka yasani kuka jama'a Allahu Akbar kaka bawan Allah 😢😢😢

  • @EmilyScott-l5z
    @EmilyScott-l5z Час назад +1

    god bless hausa people and more blessing with alot of ideas

  • @FaizaYahuza-c2n
    @FaizaYahuza-c2n 3 часа назад +4

    Masha Allah watching from Qatar may Allah protect you me shadda

  • @MaryamSaad-b8c
    @MaryamSaad-b8c 2 часа назад +9

    Mai shadda Allah ya maka albarka da kasa mana teema makamashi

  • @AbbakarSadeeqMalanSabiu-he5wt
    @AbbakarSadeeqMalanSabiu-he5wt 55 минут назад +2

    Allahhumma Salli Ala Sayyidina Muhammadu Haqqa Qadrihi Wamiqi Daril Azim Alaika Wassalam Ya Rasulu Wllh Wllh Wllh Ba Wani Abu Mai Dadi Fayakai Annabi Sallallahu alaihi Wasallam 😭😭😭

  • @abdulkarimsanusi8185
    @abdulkarimsanusi8185 4 часа назад +9

    Dan Allah Dan annabi kurage yawaita maganar wannan mutum surutunsa yayi yawa wllh 😭 natsane wannan surutun nashi yanasa film yana saurin qarewa wllh

  • @MaryamTahiruAbbas
    @MaryamTahiruAbbas Час назад

    Allah sarki kaka wllh yaban tausayi sosai na kumayi kuka 😢sosai 😢😢😢

  • @حفصهالحارثي-م8ل
    @حفصهالحارثي-م8ل 4 часа назад +15

    Allah yakara mana nasara

  • @ZakaraMamame
    @ZakaraMamame 4 часа назад +5

    Very very amazing mai shadda

  • @MubarakMutaka-d2k
    @MubarakMutaka-d2k 2 часа назад +9

    Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a W 🤲

  • @HadizaSaidu-c4i
    @HadizaSaidu-c4i 2 часа назад +2

    Agaskiya gidan sarauta yanada mahimmanci agareni,Allah yakaramaku basira

  • @YayaAli-x6k
    @YayaAli-x6k Час назад +3

    Dan Alh dik wanda yaji bayanin kaka idan har yaji zuciyarsa takaraya to yamin lakin

  • @abdulhamidmuhammad5107
    @abdulhamidmuhammad5107 4 часа назад +7

    Game is not over😮😮

  • @AbdoulsalamMoussa-h4m
    @AbdoulsalamMoussa-h4m 4 часа назад +5

    Gaskiya yy di❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SadiqHassan-qp4rn
    @SadiqHassan-qp4rn 4 часа назад +14

    masha Allah nagode sosai

  • @nasseradinharounmahammahNasser
    @nasseradinharounmahammahNasser 4 часа назад +6

    Gasskiyane❤❤❤

  • @FatmhAngoy
    @FatmhAngoy 4 часа назад +6

    Masha Allah 🎉🎉🎉❤❤❤

  • @ShuabuAbdulwahabmgd
    @ShuabuAbdulwahabmgd 3 часа назад +4

    Good talent maidhadda

  • @MaraoniEhjmina
    @MaraoniEhjmina Час назад +1

    gaskiya naji tausayi n'a keke har zoychiyata takaryou wlh Allah Yakara basira

  • @MohammedBello-h8x
    @MohammedBello-h8x 3 часа назад +3

    Hmmmmm....sai dai muce Allah ya Kara ilmi wannan Shirin ya ilmantar kwarai da gaske, mungode.

  • @UzaibaYau
    @UzaibaYau 4 часа назад +11

    Welcome 🎉

  • @isamuktat8413
    @isamuktat8413 4 часа назад +5

    Gaskiya Ana Dauka Hayan Abaya Gaidan Sarauta

  • @salimbashir5920
    @salimbashir5920 2 часа назад +2

    Watching From Nazareth, israel 🇮🇱🇮🇱

  • @NafiuHamisu-hj5qu
    @NafiuHamisu-hj5qu 47 минут назад

    Allah sarki tabbas magan ganun kaka sunratsa zuchiyata Kuma yabani tausayi sosai Allah ka azurtamu datuba kafin mutuwa 🤲

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 3 часа назад +3

    Garshen dadi karewa Allah ya kara basira Allah ya kaimu sati maizuwa lfy

  • @AbdoulWahid-g7c
    @AbdoulWahid-g7c Час назад

    Gaskiya rabe na da nayi wa film kuka na manta wlh sai yau Allah sarki kaka😢

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj 4 часа назад +14

    MashaAllah Alhamdulillah

  • @FvSdr
    @FvSdr Час назад +1

    Allah. Yakara.basira🎉🎉🎉

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 3 часа назад +5

    Allah ya sa mudace duniya da lahira

  • @MDmezamanifromNGR
    @MDmezamanifromNGR Час назад

    gaskiyane fatan nassara bello hakimi 🇳🇪🇳🇬🇱🇾🙏

  • @HawwaBaby
    @HawwaBaby 3 часа назад +1

    Masah Allah gaskiya Muna godiya sosai Allah ❤❤❤❤

  • @هاجرابراهيم-ح1ر
    @هاجرابراهيم-ح1ر 4 часа назад +7

    Alhamdulillah 🥰🥰🥰😂😂

  • @rukayyagambo8111
    @rukayyagambo8111 3 часа назад +2

    Mai Dakin gabas akwai capacity....see how she shut gimbiya up and gave her federal warning 😂

  • @EferDde
    @EferDde 5 часов назад +5

    Masha Allah❤❤❤

  • @Abdullahibasirumgm
    @Abdullahibasirumgm 4 часа назад +2

    Masha Allah yayi kau susai ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @fatimabatulah
    @fatimabatulah 3 часа назад +2

    Allah dai ya kwashewa tafida Albarka tsohon banza kawai,gaskia mu mun gaji yakamkata bello yagyra baya kyautawa iyayansa, walhi bana son mai martaba ya mutu😢mai dakin gabas Allah dai yakara daukaka fulani mai kyau gaskia yakamata ki sassauta haka👏🏾yariman yanzu kanin bello Allah yakare ka,faiza yar gdan fulani kuma diya guda tamkar dubu a gdan mai martaba dawisu sarkin Ado ga kyau ga kwaliyya Allah dai yabar mana ke❤❤bintu ala ka kai mayya mai naci kaman kaska Allah dai ya kwashe miki Albarka shegiya mummuna😂😂

  • @addahirmahadi
    @addahirmahadi 3 часа назад +5

    Ayiwa Annabi salati s.a.w

    • @aishamuhammad8066
      @aishamuhammad8066 Час назад +1

      ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYADNA MUHAMMADIN WASALLIM

    • @AbbakarSadeeqMalanSabiu-he5wt
      @AbbakarSadeeqMalanSabiu-he5wt 59 минут назад +1

      Allahhumma Salli Ala Sayyidina Muhammadu Alfatihil Lima Ugu Lika Wal Katumu Lima Sabaqa Nasiril Haqqi Bil Haqqi Rasulillahi Alehissalatu Wassalam 😔🥹🫀🥹😭❤️‍🩹☝️🔐

  • @fatmazmurrud6369
    @fatmazmurrud6369 3 часа назад +6

    Taya likitan nan yake maganah haka gatsau da matar Sarki da kuma ƴar Sarki, wai kuje ku Bamu wuri

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 14 часов назад +8

    Masha Allah Allah nunamana lokacin

  • @RrRr-g5v5i
    @RrRr-g5v5i 5 часов назад +9

    Allah yanunamana lokacin lfy😂

  • @faridasawadogo7818
    @faridasawadogo7818 5 часов назад +5

    Alhamdulilah 😊

  • @YacineBoubacar-o6v
    @YacineBoubacar-o6v 5 часов назад +6

    Macha Allah

  • @FatimahFadalallah
    @FatimahFadalallah 2 часа назад +1

    Dada yace i swear baza kabarni ba😂😂😂

  • @Hafsat-r5t
    @Hafsat-r5t 2 часа назад +2

    Wato nurses ne masu gulma ko,,toh wallahi a'a😏😏

  • @MamouduAlhajisalah
    @MamouduAlhajisalah Час назад +1

    Fadariya tasani dariya sosaai😂😂😂😂

  • @Muazuusman-kj9op
    @Muazuusman-kj9op 3 часа назад +1

    We can’t wait for next episode

  • @HamidineRachid-y3r
    @HamidineRachid-y3r Час назад

    Allah yakara bamu hankuri ❤❤

  • @FaridaHabu-tj2oi
    @FaridaHabu-tj2oi 4 часа назад +5

    We ❤ this

  • @SeydousofianeAdamou
    @SeydousofianeAdamou Час назад

    Macha Allah ❤️❤️❤️❤️❤️❤️ fantan alheri 🎉🎉🎉🎉

  • @hafsatshafiuuthman4478
    @hafsatshafiuuthman4478 4 часа назад +4

    Allah ya sa kaka ya yi arziki sosai anan gaba yayi albarka

  • @BatuloWada
    @BatuloWada 4 часа назад +4

    Allah sarki kaka

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s Час назад

    Masha Allah wowed Alhamdulillah ❤❤❤❤❤😢😢😢🤔🤔🤔😭😭😭😭

  • @FatimaAliyu-e7c
    @FatimaAliyu-e7c 4 часа назад +8

    Thank you

  • @Pheenart
    @Pheenart 4 часа назад +4

    Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah Saka da alkhairi MaiShadda🎉🎉🎉

  • @abubakariliya
    @abubakariliya 4 часа назад +7

    Talla yayiyawa fa sarki gaskiya arage mana 😮

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 3 часа назад +1

    Allah yakara basira da daukaka

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 2 часа назад +4

    😂 LaLLe Za'a Haifi Waliyi🤴
    Tun Kafin Yazo Duniya Makiyan sa Suna Cikin Tashin hankali 🤦da Rashin Lafiya😤😷
    Duk Wannan Suna Yine Saboda Mulki Kar Ya koma Hannun Talakawa,🤔 Amma Har yanzu Wasu Basu Fahimta ba
    Allah Ya Ƙare Daga Sharrin Zukatan mu💔

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 2 часа назад +1

      Aha 😢 har da kay ?

    • @mahammadmbsdamasak2229
      @mahammadmbsdamasak2229 2 часа назад +1

      @AnissaSanda Hmm 😁 Ai Duk Wanda yace Zai Bi Son Zuciyar sa, Har Yayi Hassada da Wani da Yana Talaka. To Bashi Ba Kwanciyar hankali

  • @MariMuhammad-o1g
    @MariMuhammad-o1g Час назад

    mashaalla maisceddamunagodiyadawananhidima

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 4 минуты назад

    😭😭😭😭Wallahi kaka ya bani tausayi

  • @MohanedGh-x1m
    @MohanedGh-x1m 5 часов назад +5

    ❤❤❤😮 7:19

  • @داوني
    @داوني 56 минут назад

    ستصضف الله وبركاته مساء الورد والفل والكادي الله الله دنيا واخره من كل شيء 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @IbrahimMayanaAboubacar
    @IbrahimMayanaAboubacar Час назад

    ❤❤❤ nomal

  • @aishaumar8369
    @aishaumar8369 3 часа назад +3

    Ya Allah kasa mu gama da duniya lafiya

  • @KhairatAbdullahialiero-z5i
    @KhairatAbdullahialiero-z5i 48 минут назад

    Kai jamaa tafiida to. The world 😂😂😂🤌🤌

  • @ZainabAhmad-cz8ut
    @ZainabAhmad-cz8ut Час назад

    Am feeling sad 😢😢😢😢I swear kaka is making cry😢😢😢😢

  • @SantanaAhmed-d6r
    @SantanaAhmed-d6r Час назад

    Gaskiya na sane tafida yana bata min rai wallahi

  • @MdKmsato-f4t
    @MdKmsato-f4t 4 часа назад +1

    ❤❤❤ mash Allah tabarakalahu

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 3 часа назад +1

    Good job 👍

  • @IllaalidsDs
    @IllaalidsDs 4 часа назад +5

    Aslm ykk 👍👍💘💘

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 15 минут назад

    Wallahi ciroki shakkiyi ne😂😂😂

  • @Sarki1234-c2l
    @Sarki1234-c2l 9 минут назад

    MashAllah ❤❤❤❤🎉🎉🎉Allah

  • @ImranBaron
    @ImranBaron Час назад

    This is the episode that nearly makes me cry 😢😢 ❤❤

  • @MisaMaman-r3c
    @MisaMaman-r3c Час назад +1

    😊😊😊😊😊😊😊

  • @halimagaladima9219
    @halimagaladima9219 Час назад +1

    Do not let mai martaba die in this series, rather give him more power to deal with them.

  • @tsahiroudjafaf107
    @tsahiroudjafaf107 4 часа назад +5

    Hiiiiiiiiiiii❤❤❤

  • @MousaMousa-e6e
    @MousaMousa-e6e 3 часа назад +2

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢weldone

  • @UmmiIbrahim-p8k
    @UmmiIbrahim-p8k 4 часа назад +3

    talla yayi yawa gaskiya aragemana tallah

  • @DonnkandsonsNigerialimited
    @DonnkandsonsNigerialimited 3 часа назад +1

    Wow just wow Masha Allahu

  • @SalimAbba-s3i
    @SalimAbba-s3i Час назад

    Masha Allah 👍🏻

  • @SagirYunusabangis
    @SagirYunusabangis 3 часа назад +1

    Sai godiya ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🙏🙏🙏💯✅