9 October 2024 Sabuwar Hirar Ramadan Akan Damben sa Da Yayi Daga Dawowarsa wasa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • #damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24#

Комментарии • 19

  • @JamiluMailafiya-s9k
    @JamiluMailafiya-s9k День назад +1

    Masha Allah Ramadan 💪🎉🎉

  • @SaadatuHassan-xm8cj
    @SaadatuHassan-xm8cj День назад +2

    Alhamdulillah gishirin yan Dambe ya dawo

  • @AbdulrahamanSani-sf5nv
    @AbdulrahamanSani-sf5nv День назад +1

    Allah yakara lfy ubanfadi

  • @SAIFULLAHIUSMAN-f5q
    @SAIFULLAHIUSMAN-f5q День назад +1

    Ramadan ya fadi gaskiya

  • @JamiluMailafiya-s9k
    @JamiluMailafiya-s9k День назад +1

    Allah yakara lfy🎉🎉

  • @SaniIbrahimbabangida
    @SaniIbrahimbabangida День назад +1

    Wlh musubahu kai ba arane

  • @YusufShafiu-g1g
    @YusufShafiu-g1g 16 часов назад +1

    Har gobe muna yinka don Allah inda Sauran murmarewa kaje kahuta naji bakin cikin danaga tala suru nabugunka hannunka baitashi uban fada kallon bai mani dadiba wallahi Sam Amma ba komai akwai lokaci namiji Allah yakara lafiya amin

  • @ShuaibDanhajeeyah
    @ShuaibDanhajeeyah День назад +1

    Masha Allah uban fada namu jamus bata kasa

  • @YusufDanMaraye
    @YusufDanMaraye День назад +1

    Kuma wallahi qaryakake bahagon maitakwasara yanabinka kisa biyu da daya ake

  • @ShuaibDanhajeeyah
    @ShuaibDanhajeeyah День назад +4

    Shagon yalo dan zuru
    Manu kwalabe
    Shagon agantare
    Bahagon garkuwa
    Garkuwar kurma

    • @magajiMomo
      @magajiMomo День назад +1

      Sai Kuma ka lissafo wadanda yabige manya da yara
      Barana fara tunama buhari shagon yalo akwai kisa biyu kansa
      Hmmm
      A kafta

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg День назад

      ​@@magajiMomoko kisa goma va 😂

  • @AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy
    @AminuIbrahimyusufAminuIbrahimy День назад +1

    Gogon sissko Abba kisa daya kansa A'fadawa ramadan

  • @hajiaaunty4238
    @hajiaaunty4238 17 часов назад +1

    Manu ya rama ne? Garkuwan kurma ya rama?

  • @YusufDanMaraye
    @YusufDanMaraye День назад +1

    Gaskiya anbugeka kawai munafuchene

  • @aliyumisau9501
    @aliyumisau9501 День назад +2

    Uban fada namu

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x День назад +1

    Ka koma rawar solo kawai dama ku arewatawa rawa kuka iya

  • @mustaphazakariya5463
    @mustaphazakariya5463 День назад +1

    Dan allah Ataimaka mishi da kudi ya fara sayar da ruwa 😂😂😂 dambe jam ya kare masa😂😂

    • @magajiMomo
      @magajiMomo День назад

      @@mustaphazakariya5463 hassada gamai rabo takice
      Allah ya Karoku
      Hassada gishin rayuwa