6 October 2024 Yau Damben Ramadan Yazo Da Matsala Ga Yadda Wasan yakaya Autan Mamman ya Hallaka Baha

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • #damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24#
  • КиноКино

Комментарии • 60

  • @abubakaramadudorisedik7724
    @abubakaramadudorisedik7724 4 дня назад +2

    Ramadan fa yasha yatsa yakamata kudau kaddara dambe haka tagfada

  • @NURAMUAZU-p4u
    @NURAMUAZU-p4u 4 дня назад +2

    Damben autamama gargajiya

  • @NuraSulaiman2
    @NuraSulaiman2 4 дня назад +2

    Tabbas inason Ramadan, Amma agaskiya ansumar da Ramadan wannan shine xancen gaskiya.

  • @YusufAbdullahi-s4y
    @YusufAbdullahi-s4y 3 дня назад +1

    Qarya kuke wlh abunge Ramadan kawai munafukai ne basa san ace Ramadan yafadi

  • @YusufShafiu-g1g
    @YusufShafiu-g1g 4 дня назад +1

    Agaskiya damben Ramadan akwai matsala Ramadan yasami matsala, yaje yakara hutawa

  • @iloveislam1261
    @iloveislam1261 4 дня назад

    Gaskiya ana nuna bangaranci a gidan damben kano

  • @YusufShafiu-g1g
    @YusufShafiu-g1g 4 дня назад +1

    Auta yadawo daidai Amma Ramadan dasauran Shi, naso ace yadawo kamar auta mu arewa mukara firgita su wallahi chai

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 4 дня назад +2

    Ki dakko dan damben Jamus kubashi busa yaza ai abusa dai-dai ya fadi Ramadan

  • @MahamadoMahamado-rl2kq
    @MahamadoMahamado-rl2kq 4 дня назад

    Gaskiya rafali yaye Sanra admben su ramadan

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 4 дня назад +1

    musbahu kano wallahi ya buge ramadan,toh sai yaratayewa shagon agantsare shikuma yasabule kansa🙏

  • @AkwaiAmana
    @AkwaiAmana 4 дня назад +2

    Indai ba a bada kisan ramadan ba to na autan mamman ba ba gske bane va

  • @slickrick5811
    @slickrick5811 4 дня назад

    Man...Ramadan has changed....waaay less strikes; im sure he's afraid of reinjuring his arm

  • @nuraddeenabdullahi9559
    @nuraddeenabdullahi9559 4 дня назад +1

    akwai rashin adalchi a gidana dambe danliti an bada kisan autan mamman amma an hana na shagon agansare sabida anbunge Ramadan sonkai

  • @ShamsudeenMuhammad-fl8hn
    @ShamsudeenMuhammad-fl8hn 4 дня назад +1

    Gsky anbuge Ramadan kuma Idan kunce haka zakuyi tau wasar ba zatayi kyau ba

  • @SulimanAmenu-d6u
    @SulimanAmenu-d6u 4 дня назад +1

    Alhamdulillah Masha Allah

    • @Jallioustv
      @Jallioustv 4 дня назад

      Barka da dawowa Ramadan Ina Maka fatan alkairi

  • @sulemansale4691
    @sulemansale4691 4 дня назад +1

    Ramadan ya Fadi komai qaryarku

  • @IsiyakuAbubakar-z2q
    @IsiyakuAbubakar-z2q 4 дня назад +1

    Bakomai wasane

  • @HusainiAliyu-u4s
    @HusainiAliyu-u4s 4 дня назад +1

    Ni jamusne Amma na San Ramadan ya fadi

  • @BabangidaAhmad-gq5ub
    @BabangidaAhmad-gq5ub 4 дня назад +1

    Ramadan yazama gawa kawai barazana yake ma Yan kallo

  • @BabangidaAhmad-gq5ub
    @BabangidaAhmad-gq5ub 4 дня назад +1

    Haka yar mage yabuge Ramadan akaki bayarwa gaskiya kanawa ku chanza duniya na kallaonku

  • @AliyuMalami-l6u
    @AliyuMalami-l6u 4 дня назад +1

    Wallahi wannan repree dan jamus ne

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg 4 дня назад

      Gaske

    • @AhmadBuwai
      @AhmadBuwai 4 дня назад

      Ai daman Gidan Danliti Gidan Jamus ne sukeda gata

  • @SALISUBALAI
    @SALISUBALAI 4 дня назад +1

    Fatanalheri

  • @SurajasaiduTarda-t5b
    @SurajasaiduTarda-t5b 4 дня назад +1

    Lokachi abokin tafiya Ramadan yakamata ya aje wasa kamar dogon shamsu

  • @IbrahimIsah-cu7df
    @IbrahimIsah-cu7df 3 дня назад +1

    Banana chi bayayi faduwa basabon abubane agundandabe Kodak kaddar

  • @GarbaMamanelawal
    @GarbaMamanelawal 4 дня назад +1

    Kano duk wanda kukeso baifaduwa😂 allah yakyauta wannan zalincine amma mu en kallo munsan kisane pure

  • @hamzaumar3791
    @hamzaumar3791 4 дня назад +1

    Dama dukk Yan KUNGIYAR Kano dama yanjarida da rep dinsu basason suga Ramadan da ALasan akasa ,
    Irinsu ➡️
    Danliti
    Musubahu Kano
    Dama rep dinsu

  • @babangidadunis1676
    @babangidadunis1676 4 дня назад +1

    Wllh kisa ne saboda ya sumar dashi yarike shi wllh ba,ayiwa gurumada adalci a kano

  • @buharihamza5089
    @buharihamza5089 4 дня назад

    Duk rafalis din Nigeria ba maha'inta kamar na gidan Danliti.

  • @KaderBachir-g3s
    @KaderBachir-g3s 4 дня назад +2

    Wlh babu toura anan dama yamutu tsaye bazai iyaba Kano wlh kuji tshoran allah

  • @mohammedmannir
    @mohammedmannir 4 дня назад +2

    Dama yasaba haka Yama yarmage munafikin Allah yake

  • @DayyabuAbubakar-z1y
    @DayyabuAbubakar-z1y 4 дня назад +2

    Wllh wanan kisace wanann munafiki rep ne

  • @UsmanAminu-zw5rf
    @UsmanAminu-zw5rf 4 дня назад +1

    Wannan kisane zalucine kwai

  • @MustaphaKassar
    @MustaphaKassar 4 дня назад +1

    😢😢😢😢

  • @IbrahimAlhassan-kx9ld
    @IbrahimAlhassan-kx9ld 4 дня назад +1

    Referee kajisoran allahfa wannan kisani

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 4 дня назад

    Kano Yakamata kuchanza bana matawa bahagon maibulala yata6a buge autan maman akache bakisa bane yar mage yata6a buge Ramadan akache bakisa bane yazu shagon agantsare yayi kisa anche bakisa bane a haka akechewa jami a ar dambe jami a ar dambe

  • @SaminuIshaka
    @SaminuIshaka 4 дня назад +1

    Wannan kisa neh fah 😂😂😂

  • @abdula6027
    @abdula6027 4 дня назад +2

    Referee munafiki ne kiri kiri an sumar da mutum amma kace ba kisa bane

  • @NuraAminu-xp1lu
    @NuraAminu-xp1lu 4 дня назад +1

    Muna fukai anbada n'a autan mamman amamh shi ramadan be fadiba munafukai kuyi kidanku kuyi rawanku

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 4 дня назад +2

    Maganar gaskiya Ya kamata Mlm Musbahu Kano kuna gayawa Danliti gaskiya duba da yadda naga comments ɗin mutane game da wasan Ramadan da S Agantsare tabbas Ramadan ya suma

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 4 дня назад

      Shima musbahun ai nasu ne, jamus ne shima

    • @YusufAdo-tc4su
      @YusufAdo-tc4su 4 дня назад

      @@MukhtarUsman-zl3wh idan kuwa haka ne to wasan bazai yi daɗi ba

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 4 дня назад +1

      @@YusufAdo-tc4su Yusuf bakaji hirar da akayi da Dan liti ba yau a BBC hausa

    • @YusufAdo-tc4su
      @YusufAdo-tc4su 4 дня назад

      @@MukhtarUsman-zl3wh ban saura ba .... akan Maganar wasan ne

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 4 дня назад

      @@YusufAdo-tc4su Eh yau da safe, yadda kasan Ana hira da Dan jamus

  • @NuraAminu-xp1lu
    @NuraAminu-xp1lu 4 дня назад +1

    Tun a tsaye ya suma munafukai

  • @kabirumuhammed8104
    @kabirumuhammed8104 4 дня назад

    To meye dalilin kashe kisan da akajima Ramadan ya suma tun a tsaye ya reqe na agantsare ya kwaci Kansas ya Fadi to meye na hana kisan inba zalunci ba wlh kun zalunci na agantsare

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 4 дня назад +1

    Sale munafuki ne

  • @SurajasaiduTarda-t5b
    @SurajasaiduTarda-t5b 4 дня назад +1

    Lokachi abokin tafiya Ramadan yakamata ya aje wasa kamar dogon shamsu

    • @JanaiduIssaka-o7d
      @JanaiduIssaka-o7d 4 дня назад

      Gaskiya inason ramadan garba amma hannun bai dawo diedieba se kachirya hannun Ka bakomi Haka allah ya so