10 October 2024 Yau Alasan yabarota Akan Yan Guramada GA Abun Dayace

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • #damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24#

Комментарии • 33

  • @JamilHaruna
    @JamilHaruna 19 часов назад +2

    Sarkin dambe in sha Allah

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w 16 часов назад +1

    Allah yabaka sa,a Alhasan Ameen yahaiyu yaQayum

  • @danladiyakubu8883
    @danladiyakubu8883 18 часов назад +1

    Up gurumada

  • @SabiuSaid-lf2rg
    @SabiuSaid-lf2rg 20 часов назад +1

    Up Alasan up Ramadan

  • @MansurMansi-j2o
    @MansurMansi-j2o 20 часов назад +2

    Kamashi bahagon zaiyanu

  • @dalhatuabdullahi1399
    @dalhatuabdullahi1399 19 часов назад +1

    Allah ya baka sa a alasan. Amen ya Allah

  • @bashiridrisgandi6584
    @bashiridrisgandi6584 19 часов назад +1

    Allah ya baka nasara dodon guramada

  • @HabibuMuhammad-zb8xr
    @HabibuMuhammad-zb8xr 17 часов назад +1

  • @nazirudabo5445
    @nazirudabo5445 7 часов назад +1

    Gaskiya alasan makaryacine wai yataba buge bahagon zayyanu

  • @MansurYushau-cg1zx
    @MansurYushau-cg1zx 19 часов назад +1

    Sabon sarki Insha Allah

  • @NuramusaIsah-pm4fj
    @NuramusaIsah-pm4fj 20 часов назад +1

    Sai ogan boye Allah ya Kara lfy da wadata

  • @AbubakarAbdullahi-wo8ow
    @AbubakarAbdullahi-wo8ow 20 часов назад +2

    Musbahu kafadama alasar ni masoyinshine nagaske Amma Dan Allah idan za,suyi wasannan shi jarumine nagaske karyasa wasa adamben inaimishi fatan alkairi da fatan nasara

  • @aminuisah-in3sv
    @aminuisah-in3sv 6 часов назад +1

    Gaskiya wannan sound din baida Dadi dakuma background

  • @MuktarUmar-ni4lm
    @MuktarUmar-ni4lm 6 часов назад +1

    Alasan karya yake bai taba kashe bahagon zayyanu ba

  • @MansurMansi-j2o
    @MansurMansi-j2o 20 часов назад +1

    Ina kisan take ne

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 19 часов назад +3

    TO KU BAKU IYA BARIN KANO TUNDA BA KANO KADAI Ake dambe Ba karyar Banza

    • @UmargarbaYau
      @UmargarbaYau 15 часов назад +1

      Inache tafi kano dambe a Nigeria

  • @fahatanas9263
    @fahatanas9263 16 часов назад +1

    Yabaro kano karyar banza

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 17 часов назад +1

    Wan nan hira batayi ba ko kadan, ku miyasa Baku fita?

  • @abubakarkoko3165
    @abubakarkoko3165 20 часов назад +2

    Shegiya qarya wai 4 2

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg 20 часов назад

      Ai mahaukaci ne 😂

    • @abubakarkoko3165
      @abubakarkoko3165 20 часов назад

      @@iPHONE-hm7kg mudai munga kisa 4 na bahagon zayyanu

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 17 часов назад +1

      Jamawa akwai cika baki, ya kamata Yan RUclips din kano suje course wurin Al-Ameen sokoto

    • @abubakarkoko3165
      @abubakarkoko3165 17 часов назад

      @@MukhtarUsman-zl3wh gaskiya ne yace yama bahagon zayyanu kisa biyu yadda jamawa sukeda hau shin bahagon zayyanu yakamata ace wannan damben yana yawo ka RUclips

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 17 часов назад

      @@abubakarkoko3165 gaskia kam
      Wlh taimakon Alasan akayi da aka hana damben Birnin kebbi, wlh da yayi damben nan da yanzu wani labarin akeyi ba wan nan ba, idan sun Isa suje Birnin kebbi su yi wata kamar yadda sakwara yayi

  • @IbrahimAhmed-is4gl
    @IbrahimAhmed-is4gl 16 часов назад +1

    Sha'aban yace kuna 4-3 ne dashi yama alasan kisa hudu, alasan yamasa uku

  • @NaziruMuhammad-r4x
    @NaziruMuhammad-r4x 16 часов назад +1

    Sarki

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 21 час назад +1

    Nice nine first view

  • @KamalUsman-i7m
    @KamalUsman-i7m 21 час назад +1

    Masha Allah

  • @BabangidaAhmad-gq5ub
    @BabangidaAhmad-gq5ub 20 часов назад +1

    Musbahu sai da sukayi posting cewa sun dau hanyar zuwa kebbi saboda haka gurumada sunji tsoro kawai

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg 20 часов назад +1

      Kai tahi waree😂

    • @ChahooAz
      @ChahooAz 19 часов назад +1

      To in dambe ta kaisu miyasa basu tsayaba ko sati suyi karyan banza kawai