Fashin Baki (08-09-24): Karin Kudin Mai da Rashin Tsaro

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • 1/ Hira da masu kariya a kan korafin Maradin Daura a kan NDA.
    2/ Karuwar rashin tsaro a arewa.
    3/ Karin kudin mai da tsadar rayuwa.
    4/ Ambaliyar ruwa da rashe-rashen rayuka.

Комментарии • 37

  • @LawanJibrin-g2z
    @LawanJibrin-g2z 10 дней назад +2

    Dan Allah maiyasa dan bello baya shigowa

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 11 дней назад +1

    Shugabanni sun riga sun tafi, ALLAH yaji kansu da rahama.

  • @belloyahaya8007
    @belloyahaya8007 10 дней назад

    Ma sha'allah Allah ya 🙏 Kara basira

  • @AminuIbrahim-ms2px
    @AminuIbrahim-ms2px 6 дней назад

    wannan baristan makaryacine ko abu daya bai amsaba Allah yasauwake

  • @AuwalAhmadKademi
    @AuwalAhmadKademi 9 дней назад

    Gaskiya mal Bulama idan bazai iyaba y sauka yaje y kwanta da matartasa mana.

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h 6 дней назад

    Saurara Kaji bulama kaidin nide banajin akwai Wani ɗa agabanka..to kayi Abin ka..kasani dare rana.. addu'a muke muku.. wallahi kunfi ƙarfin Mutum s Allah.aywa..anb.sws.salati

  • @kabirsani2698
    @kabirsani2698 10 дней назад

    Masha Allah, barkanku da kokari

  • @AbubakarMaimadari
    @AbubakarMaimadari 10 дней назад +1

    wlh wannan baristan bashida wata alamar gaskiya atare dashi

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 10 дней назад

    Allah ya saukarmusu akansu insha Allah

  • @AffectionateBeachYoga-xr5xu
    @AffectionateBeachYoga-xr5xu 10 дней назад

    Nine Muhammadu gidado inagadaku inajinjinamuku bula da nasiru da Jafar Jafar godiya gareku kumama Kuna maganar digiri sakandirema tagagara ba Kari berennara ayi Magana saboda manzan allah sallah alaihi wasallam

  • @ahmadrufaifuntuagarba2978
    @ahmadrufaifuntuagarba2978 9 дней назад

    ina bada shawara kusa dan bello ya rika fitowa daku duk sati.

  • @AliBuhari-x9w
    @AliBuhari-x9w 3 дня назад

    solution shine a hada kai a koma tsarin Allah a kawar da wannan kama karyan

  • @AbbaBukar-iw9ep
    @AbbaBukar-iw9ep 10 дней назад

    YAA BULAMA Dan alhala asaa maaduyi Ku aganina turawa sunsamu dama hire warza Nigeria Aja hakali

  • @abbasalehumar6693
    @abbasalehumar6693 8 дней назад

    Ni wllh a kudin da gwamnatin sokoton tace taui bore hole zanyi mata gida 10000

  • @UmarSurajoChiroma
    @UmarSurajoChiroma 10 дней назад +4

    Maganar Hussaini Hussaini dinnan akwai duba a gareta saboda sai kwana-kwana yake.

    • @bashirsalisu900
      @bashirsalisu900 9 дней назад

      Tabbas akwai wani abu mai kama da karya karkashin zantukansa

  • @abbasalehumar6693
    @abbasalehumar6693 8 дней назад

    Guda 1000

  • @slimkid0225
    @slimkid0225 8 дней назад

    48:57 Nasiru Zango ya Bude loop hole.😅

  • @amaduyusuf5769
    @amaduyusuf5769 10 дней назад +1

    Assalamu Alaikum. Mr Bulama Mr Ja’afar da Mr Hikima. Wato Abin da yake faruwa shine (Turawa) basa san Najeria taci Gaba da dukan saura kasa shan Afruka sutaba futa daga bautar Damu.

  • @bashirusman1993
    @bashirusman1993 7 дней назад

    Agaida madugun yan jarida jaafar-jaafar

  • @MustaphharunasiniyaHaruna
    @MustaphharunasiniyaHaruna 10 дней назад

    To allah yakawuma na agaji a kasarma Nigeria 😢😢😢

  • @vidio1036
    @vidio1036 10 дней назад +1

    Shima dodo din a koreshi Sbd babu Gaskia a maganar Hussaini Hussaini

    • @bashirsalisu900
      @bashirsalisu900 9 дней назад

      Bulama maganar Hussaini Hussaini sam babu kamshin gaskiya aciki wlhi

  • @rabiatuisahwaziri3940
    @rabiatuisahwaziri3940 10 дней назад

    Ba ga gwamnan kanon nan Yana rabawa 'yan film motoci ba

  • @umarabubakar1418
    @umarabubakar1418 8 дней назад

    DAN ALLAH BARRISTER BUKARTI KA TSAYA KA KARANTA BAYANIN NAN NAWA DA KYAU!
    Ni mutumin Yobe ne a ƙaramar hukumar Geidam, inason nayi bayanine gameda halinda al'umar garina na Geidam dama sauran sassan Yobe ke ciki na rashin tsaro dakuma zaluncin jami'an tsaron keyiwa al'umar gari sabida na lura jahata ta Yobe batada muryar isarda kokenta balle a gane halinda take ciki sabida mafi yawan ƴan jahar mabiya gwamnatin jaharne koda babu daɗi tofa basa iya magana, wasu kuma daga cikinmu tsoro dakuma rashin wayewa ne ke hanasu yin magana.
    1. An kashe al'umar garin Mafa dake ƙaramar hukumar Tarmuwa samada mutum 200 ba tareda wani laifiba (kisan zalunci daga ƙungiyar ta Boko Haram) wanda har zuwa yanzu Gwamnan jahar yakasa fitowa ya jajanta balle yayi alƙawarin ɗaukar mataki ko kuma yazoshi garin da kansa domin yaga halinda talakawan garin ke ciki wanda nayi imani da Allah da'ace Gwamnan jihar Borno ne haka tafaru da talakawansa zai iya aiwatar da hakan amma namu yakasa hakan ke daɗa nuna mana kwata-kwata babu talakawansa a cikin Ransa. Saide gwamnatin jihar Yoben ta aikowa ƴan garin 30Million wanda kuma Barrister ba hakan al'umar suke buƙata ba. Kamar yadda na faɗama wlh an kashe al'umar garin samada mutum 200 amma zakakejin ana maganar 80-100 wanda yawansu kuma yafi hakan.
    2. Anan garina na Geidam kuma gobe sati biyu da zuwan wasu mutane da suka shiga har cikin makarantar mabiya Shi'a (Zazzakiyya) da misalin ƙarfe uku na dare sukayiwa wasu matasa gisan gilla batareda wani hakƙiba wanda har zuwa yanzu da nakema magana babu wani jawabi daga gwamnatin jiha balle kuma jami'an tsaro yanda kasan ba mutane aka kasheba wanda hakan kuma yana cikin abinda ke tunzura al'umma musamman ma su waɗanda aka kashewa jama'ar duba da yanayin yanda suke takun saƙa da gwamnati.
    3. Kwana biyu da suka wuce kuma an daɗa kawowa wasu mutane huɗu farmaƙi da misalin ƙarfe ɗayan dare wanda uku daga cikinsu anje har gidansu amma ba'a samesuba sai ɗaya daga cikinsu sun sameshi amma Allah yayi da kwanansa a gaba sun harbeshi saide bai mutuba wanda shima shiru kakeji tamkar ba'ai komaiba sabida gwamnatin tayi shiru hakama jami'an tsaron saide takurawa al'umar gari da sukeyi da sunan patrol a cikin garin.
    Wannan kaɗan na faɗama daga cikin abinda ke faruwa a yankinmu na Yobe akan rashin tsaro wallahi yanzu mafi yawan masu hankali daga cikin al'umar garin Geidam suna kwana ne da tsoron me zai faru a cikin dare sabida ƴan ta'adda suna iya shiga garin a cikin kowanne rana kuma su kashe dukkan wanda sukaso.
    Barrister a rubutu bazan iya bayyanama komaiba amma inason kasan cewa al'umar garin Geidam na famada rashin tsaro wallahi tallahi kuma basu kadaiba harma da yankin Tarmuwa amma babu masu faɗa ne shiyasa ake ganin kamar muna zaune ne cikin aminci da kwanciyar hankali. Na faɗama hakane sabida ka ƙara bincikawa zaka fahimci komai da na faɗama kuma harma ka fahimci abinda ban iya faɗa ba anan. Ina bibiyarku a fashin baƙi da kukeyi kuma inason dan Allah a wannan satin ka bayyanawa duniya halinda al'umar garin Geidam ɗin ke ciki.
    Daga ƙarshe ina maka fatan alkhairi a duk inda kake Allah ya daɗa kareka yakuma karema imaninka.

  • @AbubakarSaidu-q8s
    @AbubakarSaidu-q8s 10 дней назад

    Assalamu Alaikum. Shifa wannan ana maganar kundi shi kuma yana mana magana akan dozier. Hussaini Hussaini har yanzu yana bukatar korewa kafin fara shiga public space dan kare wani.

  • @AminuIbrahim-ms2px
    @AminuIbrahim-ms2px 6 дней назад

    tom ai bamuwayeba shidai yaje ya karbi kudin garorin da suka daukoshi

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 10 дней назад

    الله المستعان ،،،

  • @biniyayusif2908
    @biniyayusif2908 10 дней назад

    Akwai alamun rashin adalchi akorar

  • @abdullahiasheer9460
    @abdullahiasheer9460 10 дней назад

    Nifa Dana dauki Barr. ni Hussaini ya kare ni a kotu gwara na dauki maradun daura duk da ba lawyer bane, amma yayi presenting na case kuma yayi depending yadda ya kamata, amma lawyer yazo yana ta dubi-dubi, malam kawai Baku da gaskiya 🤷‍♂️

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 7 дней назад

    SLM tabbas mu yan arewachin Nigeria muna bukatar Wanda yasan matsalolinmu na arewachin Nigeria ya zama shugabanmu kuma wallahi Nigeria tana bukatar wayayye mai ilimi bangare biyu maana mai fika fiki biyu maana ilimin addini Dana boko kamar bulama bukarti

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 10 дней назад

    Kafadi wasu Sabin tsinannu akaley

  • @UmarSurajoChiroma
    @UmarSurajoChiroma 10 дней назад

    Ina zama a Russia yanzu haka. Wato da akwai lokacin da wasu 'yan ta'adda suka shiga gurin TARO a Moscow suka harbi mutane kalilan, amma cikin 'yan kwana da ba sufi biyu ba aka kama su, aka musu kisan wulakanci kuma abin yayi dai-dai, amma a Nigeria anfi shekara 15 ana kashe-kashe amma shiru kakeji.

  • @garbasafiyanu2980
    @garbasafiyanu2980 10 дней назад

    @ Musa Yusuf: Quality camera nasu baika nasu Bulama/Jafar shiya sa.

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 11 дней назад

    Gaskiya m.jafar ban yarda akwai wani abu wai shi tallafin mai ba an cire tun lokacin mohd Buhari, maganar dai itace sharudan masu basu bashi ne.

  • @saminumamman-k8i
    @saminumamman-k8i 10 дней назад

    Waini bawata mafitane?

  • @ibrahimkabir5261
    @ibrahimkabir5261 10 дней назад

    Wai bulama ba a kan 750 a Kai bajakba majalissa tamai dashi 800 amma yanzu babban banking nj yana saidawa 1580 wa yake kwashe 7800 din