MUTUWA (Da Complete Video) Malam Yahaya Makaho

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Waƙar Mutuwa, waƙace mai tunatar fa al'umma akan ubangijinsu da kuma tunatar da mu makomarmu, a cikin wannan waƙar akwai Abdul M. Shariff da Aisha Tsamiya wanda suka bada gudunmawa a cikinta. Kar a manta ayi subscribing domin samun sabbin video da mun ɗaura, haka zalika ana iya turama friends. Mungode.

Комментарии • 32