- Видео 213
- Просмотров 2 359 358
Malam Yahaya Makaho
Добавлен 7 фев 2018
Malam Yahaya Makaho, an haifeshi a Garin Iddasu dake karamar Hukumar Giwa ta jahar Kaduna, Malam Yahaya Makaho ya samu matsalan makanta sanadiyar ciwon bakon dauro da ƙyanda a lokacin yana yaro. Malam Yahaya Makaho a rayuwansa mutun ne mai son neman halaliyarsa duk da ko naƙasu da yake dashi na rashin ido. Kafin zuwansa sana'ar waƙa yayi sana'o'i da dama, kamar saran ice, sayar da kayan provition, saida kwoi, bara da dai sauransu. Yana cikin bara ne Allah ya ganar dashi illarsa sannan ya faɗo harkan waƙa ta faɗakarwa inda ya fara da kira ga ƴan uwansa masu naƙasu da su kauracewa bara don ba sana'a bace. Malam yahaya makaho yayi wakoki da dama wanda suka haɗa da "Illar Bara, Ido, Mutuwa, Amana, Haka Allah Yaso, Dr. Hakeem, da na siyasa da dama" haka kuma yana cikin wanda suka tallata Jam'iyar APC a 2015 har Allah yasa ta kai ga kafa gwamnati. Sannan yana cikin mawakan "Sakamakon Chanji" Malam Yahaya Makaho yana Mata ɗaya da yara 3. Wannan kaɗan daga cikin tarihin sa kenan.
Yau da Gobe - Gidauniyar Sarkin Gombe
Yabo da jinjina ga Sarkin Gombe na 11, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar, da ya kaddamar da Gidauniya ta Marayu
Просмотров: 245
Видео
Sabon Sardaunan Dutse Alhaji Nasiru Danu.(official video) Asha Kallo lafiya.
Просмотров 3,9 тыс.7 месяцев назад
Bidiyon wakar Sabon Sardaunan dutse Alhaji Nasiru Danu #umarmsharif #3sp #alijita #daddyhikma #gidansarauta #hadiza_gabon #rara #sairamovie #sarkinwaka #zinariya_hausa_tv
Sabon videon wakar Dakta Aliyu modibbo.An maimaita irin yanzu Abuja tayi tsaf.
Просмотров 1,1 тыс.8 месяцев назад
Vidion wakar Dr. Aliyu Modibbo tsohon ministan Abuja
Bidiyon da ake jira ya fito , asha Kallo lafiya. Sai Jagaba sai kashim
Просмотров 8758 месяцев назад
Document from Umar Danhausakd
NEW YEAR RELEASE. Sabon videon mu na wakar masu hankali da ilimi(malam kashifu inuwa Abdullahi)
Просмотров 1,6 тыс.10 месяцев назад
Document from Umar Danhausakd
Just released!!! Wakar malam Kashifu
Просмотров 15211 месяцев назад
Just released!!! Wakar malam Kashifu
Sobon videon wakar Ministan tsaro Alhaji Badaru Talamiz
Просмотров 376Год назад
Sobon videon wakar Ministan tsaro Alhaji Badaru Talamiz
Makaho da soyayya da yar Gwamna.Waka : Sidi Makaho Adamawa
Просмотров 2,3 тыс.Год назад
Makaho da soyayya da yar Gwamna.Waka : Sidi Makaho Adamawa
Duniyar ilimi . Yadda malam Yahaya Makaho yayiwa profesa sa'idu Gusau tambayoyi a waka.
Просмотров 784Год назад
Duniyar ilimi . Yadda malam Yahaya Makaho yayiwa profesa sa'idu Gusau tambayoyi a waka.
Sabon videon mu na waka akan sickler .#sarkin_waka #umarmsharif #daddyhikima
Просмотров 9 тыс.Год назад
Document from Umar Danhausakd
Sabon videon wakar yabon Annabi S.A.W na Malam Yahaya Makaho tare da Hafiz Abdallah.
Просмотров 95 тыс.Год назад
Sabon videon wakar yabon Annabi S.A.W na Malam Yahaya Makaho tare da Hafiz Abdallah.
Noman Malam Yahaya Makaho. Duba yadda yake Noma kamar yadda ya fada a wakar sa
Просмотров 1,4 тыс.2 года назад
Noman Malam Yahaya Makaho. Duba yadda yake Noma kamar yadda ya fada a wakar sa
Yadda akayi aikin video Malam Yahaya Makaho da Hafiz Abdallah cikin videon yabon Annabi S.AW
Просмотров 3,7 тыс.2 года назад
Yadda akayi aikin video Malam Yahaya Makaho da Hafiz Abdallah cikin videon yabon Annabi S.AW
An Nunawa Malam Yahaya Makaho Kauna a Garin Gumel . Kalli Yadda ta kasance a wannan videon
Просмотров 1,3 тыс.2 года назад
An Nunawa Malam Yahaya Makaho Kauna a Garin Gumel . Kalli Yadda ta kasance a wannan videon
Tarihin malam Yahaya Makaho .Kai tsaye daga jami'a
Просмотров 3,6 тыс.2 года назад
Tarihin malam Yahaya Makaho .Kai tsaye daga jami'a
Videon shahararriyar wakar da ake jira na Jagaban matan Zazzau.
Просмотров 12 тыс.2 года назад
Videon shahararriyar wakar da ake jira na Jagaban matan Zazzau.
Jawabin Malam Yahaya makaho a Damaturu wajen taron tallafin nakasassu
Просмотров 8062 года назад
Jawabin Malam Yahaya makaho a Damaturu wajen taron tallafin nakasassu
Yadda akayi na makance . Daga baking mai ita.
Просмотров 1,2 тыс.2 года назад
Yadda akayi na makance . Daga baking mai ita.
sabon video album din Malam Yahaya Makaho( Matsayi ko daukaka) featuring"Baba Dan'audu.
Просмотров 30 тыс.2 года назад
sabon video album din Malam Yahaya Makaho( Matsayi ko daukaka) featuring"Baba Dan'audu.
Shugaba Buhari ba Dan Niger bane. Saurari salsalar sa a wakar Yusuf Buhari Talban Daura
Просмотров 3,1 тыс.2 года назад
Shugaba Buhari ba Dan Niger bane. Saurari salsalar sa a wakar Yusuf Buhari Talban Daura
Dalilin da yasa nayi wakar nan da ta jawo cecekuce a arewacin Nigeria.kalli wakar a karshen bayan
Просмотров 4 тыс.3 года назад
Dalilin da yasa nayi wakar nan da ta jawo cecekuce a arewacin Nigeria.kalli wakar a karshen bayan
dabi ar shugabannin arewa inji malam yahaya makaho#
Просмотров 6003 года назад
dabi ar shugabannin arewa inji malam yahaya makaho#
❤❤❤❤❤❤
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍👍👍😍
Kiyiwaqa akan tsawdarrayuwa tayi yawa kunacewa ayisanaa toh inakudin yake mutum inyaje siyan Abu kamar anyimasa wayo anqwacemasa kudin
❤❤❤مشاءالله
Allah ya kara lafiya da Nisan kwana amine Summa Amin
Tir Dake, Allah ya shiryemu ya shiryeku wallahi baki bani haushi Amma kina ban tausayi dan lallay kinyi nisa
❤❤❤❤❤❤👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
❤
❤❤❤
💛💛💛
Masha Allah
❤❤
Allah ya kara sutura Amin.
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😊و😅😅و😅 😅 😅😅😅و😅و 😅واحد 😅😅 زي😊😅😮😅😅😅😅😅😅😅
Gaskiya wagannan yayi
Wakar siyasa
Y❤o❤u❤n❤u❤s❤
Allah yakara mana rufinasiri
Saturday. 21 September 2024. 7:14 AM. South Africa. KwaZulu-Natal. Richards Bay. Only two words: Thank You Two requests: 1. Lyrics 2. Translation
Masha Allah
Masha allha fatan allkairi allha karabasira
❤❤❤❤
😂😂😂😂
❤❤❤❤
❤❤❤
Malam yahaya allah yakara ma lafiya da nisan kwana dayawan shekaru masu albarka sabo da matsayin annabi Muhammadu s a w ❤❤❤❤
😘😘😘😘😘
Who can interpret for me, I understand Hausa but there are some deep ones in the song
Dan Allah complete dinta
😂
Mashallah barakalla
masha Allahu Muhammad Sallallahu Alaihin wasalam
0p
Masha Allah muha
Allah Yaqara basira Gaskiya wakar Nan Ta sani Nayi Sanyi 😥😥😥😥😥😥😥 🇨🇮🇳🇪
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Salm
Saw❤saw❤
Khubura Dhaku
Waka tayi dadi sosai
S A w❤❤❤❤
Malam yahaya uwa
Waka tayi inama ace hada Alan waka❤
1:17
❤❤❤❤
SAW ❤❤❤
Jazakumullahu bikairan da wanna fadakarwa
S A w
mutumin alan waƙa❤
So touching
😢😢😢