SOJA ASHAKA DA SHEK ALKALI ZARIA SUN BAJE RARARA DA YI MASA WA'AZI DA BAYANI AKAN HALIN DA NIGERIA..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 янв 2025

Комментарии • 19

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 21 день назад +3

    Gaskiya ne zaharadin bai kyauta ba rarara baida hurumin da za,a tsaya ana magana da shi akan harakan tsaro

  • @محمدبدماسي-د2ر
    @محمدبدماسي-د2ر 21 день назад +2

    Soja achaka Allah y albarkaxi rayuwarka douniya da lahira 🤲 wannan maganar taka babu son rai gaskiya ne kafada wlh

  • @saiduabdulmalik9883
    @saiduabdulmalik9883 21 день назад +2

    Wannan ya fadi gaskiya
    Allah Ya saka mashi da alheri

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 22 дня назад +2

    Ai Zahraddeen dan jarida shima yanada nasa laifi..ana zancen tsaro da mulki kana kawo mana asharuwa.

  • @sadikabdullah8668
    @sadikabdullah8668 16 дней назад

    ❤❤ WANNAN GASKIYANE DATTIJON ARZIKI ALLAH YA SAKA MUKU DA AL-KHAIRI ❤❤

  • @AhmadabubakarFadama
    @AhmadabubakarFadama 21 день назад

    Allah yasaka daAlkairi

  • @ALARAMMAYahaya
    @ALARAMMAYahaya 22 дня назад +1

    Masha Allah

  • @najibusalisu4678
    @najibusalisu4678 21 день назад +1

    Up up up ashaka

  • @elhabdou7020
    @elhabdou7020 19 дней назад

    Gaisheka malan ashaka

  • @ISAHHARUNA-o5o
    @ISAHHARUNA-o5o 15 дней назад

    Kaima kazama jaki ashaka

  • @muhammadalijidda1778
    @muhammadalijidda1778 22 дня назад +2

    Shi zahraddeen ma ni ban yarda da hankalinsa ba

  • @AyoubaIssah-b6e
    @AyoubaIssah-b6e 21 день назад

    Wawa kaiw in Nigeria

  • @Gsjdhssu
    @Gsjdhssu 22 дня назад

    👍👍👍👍👍👍👍👍

  • @Yakubuumar140
    @Yakubuumar140 19 дней назад

    Wannan Dan'jaridama Shima jakine

  • @YusifShuaib-wi9jx
    @YusifShuaib-wi9jx 21 день назад

    Kaima aimakaryacinne muhammad gargadi neyae aturoma kumalan kune gidin yan diyasa kwadayi kuke

  • @ibrahimhauwa6597
    @ibrahimhauwa6597 20 дней назад

    Zaharafdeen ya Karna kudine agun Tara. She tsinamnan Dan jarida Mai kwadayi shashasha. Tara maroki

  • @AnnoyedCabin-jn1nv
    @AnnoyedCabin-jn1nv 16 дней назад

    Rarara jahiline mawakin karya da sharri

  • @AbdoulCissé-z5f
    @AbdoulCissé-z5f 22 дня назад

    😂😂😂😂😂