WATA SABUWA! SHUGABAN IZALA BALA LAU YA WULAKANTA KIRA'AR ALQUR'ANI SHUHE ALIYU YA AIKA MASA DA.....

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 янв 2025

Комментарии • 42

  • @IsaMohammed-r6s
    @IsaMohammed-r6s 3 дня назад +1

    Masha
    Allah
    Dan
    Bello
    Ci gaba

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 3 дня назад +1

    Masha Allah da sannu dai Allah yana kara tona asirin azzaluman malamai maciya amanar Allah da al ummar manzon Allah

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 3 дня назад +1

    Wallahi Allah ya isa tsakaninmu da azzaluman malamai😢😢

  • @alimahmoud1464
    @alimahmoud1464 День назад

    Allah ya bada lada mallam, Allah ya kawo mana sauki.

  • @Abubakaramza
    @Abubakaramza 3 дня назад +1

    Halinsu kenan

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 3 дня назад +1

    Gaskiya ni yar izalace amma nimabanji dadiba kamatayayi yace karatun warash amma dan Allah inzakuyi gara gajunanku kudaina cinmutuncin juna nasihabazagi yafi bakumacin mutunci

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 3 дня назад +1

    Allah ya saka wa Dan Bello, ya riga ya tona musu asiri

  • @IsaMohammed-r6s
    @IsaMohammed-r6s 3 дня назад

    Salam❤

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 3 дня назад

    Masha allah Sai godiya ga allah

  • @MuhammadAbubakar-u2z4c
    @MuhammadAbubakar-u2z4c 38 минут назад

    ALLAH ya kare mana kasarmu daga duk wani munafiki

  • @UmarLawalMuhammad-u6l
    @UmarLawalMuhammad-u6l 4 дня назад

    Malan Allah ya sakama d alhery ❤❤❤❤❤❤

  • @AbubakarSalisu-h7e
    @AbubakarSalisu-h7e День назад

    😂😂😂😂 Malam Allah ya qarabasira DA basira

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd День назад

    Kai ne dan gargajiya Allah ya tonama Asiri

  • @AboubacarOumarou-n3w
    @AboubacarOumarou-n3w 3 дня назад

  • @NuraAdamu-s7m
    @NuraAdamu-s7m 17 часов назад

    Kaji rashin iya magana Dan Allah kazo katonawa kanka asiri aduniya wannan ya wulaqanta izala wlh

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 3 дня назад +1

    Festival din danfara tunda zaa sami kudi wai hadin kai

  • @LawaliMustapha-l4y
    @LawaliMustapha-l4y 3 дня назад

    Karya kake

  • @AbdullahiMuhammadAudulaya
    @AbdullahiMuhammadAudulaya 2 дня назад +1

    Malam meyasa bazaka bari afadi masu daukar nauyin taronba?kodan akwai mutuminka achikinsu?wato mele kiyari

  • @musamohammed-uk6gj
    @musamohammed-uk6gj 4 дня назад +1

    Wannan contract ne Dan bello ya fallasa tini

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 3 дня назад +1

    Kuji tsoron Allah ku tuna zaku mutu,

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 3 дня назад

    Makaryacin banza meci da addini ni dan izala ne amma wallahi banyadda daku ba mai yasa bakuyi a sokoto ba 😅

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 4 дня назад +1

    Mlm wannan siyasace

  • @ShafiuHamisu-x7u
    @ShafiuHamisu-x7u 3 дня назад

    Aaaa walahi post din da dan bello yayi jiya,maganarsa tafito.yanzu abakin wannan malamin wallahi kiran mahaddata alkur ani.da akace za ayi hadin gwuywar france ne.kuma kuje kuduba karin bayani akan wannan maganar a shafin dan bello.

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 4 дня назад +1

    ✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅🙏🙏🙏✅

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 4 дня назад +1

    ✅☝️☝️☝️✅🙏🙏🙏✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d 3 дня назад +1

    Shegiya izala zata sake nemawa tinubu kuriqa akarona biyu yan iska munganeku shegiya izala

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar День назад

    Gwanaye kufito ku nisanta kanku akan taronnan domin bakuda hadi da izala batason tsangaya sune sukasa gwamnati tarika kamawa da rufe tsangayu

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 3 дня назад

    Ko amfara kungilar

  • @NuraAdamu-s7m
    @NuraAdamu-s7m 17 часов назад

    Atuna da kullu nafsin zaikatul maut

  • @abubakarmibrahim2368
    @abubakarmibrahim2368 День назад

    Kaji wadanda suke da MUMMUNAR fahimta irinta mallam kaza-wa-zaka, kaje kayi karatu da kyau, yayi anfanine da yaren da masu hankali zasu gane, kartun Allo duk shi mukayi, Babu wata ka'ida da ake koyamana, lokacin da muke tsangaya. Kaine ya kamata ka koma makaranta. Allah ya rabmu da munafurci.

    • @KamalaMahmud
      @KamalaMahmud 9 часов назад

      Kaima munafuki ne dan shegiya

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd День назад

    Ba izala kadai ba duk kongi yar datake da wani suna tayi wurgi da wannan Ayar wlh

  • @IbnAdamLawal
    @IbnAdamLawal 3 дня назад

    Ba fa yana nufin Ƙira'ar (Warsh) ne gargajiyar ba, yanayin usulubin karatun Alarammomin mu na ƴan Afirka shine yake nufi da gargajiyancin
    Mu riƙa adalci ga wanda bamu tare dashi

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 3 дня назад

    dama ance kwangilar zataxo

  • @jibrinsjibrinsjibrin
    @jibrinsjibrinsjibrin 2 дня назад

    gsky mutane suna asarar data ,yanzu anan meye abun raddi.

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 4 дня назад

    Kaza wa kaza Kai wawane jahilin banza

  • @MusaSufy
    @MusaSufy 4 дня назад

    Kungilashe kukakarpu

  • @IsaMohammed-r6s
    @IsaMohammed-r6s 3 дня назад +1

    Masha
    Allah
    Dan
    Bello
    Ci gaba