Malamai a Nigeria na ta musayar ra'ayi kan makomar Sarauniyar Ingila tana wuta ko tana Aljanna?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 сен 2022
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
  • КиноКино

Комментарии • 81

  • @user-mx7bx1ym8k
    @user-mx7bx1ym8k Год назад +4

    Anya wannan dan tijjaniyar yayi karatu kowa koka manta Allah yahana manzo Allah SAW nemawa mahaifiyar sa gafara

    • @aminusaidu924
      @aminusaidu924 Год назад

      Kai Allah ya tsinemaka ya debe maka Albarka matsiyaci kai kayi hankali in bakayi sannuba Kaine zaka wutar irinta munafukai Allah wadaranka.

  • @sadiya5186
    @sadiya5186 Год назад +1

    Amman kaidai wannan abul fasadin idan kai mai shiryuwane to ALLAH ya shirye ka idan kuma ba mai shiryuwa bane to ALLAH yayi mana maganin ka banza kawai shashasha

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 Год назад +6

    S 🤲 A 🤲 W ✊ Allah ta'ala ya jikan muminai maxa da mata Yãa Rahim 🤲

  • @muktarabdullahi6911
    @muktarabdullahi6911 Год назад +2

    Gaskiyar magana wanchan Mai bakin gilas din waishi uban Waye shi Atujjaniya dakiki jahili Wawa Kai dole dole you must popular Wawa Dan wawuya Baza Gabi Kawai jahili Mai warin baki

  • @shuaibuadamu6648
    @shuaibuadamu6648 Год назад +9

    Kaii duk yadda akayii da jaki daii Sai yacii Kara,gsky Dan bidi'a dakikine wlh...

    • @Idreez2
      @Idreez2 Год назад

      Babban daqiqi kuwa

    • @shuaibuadamu6648
      @shuaibuadamu6648 Год назад

      @@Idreez2 Allah yaganar dasu sunna gsky ce

  • @IbOnekedaTV
    @IbOnekedaTV Год назад +5

    Allah ka Shir yi wanan bawa naka mai tabaro

  • @IbOnekedaTV
    @IbOnekedaTV Год назад +5

    Allah yaqara mata Nauyin kasa Amin yahaiyu yaqayim 💝🙏

  • @chaaibouibrahim7356
    @chaaibouibrahim7356 Год назад +1

    Allah yakara mata nau yin kasa amine

  • @gccgggmistakes3501
    @gccgggmistakes3501 Год назад +2

    Wallahi nima nayi mamaki Allah kasa mudaci

  • @alameenibraheemhameed4346
    @alameenibraheemhameed4346 Год назад +1

    Wannna Yaronfah Jakine wallahi (abdulfatahi ) ,mahaukacima kuwa ,dabba ,ko da yaushe magana Akan izala ,Allah mugun dabbane

  • @user-iy9vb1ow3m
    @user-iy9vb1ow3m Год назад +7

    Tab lallai akwai aiki 🥺😢
    Allah ya sa muyi kyakyawan qarshe
    malamai kuna wasa da hankali n mu wlh haba da allah 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

    • @abdullahialigwayo6186
      @abdullahialigwayo6186 Год назад

      to waya hanaka zuwa kaje kayi karatu ? ai jahilci ba izuri bane

    • @user-iy9vb1ow3m
      @user-iy9vb1ow3m Год назад

      @@abdullahialigwayo6186 wannan haka yake amma qarya ne ka daukan jahili.
      Kuma sai ka fadamin tsakanin Izala da dariqa suwaye kafurai daga ciki?

    • @abdullahialigwayo6186
      @abdullahialigwayo6186 Год назад +1

      @@user-iy9vb1ow3m dawo da maganarka baya ka kuma koma ka karanta abinda na rubuta cewa nayi jahilci ba izuri bane , to miye na fada aciki ? sannan kuma maganar kafurci akowani kungiya ana samun masu yinta shakka babu amma dai abinda na sani shine shakka babu kafiri wuta zaije

    • @user-iy9vb1ow3m
      @user-iy9vb1ow3m Год назад

      @@abdullahialigwayo6186 to sai ka fada mana cewa suwaye kafuran daga ciki tunda kowa yana iqrarin shine akan hanya ta gaskiya kaga kuwa dole asamu daya tilo wdd zata damu

  • @maryammuhammad8306
    @maryammuhammad8306 Год назад +4

    Abul fatayi kacire hassada aranka kai a yan darikanma kafikowa hauka darashi hankali

  • @maryammukhtar3607
    @maryammukhtar3607 Год назад +7

    ALLAH yay mana tsari da duhun jahilci

  • @user-ml1dy2mq6t
    @user-ml1dy2mq6t 4 месяца назад

    Allah yaqara basira

  • @abbanfatima9659
    @abbanfatima9659 Год назад +4

    Amma dai wannan mugun jahiline wlh kar Allah yasa kace mudai maun fada Allah ya Kara nauyin kasa Wawa jihili

  • @yunusadshamsi8149
    @yunusadshamsi8149 Год назад +1

    Allah yakyauta

  • @rabiou2275
    @rabiou2275 Год назад

    Allah ka gafarta ma bayin ka Kowa da kowa

  • @user-yt2sl5qz9t
    @user-yt2sl5qz9t Год назад

    Insha Allah malam baze raddaba insha. Allah

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Год назад

    Abulfasadi jaki bakajin bugu Allah ya shiryeka idan me shiryiwàne

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz Год назад +3

    Malaman zamani, Allah ya kyauta!
    Amma ina tunanin a irin wannan yanayin kawai mutum shiru yafi kamata yayi!

    • @auwalsabiu2231
      @auwalsabiu2231 Год назад

      Shikenan masu barna sunayi sai ayi shiru, ba daidai bane dole agyara barna

    • @mhhaafiz
      @mhhaafiz Год назад

      @@auwalsabiu2231 No, ina nufin idan kafirin ya mutu, kai meye naka a ciki da dole sai kayi maganar Allah yai mata rahama ko azaba?

    • @ummahanan5786
      @ummahanan5786 Год назад +3

      @@mhhaafiz gsky ne ni banga meye nasu na neman ma komarta ba ita dai tata taqare ya rage tsakanin ta da mahaliccinta, mudai munsan makomar kafirai wutace to me n Jan zancen.

    • @auwalsabiu2231
      @auwalsabiu2231 Год назад

      @@mhhaafiz Gaskiane, to Allah yasa mudace

    • @mhhaafiz
      @mhhaafiz Год назад

      @@auwalsabiu2231 Ameen ya Allah

  • @nafisaibrahim9403
    @nafisaibrahim9403 Год назад

    Masha Allah

  • @maryamnaseer707
    @maryamnaseer707 Год назад

    S A W Allah yasa mu dace duniya da lahira 🤲

  • @IbOnekedaTV
    @IbOnekedaTV Год назад +1

    Ma sha Allah Wanan gaskiya né 🇳🇪💯

  • @abdoullahisalouhou5988
    @abdoullahisalouhou5988 Год назад

    Sakaren banza wawa kawai kayi riddar mana ance allah yakara nauyin kasa

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 Год назад +1

    Muma munfada Allah yakara nauyi kasa

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 Год назад +3

    Shiwannan sakaran ko yaushe kokarinsa yaci zarafin malaman sunna Wawa bakada ladabi kokadan kayi kokarin komawa makarantan tarbiya

  • @user-eg8jc6si2q
    @user-eg8jc6si2q Год назад +1

    Allah yakauta

  • @rukayyayusuf4077
    @rukayyayusuf4077 Год назад +1

    Wanna yaron wawane wallahi da kana burge mutane yanzu Kam kowa yadawo daga rakiyarka

  • @yakoubamahamadou6262
    @yakoubamahamadou6262 Год назад +4

    Wannan fa mahaukacine atijjaniyamma

  • @ZAKIDANYAYA
    @ZAKIDANYAYA Год назад

    Musulunci Kayan MANZAN ALLAH 😭😭😭

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 Год назад +1

    Toh Allah ya kyauta

  • @ousseinimoussa8907
    @ousseinimoussa8907 Год назад +1

    Wannan kaskiyané

  • @aloomatv
    @aloomatv Год назад

    🤗🤗

  • @DdDd-hj6be
    @DdDd-hj6be Год назад +1

    Miye zekaita Aljannah haba har abadah wutar jahannama sakk

  • @idrissousseni7477
    @idrissousseni7477 Год назад +3

    Dan tijanya na nada matsala

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 Год назад +1

    Kaida wannan abul fasadi din mahaukacine akaika da wanau

  • @ummiabdullahi2785
    @ummiabdullahi2785 Год назад

    Hmm duniya duniya

  • @mashaallahrabiashaaibu6701
    @mashaallahrabiashaaibu6701 Год назад +2

    Kaidebaka da tarbiya allah hiryika

  • @asmakadri232
    @asmakadri232 Год назад +1

    Number one 😅🥰

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 Год назад

    Allah kara nuyin kasa

  • @fadlusalisu
    @fadlusalisu 16 дней назад

    kaji maganar Gaskiya daga bakin bin kasim Wallahi Abul fasadi tafkeken jahiline, wawa basai Allah yace:
    إن الذين كفروا وصدوا عن سبيل الله ثم ماتوا وهم كفر فلن يغفر الله لهم

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 Год назад

    Allah ya qara nauyin kasa

  • @maryamyakubusulaiman3038
    @maryamyakubusulaiman3038 Год назад

    Wai Dan Allah me ma zai kai wata alezabeth aljannah ta ina

  • @salihunasiru4908
    @salihunasiru4908 Год назад +2

    Ni walahi abulfatahi wani lokaci yabata mun rai habba komai sai kayi magana yarhutace yarhutace yarhutace

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Baiwar ka ce?? Ba ruwan ka da ita 'yar ina ce wannan tsakanin ta da mahaliccin ta

  • @hauwashehubamalli5325
    @hauwashehubamalli5325 Год назад

    Shi wannan Abul fatahi take kowa shidai wai dole sai sunyi hannun riga da addinin musulunchi da sunnah. wallahi kana bani haushi

  • @muayyadnaseer286
    @muayyadnaseer286 Год назад +1

    Toh arne koh rungume kaaba yayi ya mutu saiya shiga wuta

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 4 месяца назад

    Jakine

  • @fatimamohammed7540
    @fatimamohammed7540 Год назад

    Hahhmhmhhhhh

  • @bashirharuna7698
    @bashirharuna7698 Год назад

    Wlhi kariya kayiwa mulml

  • @emmanueltab764
    @emmanueltab764 Год назад

    Karyan malam kafada ayan

  • @abubakarusmanhassan4672
    @abubakarusmanhassan4672 Год назад +1

    Banta ba ganin dabba daqiqi wawa jahilci erin Abdulfathi ba

  • @komgommamella8351
    @komgommamella8351 Год назад

    Wannann hakayake

  • @aminamensyy1337
    @aminamensyy1337 Год назад

    Damadai Allah yakara nauyin kasa ne kawai🙅. Kawai Allah yakara nauyin kasa shine🤷

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 Год назад +2

    Jahili fatahi

  • @usueheh3792
    @usueheh3792 Год назад

    Yarage maku malamai kutashi tsaye haikanwajan karafaďakar

  • @wakilinarewatv9524
    @wakilinarewatv9524 Год назад +1

    Wannan abdulfatan mugun jahili ne Dan shegiya

  • @Humy_
    @Humy_ Год назад

    Allah ya kyauta kafiri dae baya shiga aljanna

  • @dahirusani5273
    @dahirusani5273 Год назад

    Kai dai jahiline wallahi

  • @Humy_
    @Humy_ Год назад +1

    To ae ita tasan da musulincin ta xabi ta mu tu a kafircin

  • @bashirharuna7698
    @bashirharuna7698 Год назад

    Ubanka ne rago

  • @Nasr_9
    @Nasr_9 Год назад

    Ahlul bayt ce amma wadda batayi imani ba , saboda haka da ita da hitler da firauna da hamana da abu jahl duk daya suke