Tsohuwar jaruma Hafsat Shehu ta shiga gonar malamai akan lamarin Manzon Allah SAW

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 105

  • @aishamairiga4338
    @aishamairiga4338 2 месяца назад

    Allah ka somu da son Annabo S.A.W❤❤❤

  • @mohammedanyass
    @mohammedanyass 5 месяцев назад

    Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @ZainabBiu-bx2wx
    @ZainabBiu-bx2wx Месяц назад

    SAW❤❤❤❤

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 3 года назад +8

    S.A.W Nima Ina ta murshi sabida ba abinda ke farantamin Rai irin jin an ambaci Manzon Allah S A.W.

    • @nuralasisi932
      @nuralasisi932 3 года назад +1

      ((S.A.W))nima haka wallahi Allah dai ya qara kusanci

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 3 года назад +3

    Tofah, Ya Allah ka karbamana bamu ikon maka biyayya Kamar yarda ka umurchemu kaku karamana son Annabi Muhammadu S. A. W da Iyalan gidansu da ahalinsa baki daya Ameen

  • @balarabaabab8854
    @balarabaabab8854 3 года назад +4

    Masha Allah🇳🇬🇸🇦🕊💚S.A.W💚💚🕊🕊♥️♥️♥️

  • @aymanyusuf9500
    @aymanyusuf9500 3 года назад +4

    صلی اللہ علیہ والہ وسلم

  • @adamusaleh2836
    @adamusaleh2836 3 года назад +2

    Hakane,
    Amma fah ba son Annabi a baki ba, a aikace ake son Annabi,
    Wannan shine,
    Allah yasa mudace

  • @user-vg6lr6hz1b
    @user-vg6lr6hz1b 3 года назад +4

    صل الله عليه وسلم

  • @sadisusaminu668
    @sadisusaminu668 Год назад

    Allah yakara Mana son habeebeen annabi muhammad s.a.w

  • @zainabaliyusalaudeen4084
    @zainabaliyusalaudeen4084 5 месяцев назад

    SAW

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 3 года назад +1

    Allah y Kara Mana son Annabi s.a.w

  • @Maryamabubakar-hh9ji
    @Maryamabubakar-hh9ji 2 месяца назад

    S a w

  • @syreenahabdullahi378
    @syreenahabdullahi378 3 года назад +2

    Gaskiya ne Allah ya kara mu na so Annabin Muhammad SAW ❤️❤️❤️❤️

  • @alibarma2297
    @alibarma2297 10 месяцев назад

    Saw

  • @aminatulawal34
    @aminatulawal34 Год назад

    (S A W)Allah ka Kara Mana son manzon Allah 🙏🥰

  • @sayyadazalihasalisumakodi2040
    @sayyadazalihasalisumakodi2040 2 года назад +1

    Tabbas wannan haka yake wllh ko shakka babu soyayyar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam tafi kowacce ibada girma da daraja a gurin Allah masoyan Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ne kaɗai suka gane haka dan haka mu alhamdulillahi Allah ya kara mana soyayyar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam

  • @mohammedanyass
    @mohammedanyass 5 месяцев назад

    AMEEN YA RABBI YA ALLAH

  • @adamadamacamara7043
    @adamadamacamara7043 3 года назад +2

    صلى الله عليه وسلم

  • @bashtbk3030
    @bashtbk3030 3 года назад +2

    Saw Allah yaqaramana qaunar
    Manzon Allah S A W

  • @kadijaali5330
    @kadijaali5330 2 года назад

    Allah ya shiryemu baki daya amma dan allah adaina fadar abinda Bashi da tushe baki daya

  • @kadijaali5330
    @kadijaali5330 2 года назад

    Annabin rahama dai ba"ayi masa karya km duk Wanda yayi mgn yace daga annabin rahama take alhanin ba gaskiyya bane tum yajurah saka mako awajan mahalicinmu....
    Allah yasa mudace duniyya d lahirah 👏👏👏

  • @mujallarhausa707
    @mujallarhausa707 3 года назад +1

    Alhamdu Lillah ya Allah

  • @eecff5659
    @eecff5659 2 года назад

    انا لله وانا اليه راجعون سبحان الله عما يشركون

  • @issamahamadou2824
    @issamahamadou2824 3 года назад +3

    S A W

  • @badaruaayuba3597
    @badaruaayuba3597 3 года назад +16

    Wai ta yaya ake tabbatar da son manzon Allah s.a.w ne?
    Wannan soyayya tana tabbata ne ta hanyar yin biyayya da aiki da abinda manzon Allah s.a.w yazo dashi kuma yayi umarni da ayi. Kamar 1 qalmar shahada. 2 Salla. 3 Azumin Ramadana 4 Zakka (idan da hali). 5 Hajj, akalla sau daya a rayuwa (shima in da hali).
    Sai kuma hanyoyin neman karin lada irin su sadaqa, umarni da kyakyawa da hani ga mummuna, da dai ayyuka na alkhairi...... Wannan shine hakikanin son Fiyayyen halittta S.A.W, A masayinka na musulmi, ba ka da wani short cut na shiga aljanna sai kayi aiki.
    Saboda haka masu kallo da sauraron Wannan video ayi hattara. Lallai sai munyi biyayya da umarnin Allah SWT da Manzon sa s.a.w zamu samu tsira.

    • @sarkinruwa6394
      @sarkinruwa6394 3 года назад +2

      Haka maganar take to ai kasan ayau babu inda aka raina Addini iren Nigeria wai wanda Jahiline kuma wai shine zaiyi wa'azi kuma abin ban takaichin wai agayamasu kaso Annabi kawai kobakayi aikibah Aljanna Zaka iren Akidar kirista kenan ai Allah yasamu gane

    • @abdulhaleemelfulayh7434
      @abdulhaleemelfulayh7434 3 года назад +1

      Allah yayi maka albarka

    • @aisha-mohammed16albrnawi23
      @aisha-mohammed16albrnawi23 3 года назад

      Maganar ka haka take allah ya sa mudace

    • @muhammadauwalsalisu1489
      @muhammadauwalsalisu1489 3 года назад

      wannan gaskiyane wlh

    • @fareedaibrahim7067
      @fareedaibrahim7067 3 года назад

      Lallaikam kilama lokacin maganar tata tayi shayeshayene ko wannan ai sabone karara take aikatawa Allah ya shiryemuba kidaya amin

  • @mubarakaisahofficial
    @mubarakaisahofficial 2 года назад +1

    S.A.W

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 7 месяцев назад

    Sallallahu a'laihi wasallam

  • @garbasani5782
    @garbasani5782 2 года назад

    Ameen. Sabida Albarkar Annabi S.A.W

  • @sarkinruwa6394
    @sarkinruwa6394 3 года назад +3

    Bakuda Hankali ai babu aya ba Hadisi molanka kawai wato shine kuke sheke ayarku da karyan san Annabi zakuyi bayanine

  • @dahirdahir8731
    @dahirdahir8731 3 года назад +8

    Wannan wata sabu war yaudarace? Bahaka ake musulunciba mutun yafadi abu daka badalili bakomai wannan labarin karyane baifaruba kije kiduba litattafen musulunci da akayarda da su ailmance bazaki samu wannan ta tsuniyarba kuma sun ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM batare da yi mishi biyayyaba Batada amfani dominko ALLAH SUBHANAHU WATAA'LA yana fadi alittafinshi madaukaki فليحذر الذين يخالفون عن امره ان تصيبهم فتنة اويصيبهم عذاب اليم yana fadi kuma وان تطيعوه تهتدوا awata a'yar kuma yanacewa قل ان كنتم تحبون الله فاتبعوني يحببكم الله ه
    ه

    • @sarkinruwa6394
      @sarkinruwa6394 3 года назад +2

      To ai "yan Darikane dukansu kuma akan hakama akagina darikar ai daga mafarki sai tatsuniyoyi sai karai-rayin banza da wofi Allah shi kyauta

    • @nuralasisi932
      @nuralasisi932 3 года назад

      Kai wallahi qaryane dariqa tawuce nan

  • @samiratingah787
    @samiratingah787 2 года назад

    Ma sha Allah hafsat

  • @souleymaneharuna
    @souleymaneharuna Год назад

    Ameen summa aminé ya Rabbi

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 3 года назад +4

    S.A.W 🙏🙏

  • @sarkinruwa6394
    @sarkinruwa6394 3 года назад +2

    Gaskiya ana Jahilchi Akasata Nigeria kuma har wasu wawaye sun yarda kodashike bamamaki

  • @abdulhadimaiinyasstv5786
    @abdulhadimaiinyasstv5786 3 года назад

    Gaskiyane malan da malama hafsat shehu Allah yaqaramana so ((shugaba s a

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 3 года назад +2

    Masha allah

  • @user-fj9ob6qb5z
    @user-fj9ob6qb5z 3 года назад +2

    S.a.w

  • @itzrealgambossabiusm5923
    @itzrealgambossabiusm5923 3 года назад +3

    Allah ka somu da son annabi s a w

  • @muhammadmaaruf1513
    @muhammadmaaruf1513 7 месяцев назад

    S,,a,,w AMEEN

  • @hadjiamariama1603
    @hadjiamariama1603 3 года назад +1

    Macha Allah

  • @abdurazakaminu6652
    @abdurazakaminu6652 3 года назад +1

    Madallah.s a w

  • @mahamanecherifatou2657
    @mahamanecherifatou2657 2 года назад

    Mashah Allah

  • @AishaUmar-ou1so
    @AishaUmar-ou1so 4 месяца назад +1

    Wannan haka yake domin ko sallan ne inbaka kira sunan Annabi muhammadu sallanka babu to wannan mutumi yayi gaskiya duk Ibadan davason Annabi sunanta banza Kuma duk abunda kayi bakasa Annabi muhammadu acikiba sunanta banza

  • @AlifatInvestmentnigLTD
    @AlifatInvestmentnigLTD 2 года назад

    Idan na fahinci wannan mutumin bazama Kai sallah ko Wani cikon addini ya karbuba idan Babu son Annabi sallahu alaihiwasalam

  • @garbasani5782
    @garbasani5782 2 года назад

    S. A. W.

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 3 года назад +2

    Good 🤲🏻🤲🏻☝🏻🇬🇭

  • @zuwairaabubakr1609
    @zuwairaabubakr1609 3 года назад +1

    Kaii jama’a Allah muntuba kayafe mana. A gaskiya kuna bukatan komawa islamiyyah

    • @sarkinruwa6394
      @sarkinruwa6394 3 года назад +1

      Wannan Islamiyyarma bazata iya daukarsuba saidai yaki da jahilchi

  • @abba_maami_dumbaram3135
    @abba_maami_dumbaram3135 Год назад

    🤲

  • @musamuhammad310
    @musamuhammad310 5 месяцев назад

    Shine gaskiyan magana

  • @gaskiyaneqfds8600
    @gaskiyaneqfds8600 3 года назад

    Hakane

  • @imanisham
    @imanisham 10 месяцев назад

    😢😢😢😢😢😢

  • @khalilmouhamed3129
    @khalilmouhamed3129 3 года назад +1

    Gsky bayaninta yayikeo anman azankikoyinda annabin chinemafita

  • @husainiabdoulgaffar2130
    @husainiabdoulgaffar2130 2 года назад

    Habaa hafsat da fesal arage karya

  • @housseiniabdoulmajid9527
    @housseiniabdoulmajid9527 Год назад

    Kamar ya gonar malamai

  • @nainyasstv8464
    @nainyasstv8464 3 года назад

    SAW ANNABI MUHAMMADU Gaske

  • @yawalesule7367
    @yawalesule7367 3 года назад

    shegiya wawiya kijekiyi aure yafimiki baguyan bayan karyaba banza kah manki.

  • @nainyasstv8464
    @nainyasstv8464 3 года назад

    Wannan Gaskiya ne

  • @princemis4527
    @princemis4527 3 года назад +4

    To nan ina wane abun kuskure anan ??? Ko kai baka yarda ba malam ? Allah ya qara mana son annabi

    • @habiboullahi227
      @habiboullahi227 3 года назад +1

      Kasan su yan RUclips innan kawai komai suna son riritachi

    • @princemis4527
      @princemis4527 3 года назад

      @@habiboullahi227 Allah ya kyauta

  • @arewaonline9829
    @arewaonline9829 3 года назад +4

    Yar film kinzaqe dayawa

  • @shifkalidris2439
    @shifkalidris2439 3 года назад

    Hauka dadi

  • @aminayusuf2748
    @aminayusuf2748 3 года назад

    Kije Islamiya don Allah mtwss

  • @aishahassan3568
    @aishahassan3568 3 года назад

    Yan film masu abin mamaki🤔🤔🤔

    • @sarkinruwa6394
      @sarkinruwa6394 3 года назад

      "Yan rainin hankali dai zakiche babu aya ba Hadisi sache fadi

  • @bawahassana74
    @bawahassana74 3 года назад +1

    Ai wannan sharrif din Dan iska ne ba mutumin Arziki bane fasiki ne

  • @sarkinruwa6394
    @sarkinruwa6394 3 года назад +2

    Babu inda aka raina Addini iren Nigeria idan baka iya motaba bawanda zaiyadda ka tukashi amma lamarin Addini kuma wanda yakeda Alaka da wuta ko Aljanna mutane sunyadda atukasu ko baka iyaba saboda Jahilchi

  • @zuwairaabubakr1609
    @zuwairaabubakr1609 3 года назад

    Allah na kishi da manzon Allah ?🤔Astagfirullah

    • @safiyyahahmad8863
      @safiyyahahmad8863 2 года назад

      Gaskiya wannan abun dubawa ne Allah baya kishi da kowa

  • @muhammadgidado7266
    @muhammadgidado7266 3 года назад +4

    S a w

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294 3 года назад +1

    S A W

  • @habibamuhammad5123
    @habibamuhammad5123 3 года назад +2

    S. A. W

  • @halimamuhammedharuna7676
    @halimamuhammedharuna7676 3 года назад

    Masha Allah

  • @youssoufhassan3930
    @youssoufhassan3930 3 года назад +4

    Saw

    • @youssoufhassan3930
      @youssoufhassan3930 3 года назад +1

      Saw ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

    • @youssoufhassan3930
      @youssoufhassan3930 3 года назад

      Saw ❤❤❤❤❤🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    • @asiaa9854
      @asiaa9854 3 года назад

      S
      A
      W

    • @bashtbk3030
      @bashtbk3030 3 года назад

      Saw

  • @Kabiru_Hunkuyi
    @Kabiru_Hunkuyi 3 года назад +2

    S A W

  • @ismaellsanihassanfagge3173
    @ismaellsanihassanfagge3173 3 года назад +2

    S A W

  • @gddjjdscbju5729
    @gddjjdscbju5729 3 года назад +2

    S A W

  • @asmauabubakarabubakar5743
    @asmauabubakarabubakar5743 3 года назад +2

    S A W

  • @KOMAIDARUWANKATV1
    @KOMAIDARUWANKATV1 3 года назад

    S.A.W

  • @AbdullahAbdullah-hk2bq
    @AbdullahAbdullah-hk2bq 3 года назад

    S a w