Ma-sha-ALLAH !!! Muna godia. Sai dai akoy kurakure dayawa kamar haka : 1. An haife shi a Maradi 2. Grade General ne da shi 3. ADC ne (da shekaru 25) ga président Kountché 4. Minister lafia (1987-1990) 5. An kashe shi a ranar juma'a yayi da zasu halarta bude masalaci juma'a... Gorzo ne ba gudu ba ja dabaya. ...
Général Ibrahim a maradi Aka haifeshi anan ma Yayi karatun gaba da primaire allah yajikan maza ai shi ke maganinsu allah ya issar masa domin KO wayanda suka harbeshi aikuwa sun ga aya
Hey who's told you that Ibrahim Bare are Hausa orijin he's is not a huasa orijin go and do you research well I Am here in Ghana I understand the twi and huasa more than SONGHAI or ZARMA but I am still ZARMA all of My papers and even My company papers ar the same ZARMA or ZABARMA
nayi kuka sosai da halbeshi da akyi rana jema a yana sauka daga jirgi kuma mutunen kirkine allah yaji qansa
Allah ya jikan darahama ameen ✅
Ma-sha-ALLAH !!! Muna godia. Sai dai akoy kurakure dayawa kamar haka :
1. An haife shi a Maradi
2. Grade General ne da shi
3. ADC ne (da shekaru 25) ga président Kountché
4. Minister lafia (1987-1990)
5. An kashe shi a ranar juma'a yayi da zasu halarta bude masalaci juma'a... Gorzo ne ba gudu ba ja dabaya.
...
Allah ya gafarta ma baba Ba'are Mainasara yayi mai rahama (Amiin), sannan muna jiran hukuncin kotun ECOWAS(CEDEAO
Je vais devenir comme lui
Allah ya karawa baba bare mai nasara rahama .Allah sa konciya hutu ce agaresu mukuma itamu tazo Allah sa mu cika da imani
Muna gode muku Allah ya biyaku da alkayri Amin🇳🇪
Allah ye jikan maza
Kuma mu gode ma Allah da ya bamu TIANI
Général Ibrahim a maradi Aka haifeshi anan ma Yayi karatun gaba da primaire allah yajikan maza ai shi ke maganinsu allah ya issar masa domin KO wayanda suka harbeshi aikuwa sun ga aya
Allah ya jikan shi. Allah yayi masa rahama.
Allah ta gafartawa barre mai nasaraa
Allah sarki rayuwa kenan 😭😭😭😭
Allah ubangiji ya jikanshi da rahama
Allah ya gafarta masa yayi rahama a gareshi (Amiin), sannan muna jiran bayanai na tarihi akan lamarin Adolf Hitler. ALLAH ya bada ikon haka.
Allah jikan bare
Alha ya jikanchi
Maradi aka aife shi ba Dogon Doutchi ba
Allah yajikasa da rahama
Allah jiqansa
Allah yajikan bare darahama
Allahumma Amin
a garin maradi Aka haifi baare mai nasara
Allahou Akbar
Masha alh
Allah jiqan baban Mu
Masha Allah
Ku yinga kawo mamu tarihin yan kasashen waje
Alh jikan maza
Allah ya jikan musulmi
Ameen ya Allah
General ne ba colonel ba.
Bonjour aslema
❤️💔🇳🇪😭☝️🤲🤲🤲
😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
Mashaallah
Ameen summa Ameen
Hi
😢😢😢😢
Please can someone help me find the name of this old traditional haoussa song. Please
😂😂😂😂😂🤲🤲🤲🤲🤲
Revelation of expression R I p Niger 🤔
Hey who's told you that Ibrahim Bare are Hausa orijin he's is not a huasa orijin go and do you research well
I Am here in Ghana I understand the twi and huasa more than SONGHAI or ZARMA but I am still ZARMA all of My papers and even My company papers ar the same ZARMA or ZABARMA
Allah ubangiji ya jikanshi da rahama
😭😭😭