Alhamdu lillah. Allah ya Kara wa Shaikh AbulFathi Saniy AlTijjany kwarin gwuiwa, jajircewa, da kyakkyawar fahimta domin wayar da kan al’ummar musulmi, Musanman jama’ar Hausawan da ake gur6atawa iymani, fahimta da hankali, ta hanyar shigar musu da mummunar aqiydar salafiyya/izala. Allah ya nuna mana gaskiya, gaskiya ce, ya bamu ikon binta. Allah ya nuna mana karya, karya ce, ya bamu ikon guje mata. Aamiyn ya Rabbal aalamiyn.
Sannunka namijin maza Abul fathi dodon izalawa kafin karfinsu qananan qwari kaga su alkanawi masu kamada birrai ankasa kira dannbabu abin fadi izala wallahi kuji tsorin Allah kukama Allah da annabi kusaki ibn taimiyarnan
Kuma lallai abulfatahi da masu irin akidarsa kune kuka jefamu acikin wannan masifar da Nigeria take cikin domin agurin Allah babu laifi Mafi girma Kamar shirka da tsafi littafin ku jawahirul maani cike yake da shirka da zagin Allah kuma malaman tsubbu dukkan su yan tijjaniyya ne
Akwai masifar datakai ta sace sacen dukiyar jama'a da sunan ganima da yiwa mata fade, da mafi muni kisan rayukan jama'a, gaskiya wan Nan shine karfin hali barawo da sallama, har kunada bakin magana, ga gaskiya Kiri kiri ka koma shaci Fadi, Allah ya kyauta.
GASKIYANE ANMA YAKAMATA KUMA KU SAKE GYARA AKAN IN MUTUN YABAR SALLAH BABU INDA ALLAH YACE IDAN MUTUN YABAR SALLAH AKASHESHI IDAN MUTUN YACE HADISIN ANNABI S.A.W NE KARYACE YAMA ANNABI S.A.W SABIDA ALLAH YAKAWO IDAN MUTUN YAYI RIDA YAKOMA YA TUBA HARSAU UKU SANAN ALLAH YACE BAZA A KARBI TUBANSABA KUMA KUCE ANNABI S.A.W YAYI HUKUNCI KAI TSAYE KUJI TSORON ALLAH WALAHI ALLAH
Yanzu kam, Salafawa Sai azo ayi raddi a ilmance kamar yadda wannan Dan Tijjaniyya ya gabatar. Ba wai zagi ko karyatarwa ba Kai tsaye. Domin zagi kowa ya iyashi ....Amma Mu muna son mu ilmantu da gaskiyar lamari.
Kakanninmu hausawa malamai basu yarda da irin wannan jihadinba shiyasa danfodio ya hallata jinin su ya kashe sarakunanmu ya dora yanuwansa ka taba ganin anyada addini da kabilanci?
AKWAI TA ADANCI DAYA KAI ayiwa wanni bawa sujjada; AI AKWAI BIDIYO INDA AKA YI WA DAHIRU BAUCHI SJJADA BA GURIN MAULIDIN KU A KE SAMU DAMA A KAI ZAGIN ALLAH DA MANZON SA BA? KAI KA ISA? ko malamin ka ya isa ya ja da ALBANI ZARIA DA JAFAR BALLE KAI ? WAWA KAWAI . DUK karantar wa da albani da jafar su ka yi a duniyar nam kai ba ka karu da komai ba? sai shairin? ALLAH YA SHIRYE KA
abul fatathi zidiki ne ya na nufi akwai ta-adanci a tarihin addinin musulucin ne ? WATO ya gayon bayan yahudawa da nassarawa cewa TABAS addinin musulucin kai karantar da tA ADDANCI ?
AA BAHAKA YAKENUFIBA MUSLINCI BABU TAADDANCI SABIDA ZAMANLAFIYANE MUNUFAR MUSLINCI, TOKAGA DUK MUSLIMIN DA MUKAGA YANA TAADDANVPCHI KENAN BA ANNABI YAKEBIBA SHINAKAWAI GASKIYAR, YANZU MUSA IDO MUGANI SUWAYE SUKEKAWOWA TA ADDANCI A CHIKIN MUSLINCI SUWAYE?
masha allah allah yaqara basira Allah yakareku Allah ya barmu da sun annabi waliyullah
Macha Allah Allah ya Qarama malan saniy😍😍😍😍
Alhamdu lillah.
Allah ya Kara wa Shaikh AbulFathi Saniy AlTijjany kwarin gwuiwa, jajircewa, da kyakkyawar fahimta domin wayar da kan al’ummar musulmi, Musanman jama’ar Hausawan da ake gur6atawa iymani, fahimta da hankali, ta hanyar shigar musu da mummunar aqiydar salafiyya/izala.
Allah ya nuna mana gaskiya, gaskiya ce, ya bamu ikon binta.
Allah ya nuna mana karya, karya ce, ya bamu ikon guje mata.
Aamiyn ya Rabbal aalamiyn.
Sannunka namijin maza Abul fathi dodon izalawa kafin karfinsu qananan qwari kaga su alkanawi masu kamada birrai ankasa kira dannbabu abin fadi izala wallahi kuji tsorin Allah kukama Allah da annabi kusaki ibn taimiyarnan
Allah ya saka da alkhairi abulfatahy sani
Macha Allah yayi
Salamua.laikum.allah.taimaka
Allah ya saka muna. Jindadi kuma sarki zaki yayi arinka budemuna da diwani
Masha.Allahu.sheikh.Abulfatahi.a.sani.Allah.ya.sakama.Ameen
masha allah allah yakarawa shi lfy
Kuma lallai abulfatahi da masu irin akidarsa kune kuka jefamu acikin wannan masifar da Nigeria take cikin domin agurin Allah babu laifi Mafi girma Kamar shirka da tsafi littafin ku jawahirul maani cike yake da shirka da zagin Allah kuma malaman tsubbu dukkan su yan tijjaniyya ne
Akwai masifar datakai ta sace sacen dukiyar jama'a da sunan ganima da yiwa mata fade, da mafi muni kisan rayukan jama'a, gaskiya wan Nan shine karfin hali barawo da sallama, har kunada bakin magana, ga gaskiya Kiri kiri ka koma shaci Fadi, Allah ya kyauta.
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين
Gaishe ka Malan Allah ya kara illimi albarkar annabi mhd farin gani saw
Maulana sheikh abulfathi Allah ya saka da alkhairi Allah ya kara lfy da nisan kwana albarkacin anabi S.a.w
ameen yarabbi ya dan uwa
Masha Allah malam ilmin ka yayi amfani muna godiya
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاك الله خيرا الله يحفظك يا مولاي شيخ عبد فتح الثاني مع سلام
Alhamdu lillah gaskiya Tana tayin halinta
ALLAH yakaramana kunar majon allah
Allah ya saka da alkairi malam
WATO SHEIKH ATTIJJANIY YABAMU KARATU ACIKIN LITTATAFAI DABANDABAN NA NALUMAN SUNNAH NITAMBAYA ZANYI YANZU MUSLIMAI YAKAMATA MUYI AIKI DA WANNAN FATAYOYINKENAN
Allah yasaka da Alkairi sayyady
Allah ya kareka sheikhul Islam
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI YA SHEIKH
Allah ya kara fahimta sheikh Abul fathi
Allah.yakara maku.lafiya.malumanmu
Allah yasaka da alkhairi
masha allh❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da alkheiri ya chehu
ka choche ahali Sunnah gara
lahira za ku fada a gaban Allah
Allah yakiyayemu da INNYAS VIRUS. AMMEEN
Ameen Dan uwa. Hamma, bashi inyass kadai ba. Har ibn taymiyyah ma da sauran su
A.TAI MAKAMIN DAN DARAJAR RASULALAHI IN GANA DA CHEHUNA ABULFATAHY AKAN MAHIMAN TIN RAWU TA ALLAH YASAKA DA ALHERI
Assalamu Alaikum Sarki zaki Allah yasakama Da alkairi nisunana Ishaq Sulaiman daga qasar Libya pls inason number program dinku
صلى الله عليه وآله وصحبه وسلم
Allah Ya saka da Alkhairi 💯 👍
ربي يحفظك يا شيخ
شكرا جزيلا اخي
شكرا جزيلا اخي
Alla ya bada lada malam
Munagodiya sayadi kuma Allah yakara ilemi alfarmar annabi Muhammad saw
GASKIYANE ANMA YAKAMATA KUMA KU SAKE GYARA AKAN IN MUTUN YABAR SALLAH BABU INDA ALLAH YACE IDAN MUTUN YABAR SALLAH AKASHESHI IDAN MUTUN YACE HADISIN ANNABI S.A.W NE KARYACE YAMA ANNABI S.A.W SABIDA ALLAH YAKAWO IDAN MUTUN YAYI RIDA YAKOMA YA TUBA HARSAU UKU SANAN ALLAH YACE BAZA A KARBI TUBANSABA KUMA KUCE ANNABI S.A.W YAYI HUKUNCI KAI TSAYE KUJI TSORON ALLAH WALAHI ALLAH
جزاكم الله خيرا
Muna godiya malam attijayya
Allah yakarama MALAN abbul fatta lafiya.
Ma's ah allha
masha allah
Allah yaja zamani chek Allah ya kareka acigaba da bajemuna sallafiya.
Insha Allah
Allah ya saka da Al hairi muna tare duk stawon lokaci.
Masha allah
Masha.allah
Maca Allah
Allah ya sakama malam da alhairi
malam allah yakara maku lafiya
Allah yaja da kwanan Maulana
ماشاء لله شيخ
Allahu dai allah qara lfy
For God so love the world, that he gave His only begotten son, that whosoever believes in him should not perish but have everlasting life
The word "begotten" is now thrown out of the bible. They said ist concoction and interpolation. Yes if you believe in his teaching you of cousre
Allah yabiyaka sayadi bakai kakar zomon ba Rataya akabaka fadi gaskiya malam mairabon shiriya yashiriya Allah yakuta
inaneman numeron sarkizali
Angano Wanda yafi kowa taadanci shine Ibrahim inyass dakuma ire iren ku
Macha allah allaha karika malam abul fatahi asani atijani koma allaha kowp hawa amine
Amma allah tsinemaku kuku duka makiya allah makiya sunnar manzon allah saw
Banji kasa kanka aciki ba.
أسلمو أليكم ورحمتيله وبركاته ماشعلهو
Allah yaqarawa mlm lfy
Allah ysk da Alkairi
Allah ya karama malamanmu Daraja Ameen ya Allah
Salam ALLAH YA SAKA %%% ALLAH YA KARA LFY ;DAN ALLAH DAN TURA MIN NUMBER SYD ABULFATHI ; MU GAISA DA SHI
Allah yabiya
Sarki shiwannan maiyasa baka titsiyeshiba akan yakawo hujjaba. Karyarbanza.
Gakiyane yadaidai
Ina gaisuwa sarki zaki
Allah ka kara mana irin su Mal Abulfatahi da yawa a duniya dan kara ilmantar da musulmai baki daya
اللهم أنصر شريف ثاني عل الأعداء والحسدين المنافقين
Babu adalci tareda Sarki zaki
yes
Alasakadaalhairi
Yes masha Allahu
Allah yasakada alheri
Ya Allah
Allahu yasaka
Kuji tsoran Allah abulfathi wlh, dayawan abinda kuke Kai, kudakanku kunsan bagaskiya bane wlh,
Yanzu kam, Salafawa Sai azo ayi raddi a ilmance kamar yadda wannan Dan Tijjaniyya ya gabatar. Ba wai zagi ko karyatarwa ba Kai tsaye. Domin zagi kowa ya iyashi ....Amma Mu muna son mu ilmantu da gaskiyar lamari.
Yas
Nagode
Yes
Très bien
wanann kida kan ka kayi nazari akan wazuzuwanan gudabiyu kuwane yanda abida akey magan akai
Wlh kaidan bidiane na gaske jahilin yaro ka koma makarantar kitabu wa sunah
kagane meake kewabidia
Duk mutumin da yace komai Allah ne in bai tuba ya halatta a kashe shi
Kudaina sata da sunan ganima ake magana, ko akwai inda akace sata halali ne ?
slm
ko dama Dan Sheri ne kai😁😁😁
Kakanninmu hausawa malamai basu yarda da irin wannan jihadinba shiyasa danfodio ya hallata jinin su ya kashe sarakunanmu ya dora yanuwansa ka taba ganin anyada addini da kabilanci?
Au dama addini ya cika kuka kirkiro sabon tauhidi na cewa komai Allah ne
Ansha bugu sai rudani izala Allah ya kyauta.
AKWAI TA ADANCI DAYA KAI ayiwa wanni bawa sujjada; AI AKWAI BIDIYO INDA AKA YI WA DAHIRU BAUCHI SJJADA
BA GURIN MAULIDIN KU A KE SAMU DAMA A KAI ZAGIN ALLAH DA MANZON SA BA?
KAI KA ISA? ko malamin ka ya isa ya ja da ALBANI ZARIA DA JAFAR BALLE KAI ?
WAWA KAWAI . DUK karantar wa da albani da jafar su ka yi a duniyar nam kai ba ka karu da komai ba?
sai shairin? ALLAH YA SHIRYE KA
👏👏👏👏
Allah ya ahiryaku kubi Allah da manzokudena qage da qarya
Karyane malam
karyawa
Allah akbar jahilli
Ys
alhadji sabo maidanmara allah ya kareku ya kuma khara ilimi daga CAMEROON
Muna gdy
OkAD
👍
Kaji rashin kunya yaji tsoron zaki yan darika
zakinma ba ilimine daahiba
abul fatathi zidiki ne ya na nufi akwai ta-adanci a tarihin addinin musulucin ne ?
WATO ya gayon bayan yahudawa da nassarawa cewa TABAS addinin musulucin kai karantar da
tA ADDANCI ?
ubanka fa

Hakku