❤️❤️❤️ اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد ❤️❤️❤️
Naji dadin ganin Yakubu Mohammed and obviously, he's playing the role he played in Beyond The Veil (Wato Sadiq mijin Baddie). 😂😂😂. Mal. Aminu thank you for this 🎉🎉🎉
Wa ya ji dadi ganin Yakubu Muhammad a labarina kamar ni? Toh ya danna min like
Am the one
Ni billahillazi bnji dadinsa
Mun gode
duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😔😔😔😔😔😔😔😔♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
Amin
Sallallahu alaihi wa sallam
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
صل الله عليه وسلم❤
امين يارب العالمين 🤲 ❤
S a w
Amen ya Allah 😢
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
❤️❤️❤️
اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد
❤️❤️❤️
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ@@abdulrazaqmukhtar7432
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم ❤❤❤
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
اللَّهُــــــــــــــمَّ صَلِّ عَلَى سيِّــــــــدِنَا محمدٍ الفاتِـــــــــحِ لِمَا أُغْلِــــــــــــــقَ والخَـاتِــــــــــــــــمِ لِمَا سَبَــــــــــقَ، نَاصِـــــــــرِ الحَقِّ بالحـــــــــــــــــقِّ، والهـــــــــــــــــادِي إلى صِرَاطِـــــــــكَ الْمُسْتَقِيـــــــــــــــــــمِ، وَعَلَى آلِهِ حـــــــــقَّ قَدْرِهِ ومِقْــــــــــــدَارِهِ العَظِيــــــــــــــمِ.
Turachi da acting ya shiga yanzu labari zai kara armashiii yakubu Muhammad ❤❤❤❤❤❤❤
Yanzune labari zaiyi dadi wlh yakubu muhamad duniyar acting❤
Vous êtes le premier Directeur dans cinéma de Nigérian
Yakubu Muhammad Kaima Barka da zuwa Labarina
Naji dadin ganin Yakubu Mohammed and obviously, he's playing the role he played in Beyond The Veil (Wato Sadiq mijin Baddie). 😂😂😂. Mal. Aminu thank you for this 🎉🎉🎉
Akwai matsala! Za’a samu issues din domestic violence kenan! Allah ya sauwaqe
😢😢😢😢
@@maryambello5159😅😅😅😅 1:24 😅😅😅99999 1:24 1:24 😅😅😅99999999😅😅😅9
❤❤❤
Yakubu Mohammed one of the best actors in Nigeria. Well done . I saw your performance in beyond the veil.
I think he will do the same thing here ooo
Please where can I find beyond the veil season 2?
@@user-ni1cx5wp4v i have full season 2
I like the reaction of Auwal towards Dr asiya
Some ladies thought they are the only one that can play mind games very well.
Brotherhood is proud of u Auwal 🙌😍
Ah swear
Alhmdllh yakubu Muhammad has appeared
My best Hausa series film LABARINA❤
Masha Allah shirin yayi kyau sosai Allah nunamuna ranar juma'a
Ma sha Allah su Yacoubou Sun leko subaje talent 😊
Wayagawa idanuwan Jamila 😅😅
Like say na Friday labarina go start ooh
I'm Very Happy For Seeing Yakubu Muhammad Here
Idan har Al-Amin yace Yana san Dr asiya kenan kuma nufin soyayya dan Allah batada amfani kenan ku rnga aiki da ankali dai
Labarina we all are waiting please
🇸🇦🍓Masha Allah ❤️✅😊❤🎉
Jama’ah kunga huskar Jamila a koto ko nikade nagani 😅😅😅😂😂😂
Ashe ba ni kadai bace😂😂😂
@@hafsatbalami8880 wallahi nayi dariya Kamar zan mutu… chir wannnan alamari akwai ban nishadi
Allah yataimaki babban Director
My best hausa series labarina
Allah yakara basira @umar kumo and the eloquent director aminu saira
Masha Allah Allah ya Kara ba sura
Mon film préféré labarina ❤❤❤
Salut Directeur Monsieur Malam Aminou Saira je vous aime
Kai satin nan maryam tasa kaya masu kyau gsky kayan sun yi ma ta kyau❤❤❤❤❤❤❤
Ma sha Allah 🙏
I love this movie more and more ❤
Allah.yaqarabasira'yakaimuranarjuma'a.lfy.amien❤❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Maryam fah
Anyi kyau yau! 😅
Masha Allah i watching from cote ivory
Ubangiji allah yakara basira ❤❤❤❤
Ji idon Jamila Don Allah 😂
Wato mai nasara ya angwance har naga yayi fess dashi 🤭😂😂
Shish😂
Gaskiya Masha Allah labarina na wannan satin zaiyi kyau kenan
In sha Allah za'a yafewa Jamila Wanda yakeso a yafewa lamila yamin liking 😂😂
Wato malm aminu masheki bazaka Dena shikaba kenan
Masha Allah ❤❤
S.A.W. Ameen ya Allah
Allah Lokacin da alkairi
MasahaAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiyane labarina yayi
Macha allah
❤❤🎉🎉
Allah y Kara basira❤
Masha allah 😮😂😂😂😊😊👍👍👍🤜🤛
Masha Allah 👉👏
Ina son Sadiq da dan musa da baba sadiq
Aminu saira duniyane mungode malam
Wooow yakubu mohd🥰
Daga yun kurin kisan kai sai ɗaurin rai da rai wannan wanne irin rashin basira ne ina laifin shakara 20,20
Aminu saira best directory hausa movies
Maman zaharadini❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Welcome Yakubu Muhammad 🥰❤️❤️❤️😊
Allah dai yasa djamila ba daurin raibane 😆🤣
Masha Allah
Macha Allah yayi ❤
Ma sha Allah 🙏🙏🙏
Macha alla ❤❤❤❤
Kaman fa likita ta fadawa❤ Auwal 😂
Can waiting to watch
Gaskiya munji dadin yadda wanan chiri ya kasancé
Masha Allah, Allah sa muna da rai da lfyr gani❤❤❤
Ni wallahi mai Al yusra ke takuramin😂😂😂
Ai kawaii Jamila ya bisu itama jirgi Daya ne ya dauko su
Very Nice
Duk yadda zaku yi 🤔 Ni dai Inaso Adawo da SoYaYYar 👩❤️👨 Auwal da Dr Asiya. Dan Wannan Mujahid din zai kawo musu cikas🙄
Tana wani mazurai tana zaro idanu bayan ta aikatan rashin kirki.
Amma naji tausayinta duk da ina jin haushinta
Thanks director for the new page, we are waiting
❤❤❤❤
I like you mai Nasara
𝕄𝕦𝕟𝕒 𝕟𝕒𝕟 𝕞𝕦𝕟𝕒 𝕛𝕚𝕣𝕒 𝕚𝕟𝕤𝕙𝕒 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙𝕦❤❤
Kudos 👏🏻 to Malam Aminu Saira❤
Abinda Nake Sammani Kenan🤔 Daga Mainasara Zai iya yafewa Jamila 🤦.
Yakubu Muhammed ❤❤
Haba Dan Allah ba adalchi a nan yaka mata abari muji Na jamilan ma Ai 😢😢
Ai da jin kalaman mainassara kun san Jamila an yafe mata
Highly welcome sir yakubu Mohd
🎉 nice one movie from lagos nigeria Nasir engineer sifawa line
Masha Allah gaskiya na Dade ban Kalli movie me fadakarwa ba,da ill mantarwa,bravo to u Saira,
Wow ❤🎉❤
We're waiting ❤🎉
Na ji dadi sosai yacoubou Mohamed ya zo sauran a labarina sauran Ali nouhou
Ban ji datin da cikin maryam ya zubeba wallahi
Aminu Saira please wen are we going back to dem presdor part? I really miss their part!
😅wlh Jamila taban dariya
A kori jamila❤❤
Kaga idon jamila kamar kwai a leda😀
😂😂😂
😅😅😅 Ashede mutumin Na mijin Kishi ne
Gsk naji dadin ganin yakubu acikin wanan film
Kabiru Tanko ne ba Kabiru Garba ba mai girma Alkali mai shari'ah😂😂
Sabon chakwakiya kenan
❤❤❤
laifin da Jamila ta aikata ba na yafuwa bane
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Please don't break Auwal's heart oga saira😢
A Ina akataba yin hukuncin kisa ga wanda bai kashe ba dan Allah Haba saira adunga tuntubar masana 😢
A section 4 verse 40/70 under the constitution of Bulaba everything is possible just accept it the way it's jare😂
@@mubarakmusa32😂😂😂😂
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Good job 👍