Allah Sarkin Gaskiya Allah Yajinka Sheikh Mahmud Jafar Tabbas Malam Yayi Gaskiya Ina Maluman Da Suka Karyata Malam Akan Tinubo Allah Yakahu Mana Dauke Ameeeen Ya Rabb
Ya Allah ka ceci ƴan uwan mu ƴan Najeriya ka ba su shuwagabanni masu adalci Wllh ina kishin Najeriya kamar yadda nake kishin ƙasar mu Nijar 🇳🇪 ya ALLAH ka ƙara haɗa kawunan mu tsakanin mu da ƴan uwan mu ƴan Najeriya
Allahu akubar kasata Niger 🇳🇪 munrugasu mmuce Allah dan ouban kafurai ya haya muzuba tununbu ko ko bankane hitila wlh saikabarmu da ikon Allah ☝️🤲🤲🤲🇳🇪💚✊️✊️✊️
Ya Allah ka wargaza wannan bakar aniya ta shugaban kasa, Ya Allah ka ruguza duk Wani Mai son kowowa kasarmu Nigeria da Nijar tarnaki, Don matsayin Annabi muhammadu rasulillahi sallallahu Alaihi wasallam.
Allah muntuba Allah kayafemu ba Dan mumutuba saboda gaskiya Lamarin tinibu yakay Malam manmu a tashi da qunutu Allah yasakamuna ya kawdashi da bankasa ya amshi abinshi ...gaskiya magana tinibu ba musulmin kirkineba dama shek Jafar mahamud ya fadi gaskiya akan tinibu kuma gashi ta tabata kuma duk matsinda akashiga yankin Arewa nai inda musulmin suke dayawa Allah ya isa Allah kayimuna maganinshi cikin gagawa ya Allah ya hayyu ya qayyum ❤❤❤❤
Innalillahi wa Innalillahi rajiun Allah kai mana maganin azzaluman Shugabanni nageriya Allah yakare nijar da nageriya daga sharrin masu sharri ya hayyu ya Qayyum ya Rabbal Alameen 🤲
Ya hayyu ya qayyum ya Ubangijinmu mai ikon akan ko mai ya rabbil ala'alameen Ya rabbi ka tsinemawa tinubu Ya rabbi ka tsinemawa tinubu Ya rabbi ka tsinemawa tinubu Allahumma ameen
Allah Ta’ala ya tarwatsa aniyarsu. Kaico Nigeria, Allah wanda tinubu. Yanda Allah ya tsaremu kuma ya kare kasarmu Niger 🇳🇪 babu wani dan adam da zai iya cutarmu da yardar Ubangiji Allah.
Allah yayi mana maganin azuliman shugabanin da azLuman malamai ameeeeen ya hayyu ya Qayyum anma (Abu Aisha Ina da Magana da dalilin da Yasa Yan arewa sukaki zabar atiku ai maganganun malam Jafar ne sukayi tasiri Akan atiku yace kar azibi atiku ya tsinewa atiku ya batashi gaba Daya a idon Yan arewa gashi Shi ya mutu ya barmu da masifa nifa a ganin na matsalar mu ta farko malaman mu ne sannan na biyu shugabanin mu
Amin summa amin.Ya Allah Ka raba Tinibu da mulkin kasarnan Ka wulakantashi kasa shi cikinbakar wahala kamar yadda ya tsanantama Yan Nigeria amin summa amin.
Ni wlh abinda yake bani mamaki meyasa shugabannin mu bazasuce Araba kasar ba domin tunibu hatsani Mutanen Arewa idan baze karbi Shawara ba Araba kasar mana yanzu da Akaki raba ƙasar meye ribarmu memuke amfana dashi a zaman Nigeria ƙasa ɗaya
Mu de mun shiga uku,ai dole se an nemi majalisa ta yaarda kafin wwata qasa ta jibge sojojinta a Nigeria Amma meyasa ba za a kai sojojin na faransa lagos ba se dai a arewa
Dan Allah abu aisha kayima mutane magana aita sauka anayanka da alqunnut masu halin yanka sutemakasu akan Allah yakawar mana da mulkin azzalimai da koma france
Allah Sarkin Gaskiya Allah Yajinka Sheikh Mahmud Jafar Tabbas Malam Yayi Gaskiya Ina Maluman Da Suka Karyata Malam Akan Tinubo Allah Yakahu Mana Dauke Ameeeen Ya Rabb
Ya Allah ka ceci ƴan uwan mu ƴan Najeriya ka ba su shuwagabanni masu adalci
Wllh ina kishin Najeriya kamar yadda nake kishin ƙasar mu Nijar 🇳🇪 ya ALLAH ka ƙara haɗa kawunan mu tsakanin mu da ƴan uwan mu ƴan Najeriya
Ameen ya hayyu ya Qayyum Allah ya yakare mu daga sharrin turawan yamma
Amin ya hayyu ya kayyum 😢
Allah ya saka da alkhairi
Amin ya hayyu ya kayyuum
Amine summah amine
Amin summa amin❤@@AAa-z9i8w
Allah ka tsinema Faransa azzalumar ƙasa ka kare mana ƙasarmu Nijar 🇳🇪 ❤
Amin ya allah
Amin
Allah kare muda sherln turawan yanma❤
Allahu akubar kasata Niger 🇳🇪 munrugasu mmuce Allah dan ouban kafurai ya haya muzuba tununbu ko ko bankane hitila wlh saikabarmu da ikon Allah ☝️🤲🤲🤲🇳🇪💚✊️✊️✊️
Inshallah bakomai Allah yana nan
ALLAH CHI TSINE WA TINIBOU ALBARKA AMJNE
Gaskiyar Né Abu Aicha Allah yasakama da Alkhairi Malamai wadan su mayan malinmai Nigéria Azalumai mayaudara basa kichin talakawan su.
Dan Allah minene amfnin yan majalisa
Miyasa bazasuyi aikin su ba miyasa ba'a tsige sa ba miyasa sojoji basu iya katabus
Alkah dai yayi mana magani wani lokacin suma abin karfinsu yake fi
( و من يتوكل على الله هو حسبه )
Ya hayyu ya qayyum birahmatika astagisu , Allahumma inni as'aluka ya Allah bi'annaka antallah alwahidu, Al'ahdu assamadu allazi lamyalid walam yakullahu kufwan ahad. antagfirali zunubi innaka antalgafururrahim
Amen, Lord, and may God’s peace, mercy, and blessings be upon you, Davot Denkna Alfi 🇳🇪🤲
Hasbunallahu wa ni'imal wakil fi France wa Tinubu.
Amine ya Hayyu ya Qayyum 🤲🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Ya Allah ka wargaza wannan bakar aniya ta shugaban kasa,
Ya Allah ka ruguza duk Wani Mai son kowowa kasarmu Nigeria da Nijar tarnaki,
Don matsayin Annabi muhammadu rasulillahi sallallahu Alaihi wasallam.
Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum
Amin ya Allah
Amin ya rabbil Alamin
ALHAMDULILLAH ☝️🇳🇪🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 Amen
Mashallah barakallh ya sheikh🤲
Wann gaskiyane mlm abu Aisha muna godiya Allah yasasudauka
Allah muntuba Allah kayafemu ba Dan mumutuba saboda gaskiya Lamarin tinibu yakay Malam manmu a tashi da qunutu Allah yasakamuna ya kawdashi da bankasa ya amshi abinshi ...gaskiya magana tinibu ba musulmin kirkineba dama shek Jafar mahamud ya fadi gaskiya akan tinibu kuma gashi ta tabata kuma duk matsinda akashiga yankin Arewa nai inda musulmin suke dayawa Allah ya isa Allah kayimuna maganinshi cikin gagawa ya Allah ya hayyu ya qayyum ❤❤❤❤
Major hazard Ali Mustafa president in Nigeria in'sha Allah
Allah ya tsne wa tininbu albarka shege Dan shegeyiya Allah yahada shi da musifa azzalumi
Hasbunallahu wani imalwakil
Allah yayi mana maganinsa
Innalillahi wa Innalillahi rajiun Allah kai mana maganin azzaluman Shugabanni nageriya Allah yakare nijar da nageriya daga sharrin masu sharri ya hayyu ya Qayyum ya Rabbal Alameen 🤲
Amin ya hayyu ya kayyuum
Ya hayyu ya qayyum ya Ubangijinmu mai ikon akan ko mai ya rabbil ala'alameen
Ya rabbi ka tsinemawa tinubu
Ya rabbi ka tsinemawa tinubu
Ya rabbi ka tsinemawa tinubu
Allahumma ameen
masha allah alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
Allah sarki malan Allah yakara lfy
ماشاءالله تبارك الرحمن اللهم احفظ بلادنا النيجر
Ya Allah karusa wanna shiri na faransa da tinubu
Tunubu saimuntsinemaka inshallah
Allah ubangiji yamana Dauke
Allah yasaka da Alkhairi Malam
Allah Ta’ala ya tarwatsa aniyarsu. Kaico Nigeria, Allah wanda tinubu. Yanda Allah ya tsaremu kuma ya kare kasarmu Niger 🇳🇪 babu wani dan adam da zai iya cutarmu da yardar Ubangiji Allah.
Inshallah sai yà kunyata. Allah tsine mishi har shi har France.
Amin ya Allah
Allah kawulakantar da tinubu, amen ya Allah.
Amin ya Allah
Yan Nigeria in sha Allah zatabi ku in sha Allah
Incha allahu tunubu d'à faranca saiy sunyi kumya duniya d'à lahira
Sojojin Nigeria suma akwai munafuchi achikin su kuma shi tunubu yanajin hawshin Nigeria kanta sotake yaga anata yakine kawai yanaganin shiwai tsira Allah ya tona asirin duk wani munafuki akan Haka amin
Allah yayi mana maganin azuliman shugabanin da azLuman malamai ameeeeen ya hayyu ya Qayyum anma (Abu Aisha Ina da Magana da dalilin da Yasa Yan arewa sukaki zabar atiku ai maganganun malam Jafar ne sukayi tasiri Akan atiku yace kar azibi atiku ya tsinewa atiku ya batashi gaba Daya a idon Yan arewa gashi Shi ya mutu ya barmu da masifa nifa a ganin na matsalar mu ta farko malaman mu ne sannan na biyu shugabanin mu
Allah yaka wumana daukie😢😢
Innalilahi waina ilyhirajiou Allah yashiga sakanimu dawa inna Azalumai da kasar 🇳🇪da yan uwamu 🇳🇬
Allah yatsantawa tinibu kamar yadda ya matsantawa talakawa Allah yahanamasa jindadi ya Allah yadauke manashi cikin gaggawa
Amin ya Allah
Amin ya hayyu ya kayyuum
Amin summa amin.Ya Allah Ka raba Tinibu da mulkin kasarnan Ka wulakantashi kasa shi cikinbakar wahala kamar yadda ya tsanantama Yan Nigeria amin summa amin.
ALLAH KAYIMANA MAGANIN AZZALUMAN SHUWA GABANI SHIDAI TUNUBU IYA GASKIYARSA SE YA WULAQANMU
Amin
Ni wlh abinda yake bani mamaki meyasa shugabannin mu bazasuce Araba kasar ba domin tunibu hatsani Mutanen Arewa idan baze karbi Shawara ba Araba kasar mana yanzu da Akaki raba ƙasar meye ribarmu memuke amfana dashi a zaman Nigeria ƙasa ɗaya
Toh kunadeje.ku yan nigeria mude mun rege wuta wlh babu wane shege
Allah yaymana maganinsu yakawomana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
merci 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪🇳🇪
Godiya tamifa
Allah katarwatsa gwamnatin tinubu
Masha Allahu ❤
Masha Allah Allah ya mana
Magani munafukai
Allahu yatimaki nijera
Nigeria zata shiga Yaki kenan, Allah kai mana maganin Tunubu
Ameen sum Ameen
Hasbunallah waniimal wakilu Wala hawla wala quwwata illa billah
Paransa tana so ne ta shigo Nigeria dan ta maido yaqin Biafra a Nigeria kawai wannan shine gaskiya magana
Macha Allah mon président ❤❤❤❤
حسبي الله لا اله الا انت سبحانك انا كنا من الظالمين لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
Mu de mun shiga uku,ai dole se an nemi majalisa ta yaarda kafin wwata qasa ta jibge sojojinta a Nigeria
Amma meyasa ba za a kai sojojin na faransa lagos ba se dai a arewa
muyi ta addua sai Allah yayi mana maganinsu.
Allah yaymana maganinsu yakawomana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
Allah ya taimaka
Alha yamana sari datourawanan😢
ALLAH ya'isa, Allah yatsine maka Tinubu.
Amin
❤allayayimanamaganin wannan azalumitinubu
Allah ya kyauta
Gaskiya muna cikin jarrabawa, Allah ya yi mana maganin ma su ƙoƙarin kassara ƙasar.
Allah yaja dadamanin malam
Dan Allah abu aisha kayima mutane magana aita sauka anayanka da alqunnut masu halin yanka sutemakasu akan Allah yakawar mana da mulkin azzalimai da koma france
Allah ya isa da gwamnatin Nigeria
Allah ya kiyaye kasashen mu baki daya
Ya allah kashiga cikin lamarin kasarmu nigeria katausayamana😢😢😢😢
Allah munkawo kararsu gurinka ubangiji kamana maganinsu
Tinubu kenan
La'ananne
Tsinanne
Shaidan
Yan majalisar Arewa ba zasu yarda ba insha' Allah
In Allah ya yarda hakan bazata faruba Kuma wadanan yan majalisa tame shin me ya samesu?
Wlh malan gaskiyane
Tabas gaskiyane
Wallahi tallahi bazamu yaddaba
الله اكبر
Ya rabb kakare bayinka
Wai don Allah bahalin ajuya mulkin kasanan ne? Dawanan bakin mulkin zalincin shuwagabanin Allah ya issan mana
Tinibu sakwato bagarin ududuwace
Allah ya fi karfin kowane irin azzalumi kuma da izinin allah ƙarshen su zai zo
In sha allaou
Wallahi kowa ya mutu saboda bamuda kishi sai sankai
Allah ya karemana kasacenmu ya kare musulunci
Allah ya taimaka nijer
Wallahi wannan magana garyace malam
Allah ya fikar finsou muce lahaulawakuwatah illabillah
Sai dai muce lailaha I’llah antassubahanaka inni kuntum minazzalimin😭
Gyara,
Victor Malu dan Arewa ne.
na gode
HasbunaLLAHU wani'imal wakil
Allah sarki
Salam alaikum warahmatullah wabarakatuh
Masha Allah ❤
Allah y karemu
Hasbunullah wa Nimal wakillu
Allahou akbar
Allah ya chiryeka tunubu inkanachirruwa in bakachiruwa kuma allah yawalakanchte ka duniya da lahira marra tounani may hankalin birara
عليكم السلام ورحمه وبركاته مرحبا ❤❤❤❤
Masha Allah
Allah yasa mudace
عليكم السلام ورحمه وبركاته مرحبا 🎉
Allah Ka tarwatsa wadanda ke son su tarwatsa Mu.
in sha Allah
Insha Allah mu da horonci kare jini biri zamuyi
YA RABB MUNA DOGARO DA KAI A KAN BUQATUMMU. ALLAH KAI MANA MANGANIN AZZALUMAI A CIKIMMU.
حسبي الله و نعم الوكيل حسبي الله و نعم الوكيل حسبي الله و نعم الوكيل Tinubu Wly karya kaké inshaAllah 🇳🇪✊💯🫡🤲❤🇳🇪🇳🇬❤💪🙏💕