Fassarar mafalkin Jakin gida

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Assalam alaikum,Mun gode muku da ziyartar Channel dinmu muna rokon kuyi mana subscribe.#Hausa films#Indian Hausa#Hausa Comedy#Izzar so #Bakori TV#Yarkabila#Sarham TV#Gidan danger#Sani danja TV#Kwana casain #Gidan badamasi#Labarina#Adam A Zango official#Ali nuhu #Ali nuhu channel#Arewa 24#sarauniya TV#AWA 24 TV#ina da Mata#Abdul D one#Hausa top TV#Gwanja TV#Dausayi TV channel#

Комментарии • 25

  • @mohammedsaliu4929
    @mohammedsaliu4929 Год назад

    Assalamu alaikum Malam ya gida ya iyali ya kasuwa kuma allah ya taimaka wato nayi mafarkin jaki dauke da kan maciji wato meye yakenufi

  • @fatimaharuna9305
    @fatimaharuna9305 2 года назад

    Malam Dan Allah mafarkin na hau jaki

  • @huaweiy6s598
    @huaweiy6s598 2 года назад

    Assalamualaiku mlm inayimuku fatan alkhari dan allah mlm nayi mafarkin nasayi gida bazawarace ni Kuma ina yawan yin mafarkin ganina a makaranta wani zubin isillamiya wani zubin aboko allah yakara lfy mlm

  • @danhajiyoyiniger6712
    @danhajiyoyiniger6712 2 года назад

    Slm Malan Dan Allah kagayamini ma anar wannan mafarkin karaton a tahiyato lilahi takikin sallah

  • @huaweiy6s598
    @huaweiy6s598 2 года назад

    Kuma dazu nayi mafarkin garin tuwo yayi gwari zaazibar kanina yace Yana so zaikaiwa dabbobinsa yazauna akusadani sai gwarin saike hawa kaina sai nake yimasa fada yatashi dakagusa dani

  • @tidjanidjafar6883
    @tidjanidjafar6883 3 года назад +1

    Salam!malam mafarkin namijin goro ma bushara ce?

  • @djamilouyahaya9132
    @djamilouyahaya9132 2 года назад

    Nayi mafarki jaki yakarye ina sanaa

  • @chamssiyaahmedsarki1858
    @chamssiyaahmedsarki1858 3 года назад

    Aslm malan mafarkin zuwa makka