Sheikh Jingir yayi Allah wadai da sa hannu akan SAMOA AGREEMENT da Gwamnati Nigeria tayi

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 41

  • @ameenah540
    @ameenah540 27 дней назад +1

    Ameen ameen ameen ya Allah

  • @AsadAsad-hd5ng
    @AsadAsad-hd5ng 29 дней назад +2

    Allah ya tsine ma dum mai hannu a cikin wnn al amari

  • @SmilingEquestrianHelmet-vk1hf
    @SmilingEquestrianHelmet-vk1hf 29 дней назад +2

    Allah ya chiriyeka malamin kongila

  • @musaabdul2687
    @musaabdul2687 28 дней назад +1

    Mall kun goyi bayan shi a lokacin, amma mun baku uzuri Don ba a san haka zai faru ba.Allah ya kare mu Amin.

  • @ibrahimsaaduusman9700
    @ibrahimsaaduusman9700 28 дней назад +1

    Wlh kana daga cikin dalilin rikicewar Nigeria sbd son zuciya, da qifadi

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g 29 дней назад +3

    Muslim Muslim ticket

  • @user-vb6st6vp4g
    @user-vb6st6vp4g 29 дней назад +1

    Ba abunda zaka ce ku kuka jama 'a Kuma kuda Allah

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 26 дней назад

    2017 in mutum ya hau munbari yayi masu campaign sai munsa tafka

  • @basiruhamza5281
    @basiruhamza5281 28 дней назад

    Malam borin kunyane

  • @YUNUSAUSMAN-y2g
    @YUNUSAUSMAN-y2g 29 дней назад

    Allah ya kyauta

  • @NUHUHAMISU-bi8eq
    @NUHUHAMISU-bi8eq 29 дней назад +1

    Hmmm,nade tabarmar kunya da hauka,
    Bayan kaine babban malamin banza,da akabaka kwangilar Muslim Muslim ticket.
    Allah ya shiryeka

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 29 дней назад

    Laifin

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 29 дней назад

    Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 😢

  • @captainibrahimhiyz2752
    @captainibrahimhiyz2752 29 дней назад

    Malan yaushe Tapswap xata fashe ne Dan Allah!?

  • @abduramaneabduramane2761
    @abduramaneabduramane2761 29 дней назад

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @ibrahimdandano7746
    @ibrahimdandano7746 27 дней назад

    Sakamankon Muslim-Muslim da kukayi

  • @GaddafiSaadu-ht8eo
    @GaddafiSaadu-ht8eo 29 дней назад

    Dasa hannunku akayi wannan Muslim Muslim tecket

  • @umarmohammedahmed9534
    @umarmohammedahmed9534 29 дней назад

    Wlh Kaine kashutar damu Ka karbi kudi kasaida mutuncinmu wlh da abin da kayi gwara Dan cripto

  • @usmanadamushuwa5231
    @usmanadamushuwa5231 29 дней назад

    Kana cikin masu laifi kawosu ai 😢......MU yanzu babu abinda Malamai irinku zasu sake Gaya mana 😅

  • @muhammadabdulwahhab8566
    @muhammadabdulwahhab8566 28 дней назад

    Me yasa ba ki maganar Yunwa ba?
    Me yasa, me yasa & me yasa????
    Allah ya isa mana, Malaman Gongila

  • @UsmanAbubakar-h5i
    @UsmanAbubakar-h5i 28 дней назад

    Ba ruwan minista Tinubu da bakason kira shine shugaban al'amarin. Allah ya baka ikon fadar gaskiya kamar yadda kayyi campaign a baya.

  • @kojiharuna624
    @kojiharuna624 29 дней назад

    Hahahahahaha! Haba dai jagoran Muslim - Muslim ticket. Abinda kaso ne ya faru sai kajira abinda zai biyo baya.

  • @ibrahimmusas6986
    @ibrahimmusas6986 29 дней назад

    Kaci amanarmu. Kanadagacikin wada sukasamu aciki

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 29 дней назад

    Tau mutane dai suna da hakkalin rarrabe malamai yanzu dan munsan kosuwa ke shu gabanci, yan siyasa da wasu gur bataccin malamai.

  • @lukmanmusa5131
    @lukmanmusa5131 29 дней назад

    Hmm dadina da gobe saurin zuwa. Mushede beji alert ba hala

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h 27 дней назад

    Dan wahala haka zaku qare yayan banza

  • @fivestar2541
    @fivestar2541 28 дней назад

    Kai kace a zabesu ai

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 29 дней назад

    Qarya kakeyi, kana chikin Wanda sukache azabesu.

  • @SaniYakubuAhmed-xm8so
    @SaniYakubuAhmed-xm8so 29 дней назад

    😂😂😂😂 yakaushe kaga yawa shogabani gaskiya kanakaushe kanamaganna darika Allah ya sheryeka

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 26 дней назад

    Ni Ahlul sunnah amma nasan qarya kakeyi da boren kunya

  • @captainibrahimhiyz2752
    @captainibrahimhiyz2752 29 дней назад

    Sannan nayima malan Alkawari duk sanda ta fashe xan saimai hula da takalmi

  • @ummiinuwa9733
    @ummiinuwa9733 29 дней назад

    Uhmmm wan nan Rayuwa dai sai anje madakata

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 29 дней назад

    Ku ka ja mana duk wannan fitinar😢😢😢😢😢

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 29 дней назад +1

      Basu kadai ba da tsofaffin gommonin mu da manyan arewa da masu kishin aljihun su da masu son rai da banzayen talakawa masu karban taliya suyi zabe sune suka kawo wannan gommatin.

    • @ammarmuawiya272
      @ammarmuawiya272 29 дней назад

      @@zynarbmustapher6588to Allah ya kawo mana sauki

  • @user-yf3wc7vh1x
    @user-yf3wc7vh1x 27 дней назад

    Karya kake munafikin malami Dan duru uwa ba kai ka fara ciwa ai Muslim Muslim ticket ba wuna never see anything banza malami

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 26 дней назад

    Maqaryatan banza ku kuka kawo su yanzu boren kunya

  • @YunusaHassangarba
    @YunusaHassangarba 29 дней назад +2

    Karya kuke fada akan malam ai dayace ayi Muslim Muslim Ticket kyautata zato yayi akan hakan,ko Kuma yasan gaibu ne? Kawai Iya mahangarsa musulunci yaduba Kuma Kai da kake ganin laifinsa aiba ra,ayinka aka zaba bane shiyasa kake ganin yayi laifi