Hargitsewar nigeria da zanga zanga, tsokacin manyan malamai dr idris da dr gumi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 28

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 3 месяца назад +2

    Dr idris allah yasaka maka da alkhairi ❤❤❤

  • @Alhajigana-fm4ho
    @Alhajigana-fm4ho 3 месяца назад +4

    Masha Allah dr

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly 3 месяца назад +2

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد 🌺

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr 3 месяца назад +1

    Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine

  • @AbubakarMustapha-l4g
    @AbubakarMustapha-l4g 3 месяца назад

    Masha Allah

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm 3 месяца назад

    Gaskiya ne malam idris

  • @ShafiuBashola
    @ShafiuBashola 3 месяца назад +2

    Allah yakarawa annabi daraja

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 3 месяца назад +1

    Allah kasa mucika da iymani

  • @Hammatmella2071
    @Hammatmella2071 3 месяца назад +1

    Allah ya kyauta Allah ya iyamana

  • @BabangidaAbubakar-do3nx
    @BabangidaAbubakar-do3nx 3 месяца назад +1

    Allah ubangiji yasa mudace

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 3 месяца назад +2

    Dr Muna godiya

  • @abdouhalilou-r8x
    @abdouhalilou-r8x 3 месяца назад

    Allah kasa mu dace

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 3 месяца назад +1

    Barka malam

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 3 месяца назад +2

    Najeria allah yabata man fetir maiyawar amar dannajeria yana afani dashine yacikin wahala kaikace ba najeria yakeba kai kace amerika ita kedashi dan amerika yasha mannajeria acikin sauqi amma dan najeria yanata wahala muna kira ga mai girma shugaban qasr najeria tunubu yamaida tallafi naman fetir domin yaguda cewar wanan mai na dannajeriane amma yanzu dannajeria bashiy keda mannajeriaba sai dan damakaradiyya sai dan amerika da ingila da faransa da ingilar

    • @UmarMuhammad-vu9mj
      @UmarMuhammad-vu9mj 3 месяца назад

      Hakane Amma ka sani kasar america tafi Nigeria yawan man fetur da Kuma hakoshi

  • @abubakaryakubu9458
    @abubakaryakubu9458 3 месяца назад +1

    Dokar qasar taci uwarta

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 3 месяца назад

    مشكله نيجيريا فلاته

  • @chaibougambo
    @chaibougambo 3 месяца назад

    Wace dokace ai badoka a Nageria saboda kuna kalo aka cire un majalissu biyu kunyi anyi shiru ;kwana nawa ne yan kwadago sun fito zanga zanga baa biya musu ba suka janye saboda ansan wace kungiyace ankira manya gungiya abasu cin hanci suka janye kena wannan zanga zanga ta shafi kowa dan Nageria

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 месяца назад

    Duk wanda yatafi zanga zanga kamar jahadi ne barawo da zai sacema dukiya kayi iya karfinka kahana shi ko akai ko ashi

  • @FernandezAmity
    @FernandezAmity 3 месяца назад

    Malam zanga ba alharibane yanadakeu kusazagon kasa Na wada da basuson musulen musulen dok sharin sune hauhawa kaya

  • @MuhammadAminAdamu
    @MuhammadAminAdamu 3 месяца назад

    Ai maganganun da kakeyi na rusa hadisai a baya shima fitinane.

  • @saniasanisaniasani6863
    @saniasanisaniasani6863 3 месяца назад

    Akaron farko malama Idris yayi magana ta hankali

  • @حسينعبدالمؤمن-ن2س
    @حسينعبدالمؤمن-ن2س 3 месяца назад

    do wannan zan cen da yake na munafurci ne kawai. ci da addini su waye keci da addini banda ku fulani munafukai yan luwadi .

  • @omaruyusufu9866
    @omaruyusufu9866 3 месяца назад

    Meyasa lekatchin Buhari aka haramta zanga zanga.lokachin Tinubu kuma ana so a halatar da zanga zanga.Munafukan malamai

    • @SamailaBasso-r9c
      @SamailaBasso-r9c 3 месяца назад

      Babankamafa naji ana kiransa da malan Shima Yana cikin munafukan ?

    • @fatimahalliru3530
      @fatimahalliru3530 3 месяца назад +1

      Bakada hankali masifar da mukeciki yanzu lokacin buhari bama ciki wallahi