GIDAN BADAMASI SEASON 2 EPISODE 7 NuraDandolo/Hadiza Gabon/Mijinyawa/Naburaska/Sule koki/Umma Shehu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 июн 2022
  • #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
    #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
    #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Nazir Adam Salih
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Nasiru Ali Koki
    Muhammad M.I Sardauna
    #GidanBadamasiSeason2
    #episode7
    Yan Wasa
    Nura Muhammad Dandolo
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Ummah Shehu
    Hadiza Kabara
    Hauwa Garba Yar'auta
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Nasiru Horo Danmama
    Aminu Mirror Zaria
    Ibrahim Yala
    Sani Dangwari
    #dorayifilms
    / dorayifilmsanddistribu...
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 94

  • @abubakarmohammedbashir4689
    @abubakarmohammedbashir4689 2 года назад +2

    Masha Allah Allah ya kara basira please ku daura duk gidan badamasi akwai wanda zasu fara kallon daga farkon please🙏🙏

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 10 месяцев назад

    Gaskiya ba'a taba series maintsari ,iganci,da ma'ana irin gidan badamasi ba, gashi ba tallace- tallace na hauka, ga enough time.MashaAllah. I so proud that this series is from the North

  • @bachardamso6917
    @bachardamso6917 2 года назад +1

    Macha allah allah ya kara basira ta re da daukaka 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲 ni daga kasar camaru

  • @sagirumyusifyelwa5457
    @sagirumyusifyelwa5457 2 года назад +3

    Masha Allah Allah yaqara basira ameen 💯🥰🇳🇪🇩🇿

  • @moussaibrahim9984
    @moussaibrahim9984 2 года назад +3

    Masha Allah 🇳🇪🇱🇾💚🤣🤣🤣😂

  • @ismailaadamou6160
    @ismailaadamou6160 2 года назад

    Daga Dubaï Masha Allah gaskiya gidan badamasi duniya ne wallahi

  • @user-zj5vz6df5v
    @user-zj5vz6df5v 2 года назад +2

    Wow🤭🤭🤭🤭🤭🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Год назад

    Gaskiya nura dandolo ina da illimi magana.

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 10 месяцев назад

    Ado gwanja my favourite actor😂

  • @sulaimantukur5749
    @sulaimantukur5749 2 года назад

    Masha allah fatan alkairi jama'ar gidan badamasi

  • @ahmaddubaialiyu
    @ahmaddubaialiyu 2 месяца назад

    Gaskiya ka kadawho wlh

  • @harunaabubakar2111
    @harunaabubakar2111 2 года назад +3

    yaushe a a dawo sabon shirin gidan badamasi

  • @user-qj4he2vn7c
    @user-qj4he2vn7c 2 месяца назад

    is neice

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Год назад

    Wane film ina nashantara da ni sosai ❤️❤️🙏

  • @HabibuUsman-ssgy
    @HabibuUsman-ssgy 5 месяцев назад +1

    😂😂#GidanBadamasi​ #DorayiFilms​ #HausaSeries​ #Comedy​ #Sitcom​ #arewa24channel​
    #HadizaGabon​ #falaludorayi​ #dankwambo​
    #GidanBadamasi​ sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi​ Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Nazir Adam Salih
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Nasiru Ali Koki
    Muhammad M.I Sardauna
    #GidanBadamasiSeason2​
    #episode7​
    Yan Wasa
    Nura Muhammad Dandolo
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Ummah Shehu
    Hadiza Kabara
    Hauwa Garba Yar'auta
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Nasiru Horo Danmama
    Aminu Mirror Zaria
    Ibrahim Yala
    Sani Dangwari
    #dorayifilms​
    / dorayifilmsanddistribu... ​

  • @user-su1ct9hx4n
    @user-su1ct9hx4n Год назад

    Na allah mallakar kare

  • @MohamedMohamed-ee1kl
    @MohamedMohamed-ee1kl 2 года назад

    Mashallah partant mashallah

  • @anasmaman548
    @anasmaman548 2 года назад

    .inayinka.gwanja.Allah yakara.basira

  • @banane9353
    @banane9353 2 года назад

    Allah yataimaki babban director

  • @EmmanuelEjimba-uq6iw
    @EmmanuelEjimba-uq6iw Год назад

    Love the family😅😅

  • @zianababdallah7291
    @zianababdallah7291 Год назад

    Masha Allah

  • @harounamati2023
    @harounamati2023 11 месяцев назад +1

    Mantari

  • @kassoumougouga8341
    @kassoumougouga8341 2 года назад

    Macha allah mu na godiya 🇳🇪👍

  • @azizniger9362
    @azizniger9362 2 года назад

    Mashallah 🇳🇪🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰🥰🇳🇪

  • @abdulbarkaismail7210
    @abdulbarkaismail7210 2 года назад

    Allah ya saka

  • @tabsarewatv6391
    @tabsarewatv6391 2 года назад +2

    Very nice 👌

  • @tayabtayabtv2224
    @tayabtayabtv2224 2 года назад

    Yayi kyau sosai Allah ya badasaa

  • @usmannadaboadodaura9463
    @usmannadaboadodaura9463 2 года назад

    Masha allah

  • @ibarhimabdoullahi2492
    @ibarhimabdoullahi2492 Год назад

    Macha allah

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 2 года назад +2

    Wayyo cikina 🤣🤣🤣🤣

  • @bachirabdoulnassar9902
    @bachirabdoulnassar9902 2 года назад

    Ko basirar takare kusa mana sabo kawai

  • @ibrahimdauda0014
    @ibrahimdauda0014 Год назад

    Sannu da aiki dan kwabo da sauran ku

  • @chaibousani4004
    @chaibousani4004 2 года назад

    🇳🇪🇳🇪🇳🇪masha Allah

  • @ibrahimnasser5283
    @ibrahimnasser5283 2 года назад

    Aslm macha Allah

  • @aliumar672
    @aliumar672 Год назад

    😂🤣😂🤣😂❤️🇳🇪❤️🇳🇪❤️🇳🇪

  • @Abonawal186
    @Abonawal186 2 года назад

    Daga
    Sudan

  • @saniyousseftv3093
    @saniyousseftv3093 2 года назад

    Muna godiya sosai

  • @lawalimalannassiroulawalim2926
    @lawalimalannassiroulawalim2926 2 года назад +1

    🤝🤝🤝🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍👈

  • @yahayalukuam8826
    @yahayalukuam8826 Год назад

    Yyyda

  • @oumaroukamissa3994
    @oumaroukamissa3994 2 года назад +1

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

    • @Sara-ld6by
      @Sara-ld6by Год назад

      🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @habousadiko9635
    @habousadiko9635 Год назад

    .barka

  • @user-mu1ox6rm7x
    @user-mu1ox6rm7x Год назад

    Bana zama

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree2700 2 года назад +2

    Ado gwanja kana yinta Amman waya fada maka ana dukan matar aure🤣🤣🤣 kai kuma taska ka zama mugun munafuki🤣🤣🤣🤣

  • @bachirabdoulnassar9902
    @bachirabdoulnassar9902 2 года назад

    Wlh tsoho ne tin wancen ne

  • @amiduabuboss9286
    @amiduabuboss9286 2 года назад

    Taska👍🏿👍🏿😀😀😀😀😀

  • @user-ot3zb2ty6j
    @user-ot3zb2ty6j 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SaniMassaoudou-sk6qp
    @SaniMassaoudou-sk6qp Год назад

    ❤❤❤😂😂😂😂

  • @user-mb9oc1zy9q
    @user-mb9oc1zy9q 2 года назад +1

    👍👍👍👍👍🙏🙏🙏💕💕💕

  • @abdou.iliya.maradimaradi
    @abdou.iliya.maradimaradi 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤😂😂😂

  • @azoabdul5618
    @azoabdul5618 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😍😍

  • @gayankaduna-s2o
    @gayankaduna-s2o 14 дней назад

    Normally

  • @user-kx3nr6cf8p
    @user-kx3nr6cf8p 2 дня назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @salmancymuhamed5500
    @salmancymuhamed5500 2 года назад

    W'h tayi dado

  • @user-bw2jt7bx9f
    @user-bw2jt7bx9f 2 года назад

    هههههه 🤣🤣😂

  • @mdmd5976
    @mdmd5976 2 года назад

    Dadinkowa

    • @mdmd5976
      @mdmd5976 2 года назад

      Dadinkowaanyankatatashi

  • @mariamzichoco6983
    @mariamzichoco6983 2 года назад +1

    😄😄😄😄😄

  • @user-vc9wz9zc8y
    @user-vc9wz9zc8y 10 месяцев назад

    😂😂😂

  • @alihajjaliyu1294
    @alihajjaliyu1294 2 года назад

    Assalamu Alaikum everyone

  • @user-mb9oc1zy9q
    @user-mb9oc1zy9q 2 года назад

    Slm ibrhima

  • @sahibtcherodji8938
    @sahibtcherodji8938 2 года назад +1

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣👍

  • @user-wv3yb5ot8k
    @user-wv3yb5ot8k 20 дней назад

    🤣🤣🤣🤣

  • @sabiuubaabubakar7245
    @sabiuubaabubakar7245 2 года назад

    Wanan ai tsoron na da nai aki sakawa

  • @Deboyelou
    @Deboyelou 2 года назад +1

    😂🤣🤣🤣🤣 ma shaa Allah

  • @tayabtayabtv2224
    @tayabtayabtv2224 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤩

  • @user-mb9oc1zy9q
    @user-mb9oc1zy9q 2 года назад

    🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @salvationjoseph4543
    @salvationjoseph4543 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣🤣💃💃💃

  • @ibrahimaalgoni2438
    @ibrahimaalgoni2438 2 года назад

    😂😂😂😂🎉

  • @habbebaharunawase4992
    @habbebaharunawase4992 2 года назад

    🤓🤓🤓🤓🤓

  • @ousmanabarke941
    @ousmanabarke941 2 года назад

    😂😂😂😂😂👍

  • @saidiousaley759
    @saidiousaley759 2 года назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

  • @mahamadnourou5644
    @mahamadnourou5644 2 года назад

    Anatare

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад

    🤔🤔😂😂😂
    🤣🤣

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 года назад

    😂😂😂😂😂

  • @lulicomedytv7475
    @lulicomedytv7475 2 года назад

    😂😂😂😂👈

  • @issanafissatou5398
    @issanafissatou5398 2 года назад

    Masha Allah 🤣🤣🤣🤣🤣😍😍😍😍🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @abubakarbelloo4829
    @abubakarbelloo4829 2 года назад +1

    𝐃𝐚𝐧 𝐤𝐰𝐚𝐛𝐛𝐨 🆙🎦💃

  • @sifiyaidris6545
    @sifiyaidris6545 2 года назад

    واتساب عمر درنغع

  • @saradjeaboubacar874
    @saradjeaboubacar874 2 года назад

    Godiya ta musanma agareku

  • @ishaqkatsina1843
    @ishaqkatsina1843 2 года назад

    Masha allah

  • @zainabibrahim330
    @zainabibrahim330 2 года назад

    Masha Allah

  • @user-wv3yb5ot8k
    @user-wv3yb5ot8k 20 дней назад

    🤣🤣🤣🤣

  • @user-mb9oc1zy9q
    @user-mb9oc1zy9q 2 года назад

    🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @moyemohamed1152
    @moyemohamed1152 2 года назад

    😅😅🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @aminaamian6540
    @aminaamian6540 2 года назад

    😂😂😂😂😂

  • @rashidakalamou2869
    @rashidakalamou2869 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣🤣👍👍

  • @emadahmed1056
    @emadahmed1056 Год назад

    🤣🤣🤣🤣

  • @fatimamohamedmohamed7720
    @fatimamohamedmohamed7720 2 года назад

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @osamqazeqfj1759
    @osamqazeqfj1759 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣😂