Wannan shirin naku yana da matukar muhimmanci yana wayar da kan mutane. Sai dai duk kiran da kuke yi baya tasiri musamman ga shugabannin Nigeria saboda sun sakawa zukatansu kulli sun kulle basa bukatar irin wannan shawara da kuke basu. Amma duk da haka kada ku gaji Insha Allah za a samu wasu su yi amfani da abinda kuke fada. Allah Ya Kawo sauyi na alheri ga kasarmu baki daya
❤basaje aye
Wannan shirin naku yana da matukar muhimmanci yana wayar da kan mutane. Sai dai duk kiran da kuke yi baya tasiri musamman ga shugabannin Nigeria saboda sun sakawa zukatansu kulli sun kulle basa bukatar irin wannan shawara da kuke basu. Amma duk da haka kada ku gaji Insha Allah za a samu wasu su yi amfani da abinda kuke fada.
Allah Ya Kawo sauyi na alheri ga kasarmu baki daya
❤❤❤❤❤❤❤
Good job my people
wallahi milkin demokuradiya kuke Mara ma baya kus kure wallah I mukin Soja shine daI damu Afirika Mal umar faruq
Kai da adaiyi aha'ni
Fatan alkhairi ga farin wata