Ra'ayin Malamai: Yadda sauke ministoci ya bar baya da kura a Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 окт 2024

Комментарии • 20

  • @abubakarsulaiman7390
    @abubakarsulaiman7390 День назад +2

    Gaskiyane mahdi shehu, Allah yabiya

  • @MudansirUsmanahamad
    @MudansirUsmanahamad День назад

    Mahadi shehu Allah ubangiji yah sakamaka da alkairi

  • @MudansirUsmanahamad
    @MudansirUsmanahamad День назад

    BALA Ibrahim wllh kaji tsoron Allah

  • @ibrahimmarafa6217
    @ibrahimmarafa6217 День назад

    Allah ka sakawa talakan Nigeriya bisa ga zaluntar su da akeyi dunuya da lahira bamu yafe ba mahadi shehu kacugaba da fadin gaskiya

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 2 дня назад +1

    Yaushe Gidan ya tsufa,
    Bala ibrahim mutumin banzane

  • @MudansirUsmanahamad
    @MudansirUsmanahamad День назад

    Gaskiyane

  • @MudansirUsmanahamad
    @MudansirUsmanahamad День назад

    BALA Ibrahim wllh kaji tsoron Allah baka maganar TSA dar rayuwa

  • @abdulrazaksaniMuhammad
    @abdulrazaksaniMuhammad День назад

    ❤❤❤❤

  • @mustaphaalitonga9817
    @mustaphaalitonga9817 2 дня назад

    Wallahi son rai yayi yawa, kowa Kansa kawaii ya sani

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 2 дня назад

    Allah ya isar mana

  • @MudansirUsmanahamad
    @MudansirUsmanahamad День назад

    Hajiya umma maganarta gaskiyane

  • @mustaphaalitonga9817
    @mustaphaalitonga9817 2 дня назад

    Bala IBRAHIM ko kunya baya Ji, kamar bashine ke ikirarin adalchi a Mulkin Buhari. Allah ra ba mu da son zuchiya

  • @ZakiyyuMuhammed
    @ZakiyyuMuhammed День назад

    Kai kugaya masa ba,abun da akagara.

  • @RabiuGaya
    @RabiuGaya 2 дня назад

    APC nazaba Kuma Allah ya isa stakanina da shugaban kasa yaci amanata yaci amanar talakawan nageria Allah ya karya wannan jam,iya ta APC Dan matsayin annabi S A W

  • @abu-ubaidasani1960
    @abu-ubaidasani1960 2 дня назад +1

    Kowa ya san waɗanda ya kamata a sauke!

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 2 дня назад +1

    Wan Nan tunibu din harbeshi Yakamata ayi domin duk mutumin dayake so ya kashe sama da mutane millions bekamata abarshi araye ba bashida wata munifa mekyau kodan duk mutumin dayakai shekara,70 bekamata ya shugabanci Mutanen Nigeria ba saboda shima kulawa yakeso balle yakula da wani

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 дня назад

    Wananan dan jamkiya yada sonzuciya

  • @YusufMuhammad-y5n
    @YusufMuhammad-y5n 2 дня назад

    Ni wlh Abunda tunubu yayi na sauya ministoci ya burgeni

  • @AlyasauKabir
    @AlyasauKabir 2 дня назад

    A lallai munga change amma mara amfani bad government...

  • @mahammedkafinta1837
    @mahammedkafinta1837 9 часов назад

    Mulkine yaki ta yau darar su