Jalabi ne, mai sauƙi mai janyo manyan alkairai a cikin ƙanƙanin lokaci, sirrin izawaƙa da fatiha

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 21

  • @sulemannabashir283
    @sulemannabashir283 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @RabiUmar-z8z
    @RabiUmar-z8z Год назад

    Masha allah

  • @alodadotty8006
    @alodadotty8006 Год назад

    Jazakhallahu khaira

  • @SalihuYahaya-yg5cx
    @SalihuYahaya-yg5cx 7 месяцев назад

    Allah yasaka da alheri

  • @suleimanumar870
    @suleimanumar870 3 года назад +1

    Mungode sosai Allah ya saka maka da gidan aljannat ul firdaus bijaai nabiyyina SAW

  • @nasirouabounasirou2129
    @nasirouabounasirou2129 3 года назад +1

    ASL alk da kyau allha yakara basira mugode

  • @musbahunasir3764
    @musbahunasir3764 3 года назад +2

    Allah ya saka da alkairi gwani muna godiya sosai, Ataimaka a tura Mana na neman haihuwa ahuta lafiya,

  • @salasala7532
    @salasala7532 2 года назад +1

    Assalamu alekum Malam inason ataimakaman da asirin cin chacha malam

    • @lsksk1111
      @lsksk1111 2 года назад

      Kai kuma bawan Allah, ba ka san cewa caca haramun ne ba?

  • @musaahmadu6215
    @musaahmadu6215 3 года назад +1

    masa Allah

  • @hamberihabibou2600
    @hamberihabibou2600 2 года назад

    Bsr

  • @mohammedmustaphayussif
    @mohammedmustaphayussif Год назад

    Assalamu alaikum Mallam after completing the verses will you continue to the end of the surah, thank you

  • @nuhuabdulqudus576
    @nuhuabdulqudus576 3 года назад +3

    Me I don't understand ur language can you plz explains it in English to me plz

  • @soomahoscar7544
    @soomahoscar7544 8 месяцев назад

    Allah yasaka da alkhairi malam, surat waqia in kenan ba a karantata har kashe???

    • @soomahoscar7544
      @soomahoscar7544 8 месяцев назад

      Ko kuma idan ankaranta ayar sau dubu sai a qarasa surar har qarshe plz reply 2 me??

  • @abubakartijjani5075
    @abubakartijjani5075 3 года назад +1

    Allah yasaka akarmakallahu ita izawakan ba akaiwa har kar shen sura ?iya nan ake tsayawa

  • @maryamshariffmukhtar2695
    @maryamshariffmukhtar2695 3 года назад +1

    Allh ya saka da alkhairi amma saman tsire kitse ne shi za,a yi amfani dashi ko nakasansa?

    • @gwanimaiismifoundation
      @gwanimaiismifoundation  3 года назад

      Amin, ni dai Saman tsiren da nasani tsokace babba wacce tafi ko wacce girma a jikin tsiran

  • @arewaskincare9160
    @arewaskincare9160 3 года назад +1

    Masha Allah