- Видео 240
- Просмотров 1 245 688
Gwani Mai Ismi Foundation
Нигерия
Добавлен 3 янв 2014
Wannan youtube channel, zai diga kawo muku bayanai akan fa'idoji daban-daban irin su, dafa'i wato tunkude dukkan wani sharrin mutun da aljan da sauran dukkan wasu halittu masu cutarwa, da kuma sirrin lalata sihiri, wato jifa, ko tsafi, ko maita, ko kambunbaka, sannan kuma akwai manyan addu'o'i, na jalabi, wato janyo manyan alkairai, da budewar kofofin arziki. da samun farinjinin jama'a, da kwarjini da daukaka, da samun nasara akan abinda akasa gaba na alkairi. sannan akwai ismai daban-daban wanda za'a iya amfani dasu dan neman biyan bukatu a wajen Allah.
WhatsApp:- +2348133332289
ruclips.net/channel/UCMarqcUw3FqzNAJgI4g3Upg
sannan za'a fa'idantu da wasu ilmummuka, na wasu fannoni daban-daban kamar ilimin falaki/hisabi wato ilimin tafiyar taurari, da ilimin ramli, da fasrar mafarki, da dai sauran wasu fannoni na ilimai masu amfanarwa a rayuwar dan adam,

Sirrin YA LAƊIFU, يا لطيف da Suratul waƙi'a, Sirri ne Mujarrabi da ake yi a wannan lokaci na damina

Просмотров: 751
Видео
Sirrin LAƊIFU لطيف wanda ake yi, da Suratul Muzanmilu, Musamman a irin wannan lokacin na damina,
Просмотров 7302 месяца назад
Sirrin LAƊIFU لطيف wanda ake yi, da Suratul Muzanmilu, Musamman a irin wannan lokacin na damina,
Sirrin biyan buƙatoci cikin yaddar Allah Sirri ne Mujarrabi mai girman gaske da ake yi Daren Juma'a
Просмотров 1,9 тыс.3 месяца назад
Sirrin biyan buƙatoci cikin yaddar Allah Sirri ne Mujarrabi mai girman gaske da ake yi Daren Juma'a
Sirri, mai girman gaske, da ake yi a kan kowace irin buƙata, zata biya da gaggawa,Daren Juma'a
Просмотров 2,7 тыс.3 месяца назад
Sirri, mai girman gaske, da ake yi a kan kowace irin buƙata, zata biya da gaggawa,Daren Juma'a
Kashi na 5 shi ma wannan wani Jalabi ne, babba mai ƙarfin gaske, komin tsananin da ake ciki
Просмотров 1,3 тыс.4 месяца назад
Kashi na 5 shi ma wannan wani Jalabi ne, babba mai ƙarfin gaske, komin tsananin da ake ciki
Kashi na 4 wani Jalabi Babba mai girman gaske, da ake yi a cikin wannan shekarar ta 1446 Hijjra,
Просмотров 2,5 тыс.4 месяца назад

Kashi na 3 samun Arziƙi mai girman, sauka ce, a cikin wannan shekarar ta 1446 Hijjra,
Просмотров 9684 месяца назад
Kashi na 3 samun Arziƙi mai girman, sauka ce, a cikin wannan shekarar ta 1446 Hijjra,
na 2 wasu fa'idoji da ke yi a cikin wannan shekarar ta 1446 Hijjra domin samun buɗi babba da Arziƙi
Просмотров 2,5 тыс.4 месяца назад
na 2 wasu fa'idoji da ke yi a cikin wannan shekarar ta 1446 Hijjra domin samun buɗi babba da Arziƙi
Kashi na (1) Bayani akan farkon shekara ta 1446 Hijjriyya, da wasu manyan fa'idoji na shekarar,
Просмотров 1,6 тыс.4 месяца назад
Kashi na (1) Bayani akan farkon shekara ta 1446 Hijjriyya, da wasu manyan fa'idoji na shekarar,
Kashi na. 2 daga cikin fa'idojin ALAM NASHRAH الم نشرح Samun buɗi na alkairi mai girma da Arziƙi,
Просмотров 2,2 тыс.5 месяцев назад
Kashi na. 2 daga cikin fa'idojin ALAM NASHRAH الم نشرح Samun buɗi na alkairi mai girma da Arziƙi,
Na.1 SIRRI daga cikin fa'idojin ALAM NASHRAH, Jalabi/janyo manyan alkairai da buɗewar Ƙofofin Arziƙi
Просмотров 2 тыс.5 месяцев назад
Na.1 SIRRI daga cikin fa'idojin ALAM NASHRAH, Jalabi/janyo manyan alkairai da buɗewar Ƙofofin Arziƙi
Sirrin YASIN يس Mai ƙarfin gaske kuma Mujarrabi ana yi a kowacce irin buƙata zata biya in Sha Allah
Просмотров 6 тыс.5 месяцев назад
Sirrin YASIN يس Mai ƙarfin gaske kuma Mujarrabi ana yi a kowacce irin buƙata zata biya in Sha Allah
Wallahi Dafa'i ne mai sauƙi kuma Mujarrabi, dukkan sharrin muta ne da Aljanu da Mayu sai sunbarka/ki
Просмотров 3,5 тыс.5 месяцев назад
Wallahi Dafa'i ne mai sauƙi kuma Mujarrabi, dukkan sharrin muta ne da Aljanu da Mayu sai sunbarka/ki
Sirrin LA'ILAHA ILLALLAHU, {3025}لا اله الا الله (٣٠٢٥)Musamman ga waɗanda suka iya bugun Hisabi,
Просмотров 3,2 тыс.6 месяцев назад
Sirrin LA'ILAHA ILLALLAHU, {3025}لا اله الا الله (٣٠٢٥)Musamman ga waɗanda suka iya bugun Hisabi,
Jalabi/janyo manyan alkairai da buɗewar ƙofofin, wanda ake yi da Suratul Ɗalaƙ, Sirri ne Mujarrabi
Просмотров 1,7 тыс.6 месяцев назад

Sirrin Ahamun Zayyu, Mai ƙarfin gaske, kuma Mujarrabi, musamman ga waɗanda suka iya bugun hisabi,
Просмотров 1,1 тыс.6 месяцев назад
Sirrin Ahamun Zayyu, Mai ƙarfin gaske, kuma Mujarrabi, musamman ga waɗanda suka iya bugun hisabi,
Samun Arziƙi da Wadata cikin ƙanƙanin lokaci, da izinin Allah, Sirri ne, mai sauƙin gaske,
Просмотров 2 тыс.6 месяцев назад
Samun Arziƙi da Wadata cikin ƙanƙanin lokaci, da izinin Allah, Sirri ne, mai sauƙin gaske,
Dafa'i/tunkuɗe dukkan wani sharri da Lalata Sihiri da Samun sauƙi daga ko wanne irin cuta. mujarrabi
Просмотров 3 тыс.6 месяцев назад
Dafa'i/tunkuɗe dukkan wani sharri da Lalata Sihiri da Samun sauƙi daga ko wanne irin cuta. mujarrabi
Jalabi/janyo manyan kuɗaɗe da buɗewar ƙofofin arziƙi Sirrin ne Mujarrabi mai girman gaske na IZAWAƘA
Просмотров 1,7 тыс.6 месяцев назад
Jalabi/janyo manyan kuɗaɗe da buɗewar ƙofofin arziƙi Sirrin ne Mujarrabi mai girman gaske na IZAWAƘA
cigaban rabon tallafin abinci daga gidauniyar gwani Mai Ismi Foundation, na wannan watan Azumin
Просмотров 1587 месяцев назад
cigaban rabon tallafin abinci daga gidauniyar gwani Mai Ismi Foundation, na wannan watan Azumin
Alhamdu lillah, Rabon tallafin abinci ga Almajirai Daga gidauniyar Gwani Mai Ismi Foundation
Просмотров 2017 месяцев назад
Alhamdu lillah, Rabon tallafin abinci ga Almajirai Daga gidauniyar Gwani Mai Ismi Foundation
Kaɗan daga cikin yadda aka yi, rabon tallafin abinci daga gidauniyar Gwani Mai Ismi Foundation,
Просмотров 3397 месяцев назад
Kaɗan daga cikin yadda aka yi, rabon tallafin abinci daga gidauniyar Gwani Mai Ismi Foundation,
Wannan Sirrin YASIN يس ne mai tafiya da Bismillahi, da Ya Hayyu Ya Ƙayymu, Sirri ne Mujarrabi wllh,
Просмотров 3,5 тыс.8 месяцев назад
Wannan Sirrin YASIN يس ne mai tafiya da Bismillahi, da Ya Hayyu Ya Ƙayymu, Sirri ne Mujarrabi wllh,
sirrin da ake yi, bayan HANTAMU ta fita, Sirri n لا اله الا الله Sirri ne mai girman gaske Mujarrabi
Просмотров 8998 месяцев назад
sirrin da ake yi, bayan HANTAMU ta fita, Sirri n لا اله الا الله Sirri ne mai girman gaske Mujarrabi
kashi na 1 bugun HANTAMU yadda ake fitar da LA ILAHA ILLALLAHU, لا اله الا الله Sirri ne, mai girma
Просмотров 8238 месяцев назад
kashi na 1 bugun HANTAMU yadda ake fitar da LA ILAHA ILLALLAHU, لا اله الا الله Sirri ne, mai girma
JALABI/JANYO MANYAN ALKAIRAI, Samun buɗi na alkairi, mai girma komin tsananin da ake ciki
Просмотров 1,5 тыс.8 месяцев назад
JALABI/JANYO MANYAN ALKAIRAI, Samun buɗi na alkairi, mai girma komin tsananin da ake ciki
Sirrin BISMILLAH mai ƙarfin gaske kuma Mujarrabi, wanda ake yi, akan ko wacce irin buƙata, zata biya
Просмотров 2,4 тыс.8 месяцев назад
Sirrin BISMILLAH mai ƙarfin gaske kuma Mujarrabi, wanda ake yi, akan ko wacce irin buƙata, zata biya
Shirye-shiryen rabon tallafin a binci ga watan Azumin Ramadan رمضان ga Marayu da marasa ƙarfi OPIS,
Просмотров 2348 месяцев назад
Shirye-shiryen rabon tallafin a binci ga watan Azumin Ramadan رمضان ga Marayu da marasa ƙarfi OPIS,
Sirri ne mai girman gaske يا كٓافِي الْمُوَسَّعُ لِمَا خَلَقَ مِنْ عَطَايَا فَضْلِهِ
Просмотров 1,6 тыс.8 месяцев назад
Sirri ne mai girman gaske يا كٓافِي الْمُوَسَّعُ لِمَا خَلَقَ مِنْ عَطَايَا فَضْلِهِ
Wannan sirrin Mujarrabi ne Musamman a irin wannan lokacin Jalabi ne mai girman gaske na samun arziƙi
Просмотров 1,7 тыс.8 месяцев назад
Wannan sirrin Mujarrabi ne Musamman a irin wannan lokacin Jalabi ne mai girman gaske na samun arziƙi
Jazakallahu khaira
Allah saka da alkairi sayyadi
Slm malan allah yasaka da alkairi tambaya shi rubutun akwana nawa za a shanye kokuma lokaci daya za ashanye
❤
Masyaallah ♥️🤲
Allah ya saka da alherie
kwarai ko ina alfari da yarena hausa, allah ya daga darajar hausa a duniya, kuma dadina da hausa di karen-karen da ke akwai na harshe za kaga kowa ya fahimtar hausar kowa
Ya Giyasi inda kull karbatin wa mujibi inda kulli daawatin Wa mu azi inda kulli shiddatin Waya raja I hina tanqali indatee
Asslm don anbada wannan huduban nan ne
Allahumma salli ala sayidina Muhammad wasalim 🥰🥰🥰🥰
Masha Allah saw
Allahumma salli ala sayidina Muhammad wasalim 🥰🥰🥰🥰 daganin wanan malamin ya iya dala ilul khairati
Mp
Jazakallahu khairan ya sheikh
MASHA ALLAH
بسم لله كافي بسم الله شافي بسم الله معافي بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شيء في الأرض ولا في السماء وهو السميع العليم بسم لله الرحمن الرحيم فسيكفيكهم الله وهو السميع العليم ٣١٣ مرة بعد كل الف حتى تتم عدد ١٢٠٠٠ من هذه الآية: وقدمنا إلى ما عملوا من عمل فجعلناه هباء منثورا
جزاك الله خيرا وبارك الله في اهلك
Mallam gwani Allah yakara kusanci Munajin dadin lakanin Da kake bamu Allah yasaka da Alhairi
Muna godiya gowni mai ismi
Mlm allah yesaka moungode
Allah yesaka yekara lapiya
Slm Mallam gwani Allah yakara kusanci Da manzo Allah Saw
Slm fatan alheri ga mlm Allah ya saka da alheri ameen yaja kwana da rayuwa mai albarka ya qara baiwa ameen.
ما شاء الله، شكرا لك غوني مي اسم
Muna godiya gowni
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته مالم
Allha ya bia
S l m
Ya musahillu Sahil kulli sahalin Asbahatu fijawarillah
Ok😊
❤❤🎉
Malam allah yesaka
❤❤❤🕋👍🤲🕹
Allah ya Kara kusanci ga ma aiki manzoh
Allah Ya saka da alheri Ya biya bukatun ku Ya saka da gidan Aljanna
Jaza Kumullahu Khairan
Macha Allah
Salam
Allah yakara basira yha maulaya
Masha Allah
Godiya godiya ❤
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك
jazakallahu bi khair
❤❤❤❤
Allah Ya Saka Muku Da Alkhairi
Jazakallahu Khairan
Dan Allah inaso nayi magana dakai ta WhatsApp
Allah ya saka da alkhairi 🤲
Sheikh da Sheikh mun gode Allah Ya Saka da Khairan.
Masha ALLAH