Idan aka saka dabino acikin ruwan ya kwana,za'a cire dabinon washegari daga cikin ruwan ko kuma za'abar dabinon acikin ruwan rubutun har bayan kwana bakwai??
Assalamou aleykoum warahmatu'llahi wabarakatahu malam . Tanbayana shi ne wajen hada magnin karatu Wanda aké rubuta saratul'a_ala so 9 ma'ana 3da yaya da wasali, 3da yaya ba wasali , to bangané 3ba yaya ba wasali
Mallam, Allah ya saka da alheri. Allah Tamara make karma da nisan kwana bijahi rasullallahi,amin
Barakallah fyka.Allah.yaqara.hasken.makaranta.Amen
Idan aka saka dabino acikin ruwan ya kwana,za'a cire dabinon washegari daga cikin ruwan ko kuma za'abar dabinon acikin ruwan rubutun har bayan kwana bakwai??
Za'a barshi ne a riƙa cin dabinon
Slm
Assalamou aleykoum warahmatu'llahi wabarakatahu malam . Tanbayana shi ne wajen hada magnin karatu Wanda aké rubuta saratul'a_ala so 9 ma'ana 3da yaya da wasali, 3da yaya ba wasali , to bangané 3ba yaya ba wasali
assalamou aleykum