Izala bata haifi Dan da zaiyi gaba da gaba da Yan Dariqa ba.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Ibn Alqasim (Asadul Islam) kaba izala kunya. Ya kamata ka dauki duk abinda Abinda SYD ABULFATAHI SANI ATTIJJANIY ya fada kayi RDDINSU ba ka gudu ka bar abinda kuke magana akaiba.
    SUBSCRIBE TO OUR CHANNELS @
    # / @muassasa
    # / @alfirasah
    Don karin Bayani, Tuntube mu ta email addresses ko social network pages dinmu kamar haka:
    muassasa.alfaidah@gmail.com
    alfirasah.1@gmail.com
    Telegram link
    #t.me/joinchat/...
    Mu'assasa1st
    Facebook.com/Mu'assasatul_Anwar
    Facebook.com/alfirasahtv
    Ko ta Nambobin waya kamar haka.
    +2349022109173

Комментарии • 261

  • @rafiwuabdulkarim5647
    @rafiwuabdulkarim5647 4 года назад +5

    ♥️♥️ May Allah increase your knowledge my belovely brother Sayyid am always proud to born in tariqa

  • @sheikhurastaer1
    @sheikhurastaer1 4 года назад

    ماشاء الله تبارك الله

  • @naziakhan5503
    @naziakhan5503 3 года назад

    Subhanallah mashaallah

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 4 года назад +4

    Alhamdulillahi ❤.
    Allah Ya saka da Alkhairi Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam.

  • @yarimadangata531
    @yarimadangata531 Год назад

    Masha Allah

  • @ashirumusa3468
    @ashirumusa3468 4 года назад +1

    Am appreciate more better for you son of darika

  • @mounirouabdoulaye8988
    @mounirouabdoulaye8988 2 года назад +1

    صحيح والله

  • @salisuismail8560
    @salisuismail8560 4 года назад +1

    Wllh malam badan munaso sungane suba komai bane dasai ince Ina Mai baka hakuri kayi watsi dasu
    Ina qara tayaka addu'a Allah yatsare manakai yaqarama son Annabi SAW
    Muna godia Amma wancen zindiqin wllh kaiba tsaransa bane a karatu

  • @ganingani
    @ganingani 2 года назад

    Allah ya biya malam Sheikh Abdul fatahi

  • @barauabdullahi3306
    @barauabdullahi3306 4 года назад

    kwaraiko bai iyazuwa yarantse kamar namaigaskiya maiguduma allah jinsa darahama

  • @kamiluali1424
    @kamiluali1424 4 года назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @limaneabdoulahie5427
    @limaneabdoulahie5427 4 года назад +1

    Masha Allah ....

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 4 года назад +1

    S.A.W ❤🙏🙏 Mungode sosai 💋

  • @ishakhamid6756
    @ishakhamid6756 4 года назад

    Alla ya saka

  • @mahamadouhaladou1146
    @mahamadouhaladou1146 4 года назад +1

    Allah kanuna muna gaskiya kabamu ikon Binta kanuna muna karya karya ce kaba mu ikon bari ta ameen

  • @producernzamani7604
    @producernzamani7604 4 года назад +1

    Allah ya shiryeka mai bautar inyass

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Gaskiya kun daku wait ina kabiru gwambe shugaban y'an Boko Haram da sauran jiga jigan naku ashe ba ilmin duk baragada ce gaskiya ruwa ya karewa dan kada sai zamiya Allah ya kyauta

    • @fadheeluimamsaad6694
      @fadheeluimamsaad6694 4 года назад

      producern zamani to kai mai bautar ibnu taimiyya da gumi gungumen hutan jahannama Allah ya shiryeka kaima

  • @AdamAdam-gk2og
    @AdamAdam-gk2og 4 года назад

    Merci

  • @YerimaArikaou
    @YerimaArikaou 28 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @تانينتتينيت
    @تانينتتينيت 4 года назад

    Allah yasakada allhere

  • @barauabdullahi3306
    @barauabdullahi3306 4 года назад +1

    allah kare manakai allah karo ilimi amin

  • @mustaphahassan8868
    @mustaphahassan8868 4 года назад

    Assalamu alaikum warahamtullahi wabarakatahu dan bidi a kakuma ga allah katuba dan jari hujja kaji tsoran allah dan bidi à

  • @abdullahiabubakar9304
    @abdullahiabubakar9304 4 года назад

    Dan Allah tambaya ta itace ya akayi haqorin ka na gaba ya cire

  • @i.r.mi.b.k6535
    @i.r.mi.b.k6535 4 года назад +1

    Gaskiyane sd kasha gabansu munbarsudakaikaɗaima basai wani yasabakiba ka ishesu allah qaramana son annabi s a w

  • @mohammedauwal9789
    @mohammedauwal9789 4 года назад

    Allah ya bada lada

  • @muhammadalhaji1795
    @muhammadalhaji1795 4 года назад

    Ma sha allah ,Allah ya saka da alkhairi, proud of dariqa ,Alhamdulilah

  • @kamalumar8132
    @kamalumar8132 4 года назад +1

    Allah yasaka da alkhairi kuma Allah ya bada sa,a insha Allahu sai kakai su kasa shidama duk abinda yakeyi suna yake nema sai kayi maganin shi in Allah ya yarda Allah yakara lafiya da nisan kwana

  • @yunusanwarsadat1134
    @yunusanwarsadat1134 4 года назад

    ماشاءاللہ
    جزاك اللهُ‎ وعنا خیرا جزاء یا شیخ أبو الفتح

  • @jafardarekalfoutv5635
    @jafardarekalfoutv5635 4 года назад +1

    Jamu muje gaba dan Allah da manzunsa ❤❤❤❤❤❤❤

  • @hanane6457
    @hanane6457 4 года назад +1

    Allh ya chiryeka wllh
    Keima taka tana zuwa
    Zakaga sakaiya daga allh incha allh

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Kuje kunemi sani kudaina rayuwar jahilci ku kawo hujjoji ake magana ba baragada ba

  • @muhammadsagirabubakar5651
    @muhammadsagirabubakar5651 4 года назад

    Allah yasaka da alkhari mlm

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 4 года назад

    Allah ya saka da alheri malam aboul fatahi... Wanan ba malami bané dan wassan koikoyo haussawa né wanan ba abinda yassani a tchigaba da kawo mana haské malam aboul fatahi...

  • @elkhameesytv632
    @elkhameesytv632 4 года назад

    Aikwa Allah yayi dugu dugu dashi

  • @kabiribrahim9001
    @kabiribrahim9001 4 года назад +3

    Allah yasaka Malam amma kabar wannn kwai suna yakeso yyi wlhy

  • @ibrahimbala7745
    @ibrahimbala7745 4 года назад

    Masha Allah ubangiji Allah ya Albarkaci rayuwarka ya sayyadi yakareka daga sharrin masu sharri

  • @muhammadibrahimsulaiman4262
    @muhammadibrahimsulaiman4262 4 года назад +1

    Kaji tsoron Allah, Manzon Allah ya hana mu maza muja tufafin mu a kas

  • @jafardarekalfoutv5635
    @jafardarekalfoutv5635 4 года назад +1

    Nagode sosai Allah yasaka da alkairi sayyadi

  • @sadiquahmadu8893
    @sadiquahmadu8893 4 года назад +2

    Gaskiya na lura mahaukaci ne

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Gaskiya kunji kunya wallahi na dauka zaku kawo hujjoji to ashe duk acikin rudu kuke yawo sai zage zage lallai ruwa ya karewa dan kada sai zamiya

    • @sadiquahmadu8893
      @sadiquahmadu8893 4 года назад

      @@salihuabubakar6996 baida ilimin komai sai rashin tarbiyya

  • @aminuabdurrauf1911
    @aminuabdurrauf1911 4 года назад

    Allah yakara basira ,yara kanana masu ilimi ,gaskiya muna jindadin karatunka ,domin muna farkawa daga yaudarar da ake mana

  • @ibrahimaliyu9264
    @ibrahimaliyu9264 4 года назад

    Allah Ya saka da Alkhairi Allah Ya kara ilimi da basira

  • @arwiyaguero5458
    @arwiyaguero5458 4 года назад

    بارك الله فيك وجزاك الله خير ا

  • @abubakarsadeq7251
    @abubakarsadeq7251 4 года назад

    Dan Allah Dan Allah meyasa tin bayin Allah nan sunaraye bakache komai akansuba sai yanzu bayan basu araye kaji soron Allah???? Kuma ka ki tinani kaima

  • @daudaharunasauwa7193
    @daudaharunasauwa7193 4 года назад

    👍👍👍🌷🌹🥀aynzune natabatar dakayi batojanene nagode

  • @abdurrahmanmuazufaggem7345
    @abdurrahmanmuazufaggem7345 4 года назад +2

    Mu Allah ne maulan mu ba wani shehu ba.
    Hmmmm

    • @ismailbaba6558
      @ismailbaba6558 4 года назад

      Abdurrahman muazu fagge m ku ai gumine maulananku ba Allah ba tinda yache siyasa tafi Sallah kuma kun yadda

    • @fadheeluimamsaad6694
      @fadheeluimamsaad6694 4 года назад

      Ismail Baba wannan gaskiyane magananka basu da maula wanda yafi gumi da ibnu taimiyya

  • @abbaabdullahi1781
    @abbaabdullahi1781 4 года назад +1

    Allah yasakamaka da alkairi Dan Allah inhar bazasu fasaba kada kafasa malam

  • @AdamuAuwal
    @AdamuAuwal 4 года назад +2

    Allah ya taimake ka. Cikin aikin ka na fadakar da jama’a

  • @nazirousani6638
    @nazirousani6638 4 года назад

    Masha Allah !

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 4 года назад +1

    حفظك الله ورعاك من كل شر وسوء

  • @muhammadabubakar6489
    @muhammadabubakar6489 4 года назад +1

    Bari infadama abin da bakasaniba izala itane mai fada aji A Nigeria baku yan bidi,a ba da zaku jabakinku kuyi shuru da yafimaku ku banda Sheri ba abun da kuka iya wallahi izala tayigaba ko mai zakace kace izala sak

    • @hawahwaw4829
      @hawahwaw4829 4 года назад +1

      Insha Allah sak

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Wan Nan shine rawuwar kifin rijiya gaskiya ta fito fili ashe duk acikin rudu kuke yawo gaskiya ruwa ya karewa dan kada sai zamiya

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Bayan fantami sai wa ai mune kudi mune gwamnati kadai rasa abinda zaka ce gaskiya kunji kunya

  • @chamsrabiou4415
    @chamsrabiou4415 4 года назад

    Abin dai ba iklasi

  • @barauabdullahi3306
    @barauabdullahi3306 4 года назад

    kai wallahi gaskiya dayace kudaina kamekame izala

  • @kitabwassunnahtv5958
    @kitabwassunnahtv5958 4 года назад

    Hmmm Allah bayakama mutum da laifi kai tsaye sai anje Lfy

  • @tasiuibrahim374
    @tasiuibrahim374 4 года назад

    Slm akarama kallahu wlh maganar ka hakane Allah ya saka da alkairi

  • @al-ummadayatv8294
    @al-ummadayatv8294 4 года назад +4

    Ko kaso ko kaqi say anyi sunnah bidia ana cikin ban kwana da ita incha allah

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Wallahi kun makara anadai bankwana da izala aduniya ma ba Nigeria ba yanzu haka masar ta haramta karatun izala akasar ta ka dunga binki ce gaskiya ruwa ya karewa dan kada sai zamiya

    • @mammansanishuaib1548
      @mammansanishuaib1548 4 года назад

      Bidi'a ae kune in bidi'a saboda wannan bawan bawani san rai a cikin maganarsa

  • @nuramustapha5585
    @nuramustapha5585 4 года назад

    kai gaskiya wannan mutumin bashi da tsoron Allah.

  • @a.i.atsafe3085
    @a.i.atsafe3085 3 года назад

    Zancen banza Babu Wanda ya yaqi haqiqa kamar ibn alqayyim kaje ka qara nazari

  • @adamauwalmuazu1249
    @adamauwalmuazu1249 4 года назад

    Allah ya kara basira ya Shehi

  • @user-zy1tr7jb8w
    @user-zy1tr7jb8w 4 года назад

    allah yate maka

  • @warakatumukhtaralhassan1393
    @warakatumukhtaralhassan1393 4 года назад

    Allah yasaka da alkairi amma sayyadi dama karabu da wannan jahilin ai shi neman suna yake

  • @nurudeen2698
    @nurudeen2698 4 года назад +1

    ❤️

  • @babangidasalebbc8303
    @babangidasalebbc8303 4 года назад +1

    Ai ba hyan dariqa kadai suka kafurta ba.sun kafurta dukkan musulman najeriya ma akan siyasar dimikradiyya.ai izalar yau sai a hankali kawai.amma gaskiya ya kamata musulmai su daina wannan kushe'kushen junan kowa yayi nasa kawai,saura sai a hadu a wajen da ba jayayya.kuyi da'awar musulunchi kawai,kamar yadda Annabi Muhammad(saw)yayi.kuyi qira ga kafurai su shigo musulunchi.inaga hakan yafi mana muhimmanchi.

  • @mahammadmuslim7445
    @mahammadmuslim7445 4 года назад

    Aslm masha allah gsky ne malam abulfatahi madallah allah ykr basira

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 4 года назад

    Ya Allah ka taimaki Mai gaskiya...

  • @ibrahimbellojallaba7522
    @ibrahimbellojallaba7522 4 года назад

    MashAllah....Allah kara kusanci,na karu sosai da irin bayanan dakake.

  • @producernzamani7604
    @producernzamani7604 4 года назад +4

    Kunce baku kafirta yin izala shikuma ya kawo video wanda kuke kafirta mu kaga nan karyace kai kiri kiri

  • @abdouabdoulmadjid5696
    @abdouabdoulmadjid5696 4 года назад

    Allah saka da alkheir malam dan shehu jikan shehu

  • @sanusiajiya9732
    @sanusiajiya9732 4 года назад

    Allah ya kara karfafa guiwa ya kara fadadama kirji

  • @fadil.2yaya8
    @fadil.2yaya8 4 года назад

    Allah ya saka ma da alheri aboul fatahi ka daga kowa kaffa Mouna taré dakou Mouna djin dadi wlhi...

    • @armaisuhu719
      @armaisuhu719 4 года назад

      Aman ke jika ce jihila daba kawai wawiya ke risin tarbiya da anzo ga yan izala angama

  • @usmanabdulaziz1767
    @usmanabdulaziz1767 4 года назад

    Don AlLah ka Manta da wanna yaro... Be da fahimta ko kadan...

  • @hassankouloumagrema1632
    @hassankouloumagrema1632 4 года назад

    Gaskiyane malam Allah yasaka amma kusani malam dama sauran jamaa wato yen izala suna sone suyi anfani da wannan yaron ne dan kar asamu ayi wannan audion da kuka dauki alkawali sabi da haka malam shi wannan malamin duniya tarigayi tasani ba malamin ilimi bane

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 4 года назад

    Godiya muke al shek abil fathi allah qara lfy

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako 4 года назад

    Kuma kiran da kuke yi cewa kuma Ahlul Sunnah ne bayan kuna cikin bidi,a dumu-dumu, yayi kama da yadda wasu kiristoci hausawa arnan Arewa suke cewa, 'ai muma musulmi ne tunda Musulunci ai tsoran Allah ne' bayan aqeedarsu da ayyukansu sun yi nesa da Musuluncin kwata-kwata. To, amma ba za ka ta6a jin Musulmi ko mai watsewarsa ya yadda a kira shi kirista ba. Haa kaza, ba wani Ahlul Sunnar kirki da zai yadda a kira shi dan darika kamar yadda ku kuke shiga rigarmu kuce, 'ai muma Ahlul Sunnah ne. Oh! Ashe dai ana so ana kaiwa kasuwa wai in ji Malam Bahaushe. To, ku gaggauta sakowa daga kan katanga mana ku huta.
    Kuma kai menenene ya sa kai kullum ba ka da wani karatu na kirki da za ka sa domin amfanar Al,ummar Musulmi kamar yadda wadancan Malaman da kake ciwa mutunci suke sawa, sai dai kullum kai dan ina da raddi ne da kuma cin mutumci da kage da sharri? Kai tir da wannan halin naka! Allah kuma Ya shirya.

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Wallahi kowa ya ganeku ai sunnar ku karya ce tayaudarar jama'a,ni abin nabani mamaki, yanzu makiyin annabi yayi ikrarin sunna, wai ina kabiru gwambe shugaban y'an Boko Haram da sauran jiga jigan naku, gaskiyar maga izala boko Haram kun maku, matasan darika kadai sun gagareku, Allah yasa mu y'an birni ne, yaudara sai dai kauyawa Allah ya kyauta

  • @muhammadadam9565
    @muhammadadam9565 4 года назад

    ALLAH yasaka mlm

  • @inyassibrahim2867
    @inyassibrahim2867 4 года назад +1

    Allah kara lpy dodon yan izala da sunji gunjinka se hankalinsu ya tashi

    • @fadheeluimamsaad6694
      @fadheeluimamsaad6694 4 года назад

      Ameen Dan izala muna tayaka da wannan addu’ar naka sabida shedan hanyarsa daban dana dakuma hanyar manzon Allah (S A W) hanyane daban baxasu haduba muma muna rokon Allah ya rabamu daku yan izala Ameen summa Ameen

  • @abubakarabdullahi6183
    @abubakarabdullahi6183 4 года назад

    Allah saka

  • @darmanousman9351
    @darmanousman9351 4 года назад

    Gaskiya ne maulana.idan ya isa shi dan halak ne yazo azauna da shi muqabala..

    • @hawahwaw4829
      @hawahwaw4829 4 года назад

      Baida lokacin wannan surutun

  • @tsayabouissaditmalamabdoul3618
    @tsayabouissaditmalamabdoul3618 4 года назад

    Matsalar ka son zutchiya. Kuma kana magan ganu diyawa Massu tchin karo da juna. Kuma yawan kare bagaran kane ke kayka ga wanan matsalar. Allah yassa mugane!

  • @salimabubakar3356
    @salimabubakar3356 4 года назад

    Malam kayi daidai wlh

  • @danmaraditv941
    @danmaraditv941 4 года назад

    Allah ya sakawa Malan kagayama wancen jihilin yaje makaranta ko yashiga dirama

  • @gaskiyawannandansandayabur5110
    @gaskiyawannandansandayabur5110 4 года назад +1

    Dan allan dan annabi kudainawa mutane zance tada fitina banda neman fada sunnak bidia sam kowa yaje yayi tashi tafisheshi banda shirme harda wanda yamutu kai allah yarufa asiri lakum dinakum waliyyadin kuma saidai kayi tayi kaikadai muzamu kulakaba

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Gaskiya kunji kunya sai suki burutsu izala ta fadi

    • @gaskiyawannandansandayabur5110
      @gaskiyawannandansandayabur5110 4 года назад +1

      @@salihuabubakar6996 wallahi bata fadiba tayaya sunnah annabi muhammad swa zatafadi alhalin da malaman sunnak wallahi zancene malam

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Faduwa sau nawa ai ba sunnar annabi bace neman kudi ne da yaudara, kataba ganin mabiyan annabi na gaskiya sun rasa hujja, karya fure take bata y'a y'a yaudarar mutane ta kare Allah ya karemu da y'an Boko Haram

  • @badawiibrahim4872
    @badawiibrahim4872 4 года назад

    Malam Dan Allah ina bukatar lambarka

  • @hassanaibrahim8966
    @hassanaibrahim8966 4 года назад

    Allah ya kyauta

  • @andullababagero2382
    @andullababagero2382 4 года назад +3

    Malam dan Allah kadena magana da wannan jahilin.mungode Allah yasaka

  • @garbaumargarkuwanshairai5903
    @garbaumargarkuwanshairai5903 4 года назад

    Allah yasaka da alheri

  • @souleyisoufou2694
    @souleyisoufou2694 4 года назад

    Allah ya kara kusanci ga annabi
    Ina yin ka

  • @adoulrahimkarimousounna8371
    @adoulrahimkarimousounna8371 4 года назад

    Amma malam kai Jahili ne dan maiguduma ya sapci alqur-anay shi ne yana Nuna da ya na kan gaskiya minene kafiray na Makka ba su yiba wa manson Allah (saw) ba su ce in day addinin sa gaskiya ne Allah ya sapko musu wuta à sama Allah ya yishi to wannan ya na Nuna da addinin Allah ba gaskiya ba ne guda cenan

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba6558 4 года назад

    Allah yasaka da alheri malm

  • @gaddafiabdullahi1646
    @gaddafiabdullahi1646 4 года назад

    Duk wannan magana da kake fah, kana son ka nuna cewa duk wanda baya darika dan wuta ne kenan, kune musulmai

  • @ibrahimmuhammad4308
    @ibrahimmuhammad4308 4 года назад

    Jakiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii Marar ilimi

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 4 года назад

      Allah ya tona asinku Ashe duk baku da ilmi sai fankama lallai watan tone tone ya staya ba hujja sai baragada

  • @rabiuidris6461
    @rabiuidris6461 4 года назад

    Allah yabiya mallam

  • @alam4050
    @alam4050 4 года назад

    Wanan gason rogonfa in ana maganar ilmi ai bawan inyas bashi da tacewa

  • @binbazquranforkids1545
    @binbazquranforkids1545 4 года назад

    Malam.Allah ya shiryemu ganadaya.amman wannan maganar ibn taimiya yanq kawo maganganun ne kafin yayi raddinsu ko kuma bayan yayi raddin su.meyasa bazaka karanta bayaba kuma ka karanta gaba.kakasance mai adalci mana.

  • @abdurahmankabir679
    @abdurahmankabir679 4 года назад

    Kalam fadi kawai

  • @abduldahiru4633
    @abduldahiru4633 4 года назад

    Allah katimaki malam hum ayi bazasu iyawaba

  • @ismaelhabib6788
    @ismaelhabib6788 4 года назад

    Mujrimi mai neman suna a yanar Gizo

    • @Muassasa
      @Muassasa  4 года назад

      Jafaru da yayi mushe a jahannama ka gayawa

  • @al-adammultisynergycompany6343
    @al-adammultisynergycompany6343 4 года назад

    Dan bid'a, ina mai gudumar toh, yayi mutuwar da yyi fata

  • @muhammadsaniahmad1594
    @muhammadsaniahmad1594 4 года назад

    Masha Allah. Malam please amana Karin Haske dangane da Sharif Mu'azu Dan Allah? Wai dagaske wanda ya ganshi yaga manzon Allah?

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 4 года назад

    Malan anankayegaskiya allah yasaka

  • @nassirouhallou3168
    @nassirouhallou3168 4 года назад

    Aslm allah yasaka da alkayri

  • @yahayamuhammad1712
    @yahayamuhammad1712 4 года назад

    Wuta wuta baba

  • @mahammedissaka5329
    @mahammedissaka5329 4 года назад

    Muna godiya malan