MUQABALA TSAKANIN SHUGABAN NIN TIJJANIYA DA IZALA NA KASASHEN TURAWA AKAN NEMAN TEMAKON ANNABI S A W

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @tazkiyatv1073
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 46

  • @isahyahaya1141
    @isahyahaya1141 Год назад +2

    Tijjaniya ikon Allah ♥️

  • @SouleySamo-lg4fw
    @SouleySamo-lg4fw Год назад +2

    Allha hu akbar dama ita gaskiyar guda dayace Allha yakara muna son monzon Allha S , L,W ❤❤❤

  • @ImiranaTV
    @ImiranaTV Год назад +1

    Allah yasa annabi s.a.w yacecemu . Allah yakaramana kaunar manzan Allah s.a.w

  • @MalamiTsoho
    @MalamiTsoho Год назад

    ❤❤ma Sha Allah

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 Год назад +1

    allahu akabar munaneman taymakon annabi allah yasa mucin ceton annabi

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 3 месяца назад

    Izala masu mumunar fahimtar, Allah ya shiryeku

  • @BabaAmir-so5tx
    @BabaAmir-so5tx Год назад +1

    ماشاء الله تبارك الله ❤❤❤

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza 5 месяцев назад

    Gaskiya bame tamako se allah allah ka karawa annabi darajja

  • @ibrahimabdulmumin6089
    @ibrahimabdulmumin6089 Год назад

    💖 S 💖 A 💖 W 💖💖

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 4 месяца назад

    Masha Allah Sallallahu alaihi wasallam Allahu akbar Kai jama'a wlh Yan izala makakku ne yawancin su🤣😂🤣😂🤣

  • @dankokiyatv00
    @dankokiyatv00 10 месяцев назад

    Tijjaniya ❤❤❤❤

  • @oumarissaoumarissa289
    @oumarissaoumarissa289 Год назад +1

    Allah shirya Ku izzala , mukuma Allah tsaremu da sherin izzala

    • @auwaluahmadu2144
      @auwaluahmadu2144 Год назад

      Allah ya rabamu su tijjani ya hada mu da manzon Allah. Sunna sak bidia Sam.

    • @shahiduabdudogo11
      @shahiduabdudogo11 Год назад

      Amin Bijahi Rasulillahi Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @HASSANMANSIR-k7r
    @HASSANMANSIR-k7r Год назад

    Masha ALLAH mudai Muna Neman taimaku ANNABI

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 Год назад +1

    Masha Allah! Muna neman taimakon Manzon Allah.

  • @shafiumuhammad3515
    @shafiumuhammad3515 Год назад

    Allah y shaka da alkairi malan

  • @mahamadouharouna1334
    @mahamadouharouna1334 Год назад

    Masha Allah nima ina Neiman taimakon manzon Allah

  • @IsahsaleIsah-qv8fe
    @IsahsaleIsah-qv8fe Год назад

    Albani balamin hadisibane

  • @NafiuYusuf-gs1jk
    @NafiuYusuf-gs1jk Год назад

    Kusaihadisi dazaitaba annb a s w shine ingattace Allah wadarai

  • @IsahsaleIsah-qv8fe
    @IsahsaleIsah-qv8fe Год назад

    Albani yakawo rudani wllh Allah yaisa bamuyafeba

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Год назад +1

    Sherrin Dan izala kenan yache hadisi Bai ingantaba yan iska

    • @Northern_history
      @Northern_history Год назад

      Ba zagi akace ba mlm karatu ake me abun fada baya xagi

  • @IbrahimAli-wk9mv
    @IbrahimAli-wk9mv 2 месяца назад

    Albany ba malamin hadisi bane ka koma makaranta malam ko ka iya gayamini malamin Albany guda ɗaya tak?

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 Год назад

    Duk hadisin girmama Manzon Allah ba zai taba ingantaba agurin dan Izala.

  • @rabiamohamedelkebir3890
    @rabiamohamedelkebir3890 Год назад

    Allah muke roko yakawo hadin kai a tsakanin musulmiai.
    Amma banajin za'a iya fahintar juna tsakanin y'en darika da wahabiyya madama wasunsu suna daukan manzan Allah S L W S mutunne kamar kowa,yamutu shikenan bayan yamutu,temakonsa yatsaya anan.
    Wannan tunanin aksi' fahimtar y'en darika ne,gusawarsa berage manzalinsaba da mukamin sa ba.
    Yadda yake aduni haka yake a lahira.
    أن الله تعالى يفعل ما يريد

  • @ZarmaTechTV
    @ZarmaTechTV Год назад

    Thank you very much

  • @MoussakallaSalele
    @MoussakallaSalele Год назад

    Ni najima ina sawraran muqabala amma ban tabajin dan izala yakawu hujja ba me kayw sai bakar jayaya allah yaqara stare musulmans daga sharin izala lahawla walakuwata ilbilah

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Год назад

    🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 Год назад +1

    Muna godi ya

  • @RabeHaladou
    @RabeHaladou 4 месяца назад

    ااا

  • @RabeHaladou
    @RabeHaladou 4 месяца назад

    ااااا

  • @dawimahamadou-yr8eu
    @dawimahamadou-yr8eu Год назад

    Haryaw Muna tambaya waye malamin albani

  • @IsahsaleIsah-qv8fe
    @IsahsaleIsah-qv8fe Год назад

    Wllh bakamar kowa yakeba

  • @lawalyusuf578
    @lawalyusuf578 Год назад

    Tunada yasabama ra,ayinkuba,Dawson zuciyarku,ko ?

  • @naziruadamunono5990
    @naziruadamunono5990 Год назад

    Meyasa ne se asaka video din baya wadata, wannan ai bayi da banbanci da audio😢

  • @abdulmajeedsalisu8330
    @abdulmajeedsalisu8330 Год назад

    Mahainta meyasa kuke yankewa

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Год назад

    Kugyara videon ku baida kyau

  • @user-wf3hn1qg2g
    @user-wf3hn1qg2g Год назад

    ماشاء الله تبارك الله ♥