Ikon Allah sai yau kusan bayan shekara 7 sannam naga wannan mukabalar nagane hakika wannan bawan Allah Abduljabbar yana kame kame Gaskiya duk Wanda Allah yasa yake chikin sunna yafahinchi to sai yagodewa Allah, nidai Alhamdulillah da sauran yan,uwa Ahlul sunna masha Allah tabarakallah
ALLAH yasakawa da malaman sunna da alkairi. kaikuma malam abduljabar karikice kaikadae karubuta littafi amman bamakasan abindayakecikiba toh allah yakiyaye yatsaremu daga shiga duhu
Allah sarki karatu yayi, kai ka rubuta littafi da kanka , kayi kuri a kansa ka zagi wanda kake so amma abin mamaki ka kasa kare abinda ka rubuta da kanka. Wallahi kaji kunya kamata yayi kar ka sake zozodin rubuta littafi kabar wadanda zasu iya kare abinda suka rubuta suyi rubutu.
Salaam Alaikum Ina tambaya dan Allah wa ya rubuta littafin sannan kuma waya bada tittafin aje a duba, wannan idan har na hanga da kyau Abduljabbar ya rubuta littafin kuma ya bayar kaman yanda wancan yaje ya shirya to kamata yayi ka bada kariya akan littafin da ka bada littafin. Allah yasa mugane gaskiya kuma malaman mu su dena raba mana addini.
Wannan abin kunya da me ya yi kama? Ka rubuta littafi amma a yi maka tambayoyi a cikin littafin da ka rubuta, ka ce sai ka yi nazari. Wannann shi ne abin dariya, yaro ya tsinci hakori. Allah Ya tsare mu.Amin
Kai allah yakyauta wannan ai abin kunyar tayi yawa ace littafinka amma sai ka bude za kayi magana ga bawan allah ya haddace mas aloli dari da sha bakwai amma kana tanbayan shafi
Allah ya Daukaka Sunnah da Ahalisunnah Allah kasa mugane gaskiya gaskiyace kabamu ikon binta kuma ka ganardamu karyakaryace ka bamu ikon guje mata da nisantata Amin
To wannan video kadai hujja ne akan abinda Abdul Jabbar keyi da sake,amma har yanzu za kaga wa'ansu dan rishin alkiblar su na neman jahildar malamai akan shi,wanda ga mutun guda ma,ya shakeshi shakat,har ma ya rikice,ku ce wai ya gano abinda wa'ansu maluma ba su gano ba,haba jama'a,kuma kai yanzu dan Allah idan baban ka ne,Anka ambata da wa'annan kalaman za kaji dadi?ko da ma akwai su,ya kiyautu a gayawa ma'aiki su?kuma kana cewa Korewa kake,to mi yassa mu bamu taba jinsu ba,sai a bakinka?ba wani malami da ya fadi irin naka a fadin duniyar Hausa,
Malam Abduljabbar wllhy kasa mu kunya...Ashe akan jahilci kake ginamu ....How on earth will you write a book that you cannot defend? This is abuse of knowledge. You clearly said that Malan Alqaasim reviewed your book within 24 hours time but you the author can't defend what you write? May Almighty Allah Guide us to SUNNAH..... HENCEFORTH AHLUSSANNA KAWAI
Wannan muqabala najita abaya amma ba dukaba a iya abinda naji nake tunanin abduljabbar yagaza amma yau danaji duka saenaga shine yafizuwa da maslaha wadda zaa taimaki Al umma gurin warware gaskiya, Duk wanda yasan bahasi baya bukatar ace yanzu yanzu gurin samun natija, kuma tabbas mlm musa Yusuf Ya fahimci abinda abduljabbar yake nufi kuma Ya gamsu, Allah yanunamana gaskiya kuma bamu ikon bi
Lallai Akwai Qura Next Week Domin an Akayi Zaman Nan Da.zaayi Kowa zai Gane.Cewa.Abduljabbar. Fanko.Ne. tumfa a Lokacin Da Abduljabbar Yana Da ma.Fa bayanzu da yazama.Abinda.Ya zama ba Shekara Takwas da Wannan Zama
*QA'IDOJIN HARCEN LARABCI DA HAUSA* 🔷ﺍﻟﻨﺤﻮ ﺍﻟﻮﺍﺿﺢ ﻓﻲ ﻗﻮﺍﻋﺪ ﺍﻟﻠﻐﺔ ﺍﻟﻌﺮﺑﻴﺔ ﻟﻠﻤﺮﺣﻠﺔ ﺍﻻﺑﺘﺪﺍﺋﻴﺔ باللغة الحوسا 🔷 🔷NAHAWUL WADIH CIKIN HARCEN HAUSA 🔷 *الدرس السابع *الموضوع (المفعول به ) ➡️ ruclips.net/video/zSlzoNNMi9M/видео.html *WANNAN CHANNEL NA KOYAR DA QA'IDOJIN LARABCI CIKIN HARCEN HAUSA GA DALIBAI DA KUMA DUK MAI SHA'AWAR KOYON LARABCI DAMA TA SAMU KAWAI KA ZIYARCI WANNAN CHANNEL DOMIN SAMUN DARRUSAN A KO YAUSHE* 📺النحو الواضح DA HAUSA 📺 KUYI SUBSCRIBE.
Gaskiya maln Alqassim naji dadi bayanan la na ilimi dan kuwa ban taba tsiyawa sauraran ka amma gaskiya yau kayi abinda ya kamata. To su Abdul jabbar sai a koma makaranta ayi karatu kamin nan asamo hujjoji in kuma a'a to sai a dau gaskiya a bar son zuciya
Yace wacce ina take hakafa yace subha nallah kai wannan littafin bai tabbata shi ya wallafaba kawai yaje yadauko ne awajen wasu masu irin aqidarsa kawai
Ni a yanda nasan muqabala shi ne a lokacin ake baje komai,Amma Naga mlm tunda Kai ka rubuta littafi ai basai an baka lokaci kayi bincike a Kai ba,sbd a matsayinka na marubucin littan Ina ganin ba sai an baka lokaci ba,sbd kafin ka rubuta shi kayi bincike Mai yiwuwa yadda ya kamata
Allah ya tabbatar damu akan Sunnah.🤲🏻
Wallahi tallahi koni danake mace.idan akahadani da Abduljabbar saina kureshi ta fannin illimin addinin musulunci.Allahu Akbar
❤
Allah ya yi albarka
Allah ya yi albarka
من قال أنا فليس هو
Ai Malama bawai dan ke mace bace ba ai a bangaren ilimi babu bambancin iyawar mace da namiji.
Ikon Allah sai yau kusan bayan shekara 7 sannam naga wannan mukabalar nagane hakika wannan bawan Allah Abduljabbar yana kame kame
Gaskiya duk Wanda Allah yasa yake chikin sunna yafahinchi to sai yagodewa Allah, nidai Alhamdulillah da sauran yan,uwa Ahlul sunna masha Allah tabarakallah
Tabdi jam
Masha Allah Allah Yasaka da Alkhairi malaman sunnah
Sautu rijalussunnah Allah ya dawwamardaku akan fadin gaskiya 🤲🤲🤲🇳🇬🇸🇦🤗😍
Allah yakarawa malam Sunnah gudummawa dahazaka dakuma ilimimai anfani
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Masha allah malumanmu na sunnah
ALLAH yasakawa da malaman sunna da alkairi. kaikuma malam abduljabar karikice kaikadae karubuta littafi amman bamakasan abindayakecikiba toh allah yakiyaye yatsaremu daga shiga duhu
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Masha Allah tabarakallah naga melamina Assadussunna Allah yaima albarka ameen yarab
À gasqiya wanan tztaonawa tayi tuqin girmamawa ga malouman sou biyoun❤❤❤
Abduljabar karubuta littafin Amma ayima tambaya kace sai kayi nazari ikon Allah
Gane mini hanya dai, abin dai sai kace wasan yara aka zo yi.
MashaAllah Allah ya tabbatar da mu kan sunnah
Hummm Abdul jabar allah yachiryemu
Allah ya taimaki malaman sunna
Gaskiya yan sunnah suna karantuwa inason su don Allah Allah kaban wani ustazdin ya aurenii
اللهم آمين
Ameen
Gani nan
Amin ya Allah Ummulkhair.
Amin ummukhair
Allah ya tabbatar damu akan Sunnah
AMEEN
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Ameen 🤲🤲
Wallahi Wannan Mutumin Dan Iskar Tasha Ne Kawai
Allah yaqara daukaka malam man sunnah Akan gaskiya amma kana yin littafi kakasa hujjoji kwarara Nakare shi
Wallahi Abdul jabbar bazai taba yarda ya zauna da malam Alqasim ba. Dan yasan malam Alqasim yafi qarfin sa.
100%
Allah ya taimake sunnan Annabi Muhammad sallallahu alihi wa sallam.da malaman sunnah
Sunnah annabi ce tafi karfin duk wani mayaudari acikin addini
Allah sarki karatu yayi, kai ka rubuta littafi da kanka , kayi kuri a kansa ka zagi wanda kake so amma abin mamaki ka kasa kare abinda ka rubuta da kanka. Wallahi kaji kunya kamata yayi kar ka sake zozodin rubuta littafi kabar wadanda zasu iya kare abinda suka rubuta suyi rubutu.
Absolutely
Salaam Alaikum
Ina tambaya dan Allah wa ya rubuta littafin sannan kuma waya bada tittafin aje a duba, wannan idan har na hanga da kyau Abduljabbar ya rubuta littafin kuma ya bayar kaman yanda wancan yaje ya shirya to kamata yayi ka bada kariya akan littafin da ka bada littafin.
Allah yasa mugane gaskiya kuma malaman mu su dena raba mana addini.
Abduljabar ya rubuta
@@jamiluabdullahi7313 to ya kuma yakeson abashi tym yaje yayi nazarin abunda ta rubuta bayan zai iya kare littafin sa da kansa
@@nagariintegratedfarm5387 Ai jahili ne shi bai san komai ba sei ihu da rashin tarbiyya.
alhamdulillahi Masha
Gaskiya malam Abduljabbar sai ahankali
Hattara dai abdul Jabbar ka ishemu da labarai😬 bafa a teburin mai shayi kakeba agaban Malam kake Allah ya Kara ilimi mai amfani malam sunna
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
ALLAH ya ganar damu gaskiya.
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Kai lallai Shugaban kogo bai kaunar Allah
Wannan abin kunya da me ya yi kama? Ka rubuta littafi amma a yi maka tambayoyi a cikin littafin da ka rubuta, ka ce sai ka yi nazari. Wannann shi ne abin dariya, yaro ya tsinci hakori. Allah Ya tsare mu.Amin
Abduljabbar dole kace kanada mura wallahi, irin wannan abun kunya.
Allah ya Albarci sunnah
Hum shugaban kogo anji kunya wllh ina cika bakin dakakeyi yau gashi sheikh alksm ya kureka
Ana karantar dashi yana gardamar shirme..
Tunda kai soso ka bari a kara ka mana.
Bani ba abduljabar allah ya temakemu,,,,,,,,, insha allah
Amma Malam Abduljabbar ka rubuta littafi da hannunka ka kasa kare shi, abin harda shan ruwa da hannun hagu !
شكرا
Walahi wanan a bin ya birgeni
Alhamdu lillah sheick alkassim
Allah yasakawa malam alqassim hotoro da alheri mal.Abduljabbar yakamata kakoma kanemi karatu kadaina cika baki akan ilimi.
Gaskiya
Abbduljabbar yaya zakafidie manana kuma kajia saikainazari akanta wannan yanuna chiwa bakadagaskiya, domin lokojinda sheikh ja afar sarkin Kano yagaiyeceshi yafadi hujojensa kukashe bakushirryaba saikuinye nazari, sabodahaka kanemi elme
Kai allah yakyauta wannan ai abin kunyar tayi yawa ace littafinka amma sai ka bude za kayi magana ga bawan allah ya haddace mas aloli dari da sha bakwai amma kana tanbayan shafi
Masha Allah
Allah ya Daukaka Sunnah da Ahalisunnah Allah kasa mugane gaskiya gaskiyace kabamu ikon binta kuma ka ganardamu karyakaryace ka bamu ikon guje mata da nisantata Amin
Ameen Ameeen
Masha a
To wannan video kadai hujja ne akan abinda Abdul Jabbar keyi da sake,amma har yanzu za kaga wa'ansu dan rishin alkiblar su na neman jahildar malamai akan shi,wanda ga mutun guda ma,ya shakeshi shakat,har ma ya rikice,ku ce wai ya gano abinda wa'ansu maluma ba su gano ba,haba jama'a,kuma kai yanzu dan Allah idan baban ka ne,Anka ambata da wa'annan kalaman za kaji dadi?ko da ma akwai su,ya kiyautu a gayawa ma'aiki su?kuma kana cewa Korewa kake,to mi yassa mu bamu taba jinsu ba,sai a bakinka?ba wani malami da ya fadi irin naka a fadin duniyar Hausa,
Allah yakiyaye
Alladai yashiryeka Abduljabar bakada gaskiya
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
السلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته حياكم الله وبياكم
Allah shigafarta malam Abduljabar Yaya kake Shan ruwa da hannun hagu ko Mal ya gigice ne?
Kafadi abin da yake zuciyata. Duk rashin Sunnah ne.
Slm yaallah munarokonka kanunamana gaskiya kabamu ikon binta kanunamakarya kumakabamu ikonnisantarta ya Allah kakarafahimtardamu addinika muktarjamilu mj
Hhhhhhh, wayyo ciki na. Allah ya sawwaqe .
Malam Abduljabbar wllhy kasa mu kunya...Ashe akan jahilci kake ginamu ....How on earth will you write a book that you cannot defend? This is abuse of knowledge. You clearly said that Malan Alqaasim reviewed your book within 24 hours time but you the author can't defend what you write? May Almighty Allah Guide us to SUNNAH..... HENCEFORTH AHLUSSANNA KAWAI
Masha Allah since Allah show you the way.
Fact
Allahu Akbar.mungode Allah dakagane gaskiya.dan uwa Allah yasakamaka da gidan Aljannatul firdausi
Amen
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Anan akeba Abduljabbar wani ilimin
Wannan muqabala najita abaya amma ba dukaba a iya abinda naji nake tunanin abduljabbar yagaza amma yau danaji duka saenaga shine yafizuwa da maslaha wadda zaa taimaki Al umma gurin warware gaskiya, Duk wanda yasan bahasi baya bukatar ace yanzu yanzu gurin samun natija, kuma tabbas mlm musa Yusuf Ya fahimci abinda abduljabbar yake nufi kuma Ya gamsu, Allah yanunamana gaskiya kuma bamu ikon bi
Allah sarki ai wannan karatu NE Kake koyamasa kuma naga kamar baifahimta abduljabbar kaji kunya saboda cika bakin dakakeyi duk wanda yake son gaskiya dagayau zaibar tafiyar abduljabbar.
Allah yaraya akan sunnah
Lallai Akwai Qura Next Week Domin an Akayi Zaman Nan Da.zaayi Kowa zai Gane.Cewa.Abduljabbar. Fanko.Ne. tumfa a Lokacin Da Abduljabbar Yana Da ma.Fa bayanzu da yazama.Abinda.Ya zama ba
Shekara Takwas da Wannan Zama
Allah ya kyauta abdduljabar gaskiya kaji kunya mayadari kawai.
Ya Allah ya Allah ya Allah kayi mana maganin abdul jabbar ya rabbil alamin dan haram
Allah ya amsa adduarki Anyi mai kaca kaca
Allah yabada kariya matasan sunnah
gaskiya tayi halinta allah ya gara ganardamu gaskiya
Hakama da hagun yakesha kaii allah shi kyauta
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Hhh good khadija nalura
9:44
Danfodiyo TV Dan Allah ina complete video Na wannan muqabalar ? Mesa batakai qarshe ba?
Abduljabbar yana waskewa shiyasa yake kamekame Allah ya kyauta...
Subhanallah, ka rubuta littafi da hannunka, kuma kazo kana kame kame a kansa, ka kasa kareshi? AbdulJabbar kaji tsoron Allah.
Oke
DANFODIO PLS INA SAURAN TATTAUNAWAR PLS ?
Aljabaru bakada illimine hadisi kakekokarin rubuta hadisai
Allah ya rabamu da juhudi
Wannan ai ba mastala kuke warwarewaba kuna wayar masa da kaine
Ai matsalar muqabala da jahili kenan, xasu gayamishi abune Wanda baima taba kinda bah
😂😂😂😂😆😆😆😆
Abin kunya sai dai yatara jahilai yanata hayaniya ana ko waye.
Allah shi kyauta.
Wannan kota kota bâ harka ilimi bane tareda Abdul jabbar
Babu jarabawar da za a baka tambayoyi kaje kai nazari kamin ka dawo ka amsa su. Ballanta akan littafin da kai ka rubuta da kan ka.
Absolutely Bro.
Kai haba Dan Allah
*QA'IDOJIN HARCEN LARABCI DA HAUSA*
🔷ﺍﻟﻨﺤﻮ ﺍﻟﻮﺍﺿﺢ ﻓﻲ ﻗﻮﺍﻋﺪ ﺍﻟﻠﻐﺔ ﺍﻟﻌﺮﺑﻴﺔ ﻟﻠﻤﺮﺣﻠﺔ ﺍﻻﺑﺘﺪﺍﺋﻴﺔ باللغة الحوسا 🔷
🔷NAHAWUL WADIH CIKIN HARCEN HAUSA 🔷
*الدرس السابع
*الموضوع (المفعول به )
➡️ ruclips.net/video/zSlzoNNMi9M/видео.html
*WANNAN CHANNEL NA KOYAR DA QA'IDOJIN LARABCI CIKIN HARCEN HAUSA GA DALIBAI DA KUMA DUK MAI SHA'AWAR KOYON LARABCI DAMA TA SAMU KAWAI KA ZIYARCI WANNAN CHANNEL DOMIN SAMUN DARRUSAN A KO YAUSHE*
📺النحو الواضح DA HAUSA 📺
KUYI SUBSCRIBE.
Mallam qasim cikin kwanciyar hankali ya gama da dankogo.
To kai Abduljabbar dama bakayi bincike ba kafin ka yanke hukunci acikin littafin naka?
Gaskiya maln Alqassim naji dadi bayanan la na ilimi dan kuwa ban taba tsiyawa sauraran ka amma gaskiya yau kayi abinda ya kamata. To su Abdul jabbar sai a koma makaranta ayi karatu kamin nan asamo hujjoji in kuma a'a to sai a dau gaskiya a bar son zuciya
❤
Salón da akebi wajan tarbiyantar yara da izinin-Allah suzam mutanan kirki cikin al'ummar Annabi(SAW)
ruclips.net/video/K_dCJRLsgys/видео.html
Allah sa mu dace sako daga Aminu Muhammad Dutse
Hahahaha 😂 😂😂 😂 Kai Amma Abdul jabbar anji 🙈kunya wlh Allah yatabbatar damu akan sunnar annabi s a w
Ameen ya rabbi
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
S.a.w
Yace wacce ina take hakafa yace subha nallah kai wannan littafin bai tabbata shi ya wallafaba kawai yaje yadauko ne awajen wasu masu irin aqidarsa kawai
Ashe dai abduljabbar shasha shane gaskiya yaci amanar malamai domin jahiline arigar malamai
Wlh ga masu hankali kuma masu ilmi, to abdu jabberi an gama dashi.
100% Kuwa !
Allah ya saka da Alkhairi
Abdul-Jabbar gaskia na'aza kanada karatu amma anan naga gazawarka dama daka rubuta littafi baka riki hujja ka bâ a hannu saboda masu raddi
wallahi wannan Mutumin Jahili ne babba
abduljabbar babu ishashen ilmi
Zarattan Sunnah
Cab din jam lallai Kam hehehehe ran maxa ya bace abdujabar Yana Shan ruwa da hannun hago , kai ml alqasim baka da Dama Allah ya karawa rayuwa albarka
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Hehehehehe
Wlhi Harnaji kunya 😂😂😂😂 Abduljabbar bayason gaskia wallah
Allah yakara lapia
Abun kunya da yawa yake sai iya kurbar purewater awajenshi hmmmm allah anji kunyi malam akoma makaranta dan allah
Gaskiyane malm bada kaake iya gane addiba wannan shine qaidar muqabala a ilimance acire son zuciya
Gaskia Abduljabbar ya rikece da yawa, pure water dinma da hannun hagu yake sha, gaba daya Mallam Alqassime ya rikita shi 😁😁😁
Yo wannan ai ilimi kk bashi, kace kazo koyar dashine kawai bawai muqabala kuke ba 😂😂😂
Hhhhhh Dan uwa kaban dariya
@@mustapaaahhmadmustapaaahhm4854 wlh kuwan Dan uwa kai baka gani bane kmr irin dalibi da malamina nan nasa 😂😂😂
Gaskiya bantaba ganin munazara irin wannanba karuba littafi Amma kare littafin da karubuta yagagareka kakaresh gaski wannan abun kunyane aduniyar ilimib
Ina Ganin fa Wannan Cartom ne Ba Abduljabbar ba😂😀😀
Abdul Jabbar Anji kunya hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
Toh Ai wannan karantar da abduljabbar ake 😂
Ni a yanda nasan muqabala shi ne a lokacin ake baje komai,Amma Naga mlm tunda Kai ka rubuta littafi ai basai an baka lokaci kayi bincike a Kai ba,sbd a matsayinka na marubucin littan Ina ganin ba sai an baka lokaci ba,sbd kafin ka rubuta shi kayi bincike Mai yiwuwa yadda ya kamata
Lallai ilimi fitilane
YOU
You're offline
Results will be available once you're online again. You’ll get notified when they're ready.
Went you're online see
Kai daga gani kasan abduljabbar Dan hayaniyane ka rubuta littafi amma sai anbaka lokaci hhhhhhh
Kai abduljabbar kaje kakarakaratu sabuda bakasan kumaiba haka ake mukabala wanana yananuna bakasan komaiba
Gaskiyar magana abdol jabbar, baida amsa ko kwaya daya
Karubuta littafi amma kamar kofa kayi
Haba sarki
Haba kowaye
Nifa masoyin kane
Amman kasani ciwan kai 🤔
To yanzu idan anzo anbaka dalili Sha zakace sai kaje ka duba
Kace kai masoyin sane 😏😏 hhhhhmmm
Allah yasa murar takasheka