To Wagga dai muqabala darasi ne ga kin cika baki a firqoqin Nigeria,mutun yasan abinda bakinsa zai gayi,kaga anan an tuke Abdul Jabbar kaf,sauren wani da kin kumgiyarsu da suke cika baki akan malaminsu da cewa dut a kumgiya kaza ba irinsa,Allah ya kawo ranar da zasu hadu da Alkasum hotoro,yaro ya gane shayi ruwane
Halin ka bai canza ba jiya da yau minti biyar tayi kadan to wai kai sai dai abaka lokaci kayi ta surutu barkatai Allah na gode ma da na saurarin wannan muqabalar yanzu har na fara shaawar karatu gurin malaman sunna ya ubagiji allah ka shiryemu hanyar gaskiya
Wannan kawai an karantar dashi ne kawai Domin ana maganar rijaal amma yana cew daga bada labari Matsalar shine shi dabaru kawai gareshi amma bashi da hadda ko kadan shi kuma ilimi shine abunda ka kiyaye Yanzu ni ma aikacin lafiya ne ba zance ko wanne mara lfy da yazo sai ince ya fadi matsalarsa bayan nayi bincike sai ya dawo in bashi magani kaga in haka a keyi da mutane da yawa sun mutu Kuma wai fa littafi ya rubuta yanzu da project yayi akace yayi defence cewa zaiyi sai dai examiner ya fara gaya mai tambayoyin da zai mai sannan asamai wata rana yazo yayi defence Kaga wannan wawanci ne shirme Mutum ba yazam masani a ko wanne fani da yawan littafi sai de da yawan abunda ya kiyaye shikuma kansa ba komai shi yasa zai yi wiya yaja ayar qur'ani uku dadai Allah ya ganar damu da shi da ma biyansa
Wallahi mabiya Abduljabbar bb jakai irinsu. Kwakwalwarsu ta toshe basu da basira.
Jazakallahu khairan ameen
❤
Abinkunya. Acewai. Karubuta Abu ammakuma. Kakasa karewa. Allah yasawwaqa
Wawane Abdul jAbbad
Hakan take Hotoro Allah yy jagora
To Wagga dai muqabala darasi ne ga kin cika baki a firqoqin Nigeria,mutun yasan abinda bakinsa zai gayi,kaga anan an tuke Abdul Jabbar kaf,sauren wani da kin kumgiyarsu da suke cika baki akan malaminsu da cewa dut a kumgiya kaza ba irinsa,Allah ya kawo ranar da zasu hadu da Alkasum hotoro,yaro ya gane shayi ruwane
Anyi patapata da Abdul jabaru
Halin ka bai canza ba jiya da yau minti biyar tayi kadan to wai kai sai dai abaka lokaci kayi ta surutu barkatai Allah na gode ma da na saurarin wannan muqabalar yanzu har na fara shaawar karatu gurin malaman sunna ya ubagiji allah ka shiryemu hanyar gaskiya
Gaskiya abduljabbar bashida hujjane ko daya
Abduljabbar fa Daƙiƙi ne wallahi, ka rubutu littafi amma ka kasa karewa
Wannan kawai an karantar dashi ne kawai
Domin ana maganar rijaal amma yana cew daga bada labari
Matsalar shine shi dabaru kawai gareshi amma bashi da hadda ko kadan shi kuma ilimi shine abunda ka kiyaye
Yanzu ni ma aikacin lafiya ne ba zance ko wanne mara lfy da yazo sai ince ya fadi matsalarsa bayan nayi bincike sai ya dawo in bashi magani kaga in haka a keyi da mutane da yawa sun mutu
Kuma wai fa littafi ya rubuta yanzu da project yayi akace yayi defence cewa zaiyi sai dai examiner ya fara gaya mai tambayoyin da zai mai sannan asamai wata rana yazo yayi defence
Kaga wannan wawanci ne shirme
Mutum ba yazam masani a ko wanne fani da yawan littafi sai de da yawan abunda ya kiyaye shikuma kansa ba komai shi yasa zai yi wiya yaja ayar qur'ani uku dadai
Allah ya ganar damu da shi da ma biyansa
Dole anji wuya Shugaban Yan kogo
Agaskiya abduljabbar Bai Dan komaba jarubuta littafi Amma ka kasa kareshi
Lallai akwai matsala yanzu wannan shine malami ? Ka rubuta littafi Amma ka kasa Kare abun daka rubuta
Wlh Abdul jabbar baisan kunyaba kakasa kare littafanka ,wato yanuna copy ne littafan bawai kasa illimibane wajan rubutawaba
Ikon Allah, Mal. Abduljabbar
Hhhhhhh wato baimabari ayimagana wallahi kaji kunya
Shi da Abdul Jabbar baya so ya ji an yi maganar Mazajen hadisi 😅. Wane mutum? Allah Ya saka da alkhayri Shaykh Al-Qasim Hotoro.