Najeriya ta cika shekara 25 da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa
HTML-код
- Опубликовано: 10 июн 2024
- Yayin da Najeriya ta cika shekara 25 cif da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa, mun yi nazari kan manyan abubuwan da ƙasar ta cimma a cikin shekarun da kuma ƙalubalen da ta fuskanta.
Muna.rokon Allah subhanahu wata alah yatarwatsa Demokaradiya ya kawomana karshen ta bijahi rasullillah S A W 🤲🤲🤲
صلوا على النبي الكريم
Shegia dimukuradiyya 😅 😅 😅
Hmmmmm
Yau shekara 25 talakan nigeria ana gana Mashi azaba😮
Thank you 🎉🎉🎉
Saw
Talakan NGA da yk Neman abunda zaici daqer akowace Rana akeyiwa wannan tambayar, allah y kyauta, Amma kowa yasani akwai rannan hisabi,,,😢😢😢😢
Baya akeci....inde har irin wadannan azzaluman shuwagabanni su sukaci gaba da mulki...muna bukatar masu jini a jika masu kishin al'ummar Sannan mararsa tsoro masu sadaukar don al'ummar su
Babu ko daya wlh 😅😅
Babu cigaba ko daya.dan ana duba yawancin abu ne
سياسة نيجيريا 000🔻🔻🔻