DA INA GANIN SA KAMAR ME ADALCI ASHE BASHIDA ADALCI,SHEIK ABUBAKAR MADATAI DA DR ABUBAKAR BIRNINKUDU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024

Комментарии • 15

  • @abubakaradamu7452
    @abubakaradamu7452 Год назад

    Allah ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam beautiful

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 Год назад

    Duk fa yan iskane koda sun yabeka yau to badan Allah sukeyib

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 Год назад

    Allah yasakawa Mallam Da alheri

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Год назад

    Kai, karya kakeyi mallam, sunnah ce gaba

  • @mariyatuadamu8108
    @mariyatuadamu8108 Год назад

    Allah ya saka da mafificin Alkhairin sa ameeen,

  • @umaruwaisu8592
    @umaruwaisu8592 Год назад

    Jar uba a dauko littafin jawahirul ma,ani hauka kawai zakagani wlh

  • @babasani5352
    @babasani5352 Год назад

    🥰🥰🥰🥰

  • @ibrahimalkali599
    @ibrahimalkali599 Год назад +2

    Izala fa mafi yawancin su munafukai ne

    • @yahayagoumbi8340
      @yahayagoumbi8340 Год назад

      To kaima Abubakar Madatai kayi fiye da abinda shi Dr Birni kudu yayyi,a cikin littafin ka,da kake cewa wahabiyawa suna kaza-kaza kaima kayi kuddin goro a kin izalar,idan yin haka ba adalci neba,kaima ba adali neba,Ni ba ina bayan goyon Dr ne ba,zai yiyyu kuskure yayi,to bai kamata kai da kai yi irin wannan ba kace za kayi masa raddi,ka bar wanda bai yiba ya fito yayi raddi,kuma abu na gaba,daku da izala idan kunce wannan uslubi zaku biya to zai wuya a samu malami daya da zai sha akowane bangare

    • @bashirabdullahi2086
      @bashirabdullahi2086 Год назад

      Sufaye dai, ai sune manyan munafukai ga karya wa Allah da manzon Allah.

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 Год назад

    Fada musu gaskiya madatai

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Год назад

    Hahahahaah, kaman su jawairin maani kenan mallam.

  • @inuwamuhammad9264
    @inuwamuhammad9264 Год назад

    Zan baka shwara kai Mai Zumunci TV ka kashe chanal naka sabida yanzu in zaka daura video sai kayi bayani da voice wannan yana Hana mutane da yawa kallon content din ka ko ni da Ina gaba gaba wajen kallon video ka amma wannan bayani da kake tsawa yy wlh yake hanani jin karatum da kake daurawa gsk shawara ka daina kawai ka daura kawai karubuta abunda yake ciki shawarace
    Sabida gsk ka kashe tasharka ada duk video na kai 3k amma yanzu da ker yake kai 1k

    • @ZUMUNCINMUTV
      @ZUMUNCINMUTV  Год назад

      Ok mungode da wannan shawara da ka bayar, dama abin da yasa ake gabatar war shine saboda RUclips suna so su dinga jin muryar mutum daya ko biyu a cikin videon shi yasa amma za a gyara insha allah, idan ka ga wata shawara ka dinga gayawa mana muna godiya sosai da shawarar taka

    • @mustaphakabirsharu7678
      @mustaphakabirsharu7678 Год назад

      Munaso ku mana fahimta