Ya Allah ka nuna mana Gaskiya Gaskiya ya bamu ikon bi. Sheikh Allama Muhaddith Muhammad Nasiruddeen Al-Albani Masoyin Manzon Rahamane fil Asalima dukkanin rubuce rubucen sa yayi ne akan tsaftace Musulmi da rushe Bidi'ah da yan'bidiah masu fakewa da son Manzon Allah Suna yada barnar. Sheikh Nasiruddeen Al-Albani duniyar Musulunci ta shaidada ingancinsa hakan ta baina karara a cikin littattafansa idan da karanta littafinsa Silsilatu Ahadisus Salihi da Silsilatu AhadisudDaifa zaka fahimce hakan cewa ya Karantar da tsansar Kaunar Manzon Allah da illar Bidi'ah. Sai dai idan ka kasance cikin makiya toh ba abinda zai burgeka a kan Al-Albani ka duba irin su Gimari da su Buti da ireirinsu. Alhamdulillah yayiwa Imam Nasiruddeen kwakkyawar cikawa da allamu na karbuwa a wajen Allah da dama. Allah kayi bawanka Imam Al-Allama Nasiruddeen Al-Albani Rahama ya gafarta masa ka hada shi Masoyin Sa Manzon Allah. Irinsu Tijjani da Inyass kuwa sun batar da ku ta hanyar kirkiro Darika. Bakari a cikin Jawahirul Ma'ani kirkiro karya yace Manzon Allah ne ya bashi Salatil Fatihi a cikin Mafarkin. Kuma yace kadan Karanta SalatilFatihi tafi AlKur'ani sau Dubu Shida. Tayaya Musulmi zai yarda akwai abinda ya kai AlKur'ani balle har a ce tafi AlKur'ani? Ya Allah ya tsaremu daga bata. Kuna boyewa Mahajubai amma a wajen ku matsayin Inyass yafi Annabin Rahama kai wasu daga cikin suna ganin Inyass matsayin Allah Wal'iyazubillah. Al'ummah suna sani da barnar da ku ke aikatawa da sunan Addini kamar sujjada a gaban foton Inyass da chakuduwar mata da maza wajen taro da abubawa da suka Fi haka muni. Gashi karara a cikin wakar da ku ka fitar kowa yaji kuna zagin ALLAH da kalmomi marasa kyau wanda suke nuna Kafirci karara. Alhamdulillah Maganar tana kotu Jama'a Musulmi sun bukaci a zartar da Hukuncin Kisa ga wanda sukayi wakar. Kayi kadan ka gamsar da mai hankali cewa kuna son Manzon Allah tattare da barnar da kuke yadawa. Wani lokaci kuna boyewa a bayan fage Kuna sa kananan yara da muridai suna fitowa suna Batanci da fadar maganganu da Duk mai hankali ba zai iya maimaitawa ba akan Allah ko kan Manzo Muhammad S.A.W misali kamar wakar da Inyass yayi wanda maganar tana kotu a Jihar Kano. Dan Allah ka duba barnar da Yan'darikar hakika su keyi har kuna da bakin magana. Dan tsananin son bakwa fadar laifin Shehunnan ku mu kuwa kowa a cikin mu yana iya yin kuskure sai Manzon Allah. Ku duba irin barnar da Dan Anti yake yadawa a youtube. Allah ka tsare imanin mu. Ya Allah ka tarwatsa Duk Wani Makaryaci.
Kaji xoron ALLAH don acikin wadannan maganganu na duba irwa,ulgalil baba na duba silsila sahiha babu abinda da kafada karya da qage kaiwa sheak albani rahimahuLLAH. Kuma albani ko ba komai hidmar da yayiwa hadisan annabi Alh.bawan sufi aduniya da yayi irin abinda yayi. Bama wanan ba kai ku manta babban shehinku alittafin jawahirul ma,asee.cewa yayi ( duk wanda ya kadaita ALLAH kafirine) to waye shugaban masu kadaita ALLAH? Kaga ANNABI
Ya sallam
Ya Allah ka nuna mana Gaskiya Gaskiya ya bamu ikon bi. Sheikh Allama Muhaddith Muhammad Nasiruddeen Al-Albani Masoyin Manzon Rahamane fil Asalima dukkanin rubuce rubucen sa yayi ne akan tsaftace Musulmi da rushe Bidi'ah da yan'bidiah masu fakewa da son Manzon Allah Suna yada barnar. Sheikh Nasiruddeen Al-Albani duniyar Musulunci ta shaidada ingancinsa hakan ta baina karara a cikin littattafansa idan da karanta littafinsa Silsilatu Ahadisus Salihi da Silsilatu AhadisudDaifa zaka fahimce hakan cewa ya Karantar da tsansar Kaunar Manzon Allah da illar Bidi'ah. Sai dai idan ka kasance cikin makiya toh ba abinda zai burgeka a kan Al-Albani ka duba irin su Gimari da su Buti da ireirinsu. Alhamdulillah yayiwa Imam Nasiruddeen kwakkyawar cikawa da allamu na karbuwa a wajen Allah da dama. Allah kayi bawanka Imam Al-Allama Nasiruddeen Al-Albani Rahama ya gafarta masa ka hada shi Masoyin Sa Manzon Allah. Irinsu Tijjani da Inyass kuwa sun batar da ku ta hanyar kirkiro Darika. Bakari a cikin Jawahirul Ma'ani kirkiro karya yace Manzon Allah ne ya bashi Salatil Fatihi a cikin Mafarkin. Kuma yace kadan Karanta SalatilFatihi tafi AlKur'ani sau Dubu Shida. Tayaya Musulmi zai yarda akwai abinda ya kai AlKur'ani balle har a ce tafi AlKur'ani? Ya Allah ya tsaremu daga bata. Kuna boyewa Mahajubai amma a wajen ku matsayin Inyass yafi Annabin Rahama kai wasu daga cikin suna ganin Inyass matsayin Allah Wal'iyazubillah. Al'ummah suna sani da barnar da ku ke aikatawa da sunan Addini kamar sujjada a gaban foton Inyass da chakuduwar mata da maza wajen taro da abubawa da suka Fi haka muni. Gashi karara a cikin wakar da ku ka fitar kowa yaji kuna zagin ALLAH da kalmomi marasa kyau wanda suke nuna Kafirci karara. Alhamdulillah Maganar tana kotu Jama'a Musulmi sun bukaci a zartar da Hukuncin Kisa ga wanda sukayi wakar. Kayi kadan ka gamsar da mai hankali cewa kuna son Manzon Allah tattare da barnar da kuke yadawa. Wani lokaci kuna boyewa a bayan fage Kuna sa kananan yara da muridai suna fitowa suna Batanci da fadar maganganu da Duk mai hankali ba zai iya maimaitawa ba akan Allah ko kan Manzo Muhammad S.A.W misali kamar wakar da Inyass yayi wanda maganar tana kotu a Jihar Kano. Dan Allah ka duba barnar da Yan'darikar hakika su keyi har kuna da bakin magana. Dan tsananin son bakwa fadar laifin Shehunnan ku mu kuwa kowa a cikin mu yana iya yin kuskure sai Manzon Allah. Ku duba irin barnar da Dan Anti yake yadawa a youtube. Allah ka tsare imanin mu. Ya Allah ka tarwatsa Duk Wani Makaryaci.
Allah ya saka maka da alkhairi da wannan tunatarwa Allah ya shiyar damu baki daya,Allah.gafartama sheikh Albani
Kaji xoron ALLAH don acikin wadannan maganganu na duba irwa,ulgalil baba na duba silsila sahiha babu abinda da kafada karya da qage kaiwa sheak albani rahimahuLLAH.
Kuma albani ko ba komai hidmar da yayiwa hadisan annabi Alh.bawan sufi aduniya da yayi irin abinda yayi.
Bama wanan ba kai ku manta babban shehinku alittafin jawahirul ma,asee.cewa yayi ( duk wanda ya kadaita ALLAH kafirine) to waye shugaban masu kadaita ALLAH? Kaga ANNABI
Albany Bature