ABIN TAUSAYI: WANI DAN IZALA YA SHIGA HANNUN SHEIKH NASIRUS SUNNA AKARATUN RUDANIN ALBANI 9,
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
#Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam
Alhamdu liLLahi Rabbil aalamin. Mallam Nasir, Allah ya saka da alkhairi.
Allah saka maka da mafificin alkhairi ya shehina allah bamu albarka kakku wlh ina matoukar kaunarku sosai domin annabi saw
MA SHA ALLAH MALAN ALLAH YASA KA MUKU DA ALKHAIRI
ALLAH YA QARAWA RAYUWA ALBARKA DA NISAN KWANA
Saiyadi nasir Allah yasaka da alkairi gaskiya kanawayarwa mutanekai akan wannan mumunar akidar
Masha Allah muna godiya sosai
Allah yasakamaka da Annabi
Macha Allah n s r Allah yabada lada da lfy
a gaskya sarki zaki na jinjina ma allah ya karama hakuri
Masha Allah Moubarak ya sayyadi
Allah yasaka da alhairi Sayyadi Nasir sheikh Ado musa
Macha Allah malam n s r
Allah kara fahimta m nasir
جزاك الله خير ياسيد
Masha Allah godiyamuke sosai
Allah ya taimaka SHEHU ♥️✊
Good 👍👍👍👍👍👍👍
Shekh Nasir Ado Allah ya saka
da Alkhairinsa ya Kara basira Nisan kwana alfarman Annabi da Alqur Ani ameen,
Alhamdulilahi
Allah SWT Ya kare ma na Imanin mu Ya tabbatar da mu akan bin sunnar manzo SAW(Sunna Sak),Allah SWT ka raba mu da bata da bidia cikin addinin mu na Musulunci.
Ameen Sunnah ta gaskiya ba ta kafirta musulmi ba
Kunji kunya wallahi, Yan izala masuci da Adini.
Allah yasaka syd
ALLAH ya saka nasirussunnah
مشاالله
Ma Shaa Allah
Allah ya taimaki malan
Allah ya kareka Sheikh Man Nasir Al-Nigeria Maganin Albanians
Komai a dunia indai an bauta masa ba Allah ba ya zama gunki.
Izala guba ya Allah katsaremu da Zuri Armu Akan.shiga wannan kungiya ta Raina matsayin Annabi dakuma Kafirta iyayensa dakuma shishigi tahanyar shigarda musulmi wuta
Ai kune abin tausayi Kuma kazamai wallahi komai lallacewan mutane yazama sunyi I'mani da Allah da mazon said wani abin tausayi ne. Yafi Wanda baiyi I'mani da Allah ba kowa Allah ne darajojin Annabi kiuma akabawa shehu
Waye malamin Albany na hadisi bayan JARIDA ????
Yahaya musa,kaji tsoron Allah domin karya haramun che a addinin musulunchi kace ana ba shaihu darajojin manzon Allah ( s a w)wanan karya ne domin muna girmama shaihunai saboda suna kaunar manzon Allah,suna biyaya ga lamarin ma aikin Allah (s a w)sun girma ne don su rabi shugaba,duk wanda ya rabi manzon Allah to zai girma. Ya kasaita,shaik ibrahim inyas yace a cikin diwani dama ace shi ne ruwan manzon Allah ko ace ya zama ruwan shan shugaba (s a w)ko cup din shan ruwa yace dama shine kurar takalmin manzon Allah( s a w)shaik ahmad al tijani yace a daraja babu wani waliyi da ya kama kafar sahaba a daraja,wanan duk a litafan darika suke to tayaya zaka che ana ba shaihu girman manzon Allah( s a.w)wahabiyawa karya da shari sune akidar su ga duk wanda bai karbi akidarsu,ina mai baka shawara kayi binchike daga masana kafin ka kafirta ko la antar wani bawan Allah
Yahaya musa kenan shureshure bayahana mutuwa makiyin manzon Allah
MASHAALLAH
Aslm
Macha allah
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
👍👍👍
Ma'anan gunki wanin Allah.
wallahi salafiya kunji kunya
Munga haduwarku so dayawa fah!
Syd Nasir ado musa kafito gabanka gadi in an isa a gijjigaka
Cva
Sarki zaki dubun gaisuwa daso dayarda dagirmamawa da dawkaka ALLAH yakara kusanci da tsahon kwana da lafiya. Wanan majalasi baikamata yatsaya a afirca kadaiba yakamata a zamar da ita littafi a watsa a manyan jaami'oi na duniya kamar azhar da sawransu domin a sawke karya kan kujeran da banataba saboda da kara ingancin wajen addininmu. Akuma shirya babban seminar a duniya hakan shine mafita
Kana karba waya dan kabada fatawa
Hmmm wannan Wai malami Kai gaskiya akwai jakai a malam tijjaniya wlh
Hayaniyar Dan ado waliyin kuka
Kune abin tausayi Kuma kazamai imaninku kowa Allah ne Annabinku Kuma shehu jamaa ko ahoto sujjada akemasa to wani abin tausayine yafi wannan😜😝
Shari da kake akanka zai kare domin duk abunda muka fada ko.aikata ba zamuyi shi sai da hujah daga alqurani ko hadisin manzon Allah wasu hujojin daga litafin shugaban ku ibn tamiya muke samu,zage zage shi kuka iya kowa ya fahimci wanan,sanan kun yarda manzon Allah( s a w)bai san gaibu ba amma ibn taimiya yasan gaibu,manzon Allah ba haske bane a fahimtar ku amma ibn taimiya haske,kun kirkiri muguwar bidia kasa tauhidi gida uku wanda kafin ibn taimiya babu wani sahabi ko tabia da ya taba raba tauhidi sai shaihun ku dan tamiyawa,in har kana da ilmi to raina hankalin jama a ne ka zargi wasu da ayukan ku wahabiyawa idan baka da ilmi mai zurfi to ka jahilici gaskia ka koma kane mi ilmi
Amma kai jaki ne
Muna dukawa mu gaida dukawa mu gaida iyayen mu da malamunan mu,muna son shaihunai don masoya manzon Allah ne (s a w)ma abota salati hailalah kadaita Allah a ko wane yanayi,sun koyar da mu girmama manzon Allah ( s a w)ahlul bait da sahaba ,ai musiba ta kare ga wanda ya kawo bidar raba tauhidi kun karyata al al qurani kun karyata sahhan hadisai,kun bi son zuciyar ibn taimiya da ya mutu a gidan yari don yazo da abun da mnzon Allah (s a w)sahaba da tabi ai tabi un basu yi ba basu che ayi ba,kun raina Allah kun masa jiki da hanuwa akamar mutun,kun raina manzon. Allah( s a w)kuna zagin mahaifansa,da iyalan sa,kun tabata tababu anan duniya da kiyama,Allah baya bukstar ibadar wanda baya son manzon Allah s a w
@@buharialhassan4231 ibn taimiya ne da abdulwahab al najadi,jakai aladu karnukan yahudawa da kafiran ingila ,matsiyata yayan m
matsiyata,masu zubar da jinan muminai bawahabiye har yana da bakin zagin wani ,al qaida isis bokoharam iswap duk kungiyoyin ta adanci almajiran dan taimiya ne wahabibiyawa,wa ja alna min baini adihim sadan wa min khafahim sadan fa agshainahoon fahum la yub siroon.saboda haka bazaka taba gane gaskia ba shiyasa fada muku gaskia ma bata lokaci ne
طبعاً مافعله شيخ عبد الجبار
هو اجتهاد
بل هو مجتهد مطلق
Karya kake makaryaci dan bidia
yauwa gayamar malaman albani ahlulsunnah
Masha Allah
Alhamdulillah