Hadiza Gabon Tasa An Kama Zahraddeen Sani/Babiana Ta Dawo Tona Asiri Bayan Aurenta Ya Mutu A Tiktok

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • Hadiza Gabon Tasa An Kama Zahraddeen Sani/Babiana Ta Dawo Tona Asiri Bayan Aurenta Ya Mutu A Tiktok
    Domin samun sabbin update mining da airdops FAKA FAKA kawai kayiwa wannan number magana ta hanya guda 2
    WHATSAP
    07088168563
    TELEGRAM
    07088168563
    Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
    Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Комментарии • 31

  • @AssadikouAboubacar
    @AssadikouAboubacar 3 месяца назад +3

    Ni bana goyan bayan zaharadeen ,
    To wai waye ubanta wanan Gabon din ? da andanyi wata hayaniya sai tasa akama mutun kuma itaba wata cikakiyar yar qasaba

  • @A1sha.636
    @A1sha.636 2 месяца назад

    Banason yin magana amma dan kutumar uban su ina ruwansu da jikinta😏mace tana da right din zabar kalar jikin da takeso is either tayi diet yarame kotaci kayan saka qiba toh meya damesu banzaye kawai ba class

  • @HalilouRamatou-yc4yv
    @HalilouRamatou-yc4yv 3 месяца назад +3

    Hadiza gabon tayi daidai wlh, abinda naji zafi gorin auren dayayi mata 😢wlh mata kadei suka san irin ciwon da sukeji idan anyi musu gorin aure

  • @Ahmadkhalil-xn9rj
    @Ahmadkhalil-xn9rj 3 месяца назад

    Kaji Kaji Dan jaka tom inaruwanka fa jikinta kaima yanzo ba bilicin kake Dan wahala 😊

  • @Ahmadkhalil-xn9rj
    @Ahmadkhalil-xn9rj 3 месяца назад +1

    Wlh tayimin normal

  • @OBO.002
    @OBO.002 3 месяца назад +1

    Wllhy qarya ne wannan yarin yar bata da kudin daza tasa akamashi dalla qarya ne yananan😅

  • @Sasha-to4ug
    @Sasha-to4ug 3 месяца назад +1

    Allah ya wadaran naka ya lalace amin...so act her just useless...

  • @BilkisuBilly-nb1ox
    @BilkisuBilly-nb1ox 3 месяца назад

    To wai waze biyaka kudin wayar kenan Kai jama'a 😂😂😂

  • @RabeeatMuhammad
    @RabeeatMuhammad 3 месяца назад

    Ita kuma wannan maicin Abinci da hagunfa? 😳 😳 😳

  • @IssaIbrahimadamou
    @IssaIbrahimadamou 3 месяца назад +1

    Ita rayuwa haka take Bata Yi Dédé ba walahi Nima tabata rai

  • @mairamaaichatou9907
    @mairamaaichatou9907 3 месяца назад

    Cin abinci da hanun hagu

  • @فاطمه-ر5ع6س
    @فاطمه-ر5ع6س 3 месяца назад +2

    Wllh kinyimun dede

  • @FATIMAUSMANALIYU-sd5hn
    @FATIMAUSMANALIYU-sd5hn 3 месяца назад

    Gabon kiyi daidal wallahi

  • @ahmedhabibuwammako537
    @ahmedhabibuwammako537 3 месяца назад

    yar wahala

  • @hassanaIbrahimKhalil
    @hassanaIbrahimKhalil 3 месяца назад

    Gsky ba girmanki bane xagi ai baya kari ki kyaleshi kawai wata shariar ai sai a lahira

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 3 месяца назад +1

    Wlhy tayi dai dai da takamashi aishima bai kyauta ba

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 3 месяца назад

    Abinda babiana takeyi wlh ko tsari 😢

  • @Ahmadkhalil-xn9rj
    @Ahmadkhalil-xn9rj 3 месяца назад

    My golden sister Allah yayimiki albarka kinyi daidai

  • @barkatoma
    @barkatoma 3 месяца назад

    Amma jahilai sun Yi yawa a kasan Nan. Toh Mai laifi da abunda Hadiza ta fada

  • @teemahabdulssalam6020
    @teemahabdulssalam6020 3 месяца назад

    Gaskiya hadiza bakibirgeniba wlhy

  • @abdul-fq2nr
    @abdul-fq2nr 3 месяца назад

    Lallai babiana andawo bakin aiki😂😂😂

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 3 месяца назад

    Babiyana ke fa jaka ce Allah ya shirye mu gaba daya

  • @BachirKader-ee2ul
    @BachirKader-ee2ul 3 месяца назад

    Karyane ba akamashiba

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 3 месяца назад

    Wallahi duk inda zanga mace tana ciye ciye kallon akuya nakemata,to babiana tayi zubin akuyoyi

    • @Sasha-to4ug
      @Sasha-to4ug 3 месяца назад

      Kallon stupid girl nakeyi Mata ai...tunda aure ya mutu ta dawo sana'ar ta,tirr da halin banxa.

    • @pluvrich_pluv5466
      @pluvrich_pluv5466 3 месяца назад

      😂😂😂😂 Wlh