Manyan Labarai
Manyan Labarai
  • Видео 803
  • Просмотров 6 501 058

Видео

Malam Daurawa Yakara Bankado Asirin Karuwan Internet/Ahmed XM Yayi Maganin Gayen Dayamai Bakar Maga
Просмотров 1,2 тыс.4 часа назад
Malam Daurawa Yakara Bankado Asirin Karuwan Internet/Ahmed XM Yayi Maganin Gayen Dayamai Bakar Magana Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Bilal Villah Ya Bawa Nguldee Hakuri/Yadda Ake Noma Na Gaskiya Daga Dan Wanzam Kano
Просмотров 1,5 тыс.7 часов назад
Bilal Villah Ya Bawa Nguldee Hakuri/Yadda Ake Noma Na Gaskiya Daga Dan Wanzam Kano Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Rikici Ya Barke Tsakanin Yan Kwari Da Farm Centre/Zee Musa Ta Bayyana Soyayyarta Ga Badman Billadin
Просмотров 1,8 тыс.7 часов назад
Rikici Ya Barke Tsakanin Yan Kwari Da Farm Centre/Zee Musa Ta Bayyana Soyayyarta Ga Badman Billadin Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Adam Zango Zai Bawa Maryam Yahaya Kyautar Miliyan 1/Ali Nuhu Da El-Mustapha Sun Bawa Matasa Shawara
Просмотров 4,2 тыс.9 часов назад
Adam Zango Zai Bawa Maryam Yahaya Kyautar Miliyan 1/Ali Nuhu Da El-Mustapha Sun Bawa Matasa Shawara Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Auren Idris Mewushirya Da Yar Guda Daya Ya Zamo Bala'i/Rikicin Bilal Villah da Ngulde Ya Barke
Просмотров 3,5 тыс.9 часов назад
Auren Idris Mewushirya Da Yar Guda Daya Ya Zamo Bala'i/Rikicin Bilal Villah da Ngulde Ya Barke Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Malam Daurawa Ya Tsorata Da Karuwan Internet/Anata Tafka Yaki Hassan Makeup Da Mai Bakin Kiss
Просмотров 3,1 тыс.12 часов назад
Malam Daurawa Ya Tsorata Da Karuwan Internet/Anata Tafka Yaki Hassan Makeup Da Mai Bakin Kiss Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Babiana Taje Gidansu Marigayi Nafiu Gorondo Neman Afuwa/Iskancin Joker Yadau Sabon Salo
Просмотров 1,3 тыс.12 часов назад
Babiana Taje Gidansu Marigayi Nafiu Gorondo Neman Afuwa/Iskancin Joker Yadau Sabon Salo Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Ta Tabbata Ummirahab Ta Haifi 'Ya Mace/Rikicin Hassan Makeup Da Mai Bakin Kiss Ya Dau Sabon Salo
Просмотров 2,4 тыс.16 часов назад
Ta Tabbata Ummirahab Ta Haifi 'Ya Mace/Rikicin Hassan Makeup Da Mai Bakin Kiss Ya Dau Sabon Salo Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
An Daura Auren Barau Jibrin Da Maryam Nasir Ado Bayero/Rahama Sa'idu Ta Kira Ruwa Bayan Tabawa Kanw
Просмотров 2 тыс.16 часов назад
An Daura Auren Barau Jibrin Da Maryam Nasir Ado Bayero/Rahama Sa'idu Ta Kira Ruwa Bayan Tabawa Kanwarta iphone 14 Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Hassan Makeup Ya Baro Rikici Bayan Momee Gombe Ta Kama Khadija Mai Bakin Kiss Kan Zargin Dan Malele
Просмотров 8 тыс.19 часов назад
Hassan Makeup Ya Baro Rikici Bayan Momee Gombe Ta Kama Khadija Mai Bakin Kiss Kan Zargin Dan Malele Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Ansako Diamond Zarah Gaba Kan Ruwan Hammata/An Hargitse Soyayyar Honorable Iroko Da Tilolo
Просмотров 12 тыс.19 часов назад
Ansako Diamond Zarah Gaba Kan Ruwan Hammata/An Hargitse Soyayyar Honorable Iroko Da Tilolo Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Meerah Shu'aibu Tayi Kaca-Kaca Da Masu Hirada Iyalan El-Mu'az/Rikicin Sarautar Kano Yadau Sabon Salo
Просмотров 1,5 тыс.День назад
Meerah Shu'aibu Tayi Kaca-Kaca Da Masu Hirada Iyalan El-Mu'az/Rikicin Sarautar Kano Ya Dau Sabon Salo Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
A Yaune Marigayi Ibro Ke Cika Shekaru 10 Da Rasuwa/Abunda Yakmata Kusani Dokar Haraji Bulama Bukarti
Просмотров 813День назад
A Yaune Marigayi Ibro Ke Cika Shekaru 10 Da Rasuwa/Abunda Ya Kamata Kusani Gameda Dokar Haraji Bulama Bukarti Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Rahama Sa'idu Tayi Kaca-Kaca Damasu Mata Munafurci/Naija To Germany Da Ba'a Taba Irinsaba A Arewa
Просмотров 5 тыс.День назад
Rahama Sa'idu Tayi Kaca-Kaca Damasu Mata Munafurci/Taron Mawakan Da Ba'a Taba Irinsaba A Arewa Naija To Germany Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa
Kukan Da Babiana Tayi Kan Bidiyon Tsiraicinta Ya Jawo Mummunar Rikici Dasu Sadiya Haruna Da G Fresh
Просмотров 4,6 тыс.День назад
Kukan Da Babiana Tayi Kan Bidiyon Tsiraicinta Ya Jawo Mummunar Rikici Dasu Sadiya Haruna Da G Fresh
Shagalin Bikin Auta Waziri Da Amaryarsa/Martanin Lubna Michika Kan Wa'azin Sheikh Gadon Kaya
Просмотров 2,3 тыс.14 дней назад
Shagalin Bikin Auta Waziri Da Amaryarsa/Martanin Lubna Michika Kan Wa'azin Sheikh Gadon Kaya
Tofa! Rahama Sa'idu Ta Kutuntumawa Abdool Gaya Ashar/Sanata Ali Ndume Yayi Zazzafan Lekca Kan VAT
Просмотров 4,5 тыс.14 дней назад
Tofa! Rahama Sa'idu Ta Kutuntumawa Abdool Gaya Ashar/Sanata Ali Ndume Yayi Zazzafan Lekca Kan VAT
Abubuwan Dasuka Faru Kafin Rasuwar El-Mu'az/Hana Sunusi Lamido Fita Meke Faruwa Da Masarautar Kano?
Просмотров 1,4 тыс.14 дней назад
Abubuwan Dasuka Faru Kafin Rasuwar El-Mu'az/Hana Sunusi Lamido Fita Meke Faruwa Da Masarautar Kano?
Haduwa Da GFresh Ana Zargin Auren Sadiya Haruna Ya Mutu/Rikicin Madigo Gfresh Yayiwa Momee Gombe Da
Просмотров 4 тыс.14 дней назад
Haduwa Da GFresh Ana Zargin Auren Sadiya Haruna Ya Mutu/Rikicin Madigo Gfresh Yayiwa Momee Gombe Da
Innalillahi Abunda Ya Kamata Kusani Gameda Rasuwar El-Mu'az/Maryam Jan Kunne Tayi KacaKacada Warkal
Просмотров 11 тыс.14 дней назад
Innalillahi Abunda Ya Kamata Kusani Gameda Rasuwar El-Mu'az/Maryam Jan Kunne Tayi KacaKacada Warkal
Tofa! Gfresh Da Sadiya Haruna Sun Hadu A Bude Shagon Rahama Sa'idu/Jan Abun Al'ajabi Abba G Sukayi
Просмотров 2,4 тыс.14 дней назад
Tofa! Gfresh Da Sadiya Haruna Sun Hadu A Bude Shagon Rahama Sa'idu/Jan Abun Al'ajabi Abba G Sukayi
Ta Tabbata Madigon Momee Gombe Da Meemah/Yaran Chefsafmar 4 Da Aka Sace Sun Shaki Iskar Yanci
Просмотров 10 тыс.14 дней назад
Ta Tabbata Madigon Momee Gombe Da Meemah/Yaran Chefsafmar 4 Da Aka Sace Sun Shaki Iskar Yanci
Matar Lilin Baba Ummirahab Ta Haihu/Anbawa Hassan Makeup Awa 24 Yabawa Murja Hakuri
Просмотров 14 тыс.14 дней назад
Matar Lilin Baba Ummirahab Ta Haihu/Anbawa Hassan Makeup Awa 24 Yabawa Murja Hakuri
Innalillahi! Allah Yayiwa Rahama Sadau Babban Rashi/Wani Dan Kano Ya Kirkiri Jirgi Mai Daukar Hoto
Просмотров 2,5 тыс.21 день назад
Innalillahi! Allah Yayiwa Rahama Sadau Babban Rashi/Wani Dan Kano Ya Kirkiri Jirgi Mai Daukar Hoto
Hassan Makeup Ya Bankado Gaskiya Kan Bidiyon Iskancin Momee Gombe/Kishin Kishin Din Aminu Warkal Za
Просмотров 3,7 тыс.21 день назад
Hassan Makeup Ya Bankado Gaskiya Kan Bidiyon Iskancin Momee Gombe/Kishin Kishin Din Aminu Warkal Za
Angano Dasa Hanun Malamin Addini A Boye Shinkafar Tallafin Tinubu/Tabitha Ta Magantu Kan Masu Koment
Просмотров 1,8 тыс.21 день назад
Angano Dasa Hanun Malamin Addini A Boye Shinkafar Tallafin Tinubu/Tabitha Ta Magantu Kan Masu Koment
Anata Hayya Hayya A Kano Bayan Bankado Shinkafar Tinubu Da Aka Boye/Davido Nashan Zagi Kan Gayan Ga
Просмотров 1,9 тыс.21 день назад
Anata Hayya Hayya A Kano Bayan Bankado Shinkafar Tinubu Da Aka Boye/Davido Nashan Zagi Kan Gayan Ga
Aisha Humaira Tayi Kaca-Kaca Da Masu Neman Likes Da Sunan Manzon Allah/Sharhi Kan Malamin Dayaje Gu
Просмотров 1,1 тыс.21 день назад
Aisha Humaira Tayi Kaca-Kaca Da Masu Neman Likes Da Sunan Manzon Allah/Sharhi Kan Malamin Dayaje Gu
Yadda Hamdiya Sidi Tasha Bakar Wahala A Hanun Jami'ai/Mewushirya Yace Yar Guda Daya Karta Sake Shiu
Просмотров 72821 день назад
Yadda Hamdiya Sidi Tasha Bakar Wahala A Hanun Jami'ai/Mewushirya Yace Yar Guda Daya Karta Sake Shiu

Комментарии

  • @MaryammuhammadMaryammuha-jn3pb
    @MaryammuhammadMaryammuha-jn3pb 2 часа назад

    Gaskiya ne fah daddy Lola hakane fa Allah ya sa mudace

  • @hauwaahmed7275
    @hauwaahmed7275 15 часов назад

    Annamimi banza

  • @BintaAbdullahiInde
    @BintaAbdullahiInde 19 часов назад

    dayazo mata kamar yadda yaxoma maryam dabata kalleshiba ai ita yanxu a clean ta ganshi bata rigar tashaba

  • @khadeejahsaifullah9837
    @khadeejahsaifullah9837 День назад

    Yanxu ma kika fara gani

  • @YauAminato
    @YauAminato День назад

    😂😂😂😮❤❤

  • @RahamaIbrahim-c5n
    @RahamaIbrahim-c5n День назад

    Dan allah kudinga kishin addininmu

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 День назад

    Banason ya zama mafarki wlh

  • @ZahedKn-n3h
    @ZahedKn-n3h День назад

    ماشاءالله

  • @MomN-y1t
    @MomN-y1t День назад

    😂😂

  • @Frdoes
    @Frdoes День назад

    Wllh inama wadan nan Yan matan ftn alkairi daga madinatul munauwara anan saudiya ubangiji Allah yabaku mazajan aure nagari ubangiji Allah yeta yawaitamana ire iranku

  • @mayakihadizadjibo9232
    @mayakihadizadjibo9232 День назад

    Ni fa ina ganin mafalki wata a cikin su take yi🤔🤔🤔

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda День назад

      Gaske ne cikin gareta 😂😂😂

  • @ZainabDayyabu-p7h
    @ZainabDayyabu-p7h День назад

    Maryam bakiga komi ba sai ma ta haihu😂

  • @Oman-e7m
    @Oman-e7m 2 дня назад

    Maryam allah ya kara sau rakiyi jiran ta kad dar saki😂

  • @maryamabubakar5739
    @maryamabubakar5739 2 дня назад

    Haba dan Allah iyaye na zaune kuta zaginsu meye haka 😏 Allah ya kara shirya mu gabaki daya 🤲

  • @muhammadkhadijah-uv3pe
    @muhammadkhadijah-uv3pe 2 дня назад

    Friends dina ne ce😂😂wlh

  • @AminaAlassane-eu6wl
    @AminaAlassane-eu6wl 2 дня назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 дня назад

    Allah yasakama malam da alkhairi munsan dama karyasukeyi ba kantinbane yakebasu moto da iphone da gida bayansune da gabansu yake basu

  • @jamilaYunusalawal-uj7jt
    @jamilaYunusalawal-uj7jt 2 дня назад

    ke rahamarnan wlh kna actng kamar tinkiya

  • @AsiyaKhalidHussain
    @AsiyaKhalidHussain 2 дня назад

    Da tayi shigar mutunchi da ba aga gumin Hammatar ba😂😂😂

  • @Ebtsam-v7u
    @Ebtsam-v7u 3 дня назад

    استغفر الله بس 🙄

  • @kamsusishafiusalisu2889
    @kamsusishafiusalisu2889 4 дня назад

    Dama yanada million 1?

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 4 дня назад

    Hum

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 дня назад

    Inda basa iskancin ai bazaa zargesuba duk macan da tabar gaban iyayenta ai yan iskane

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 дня назад

    Allah yasakama malam da alkhairi yacigaba da tunama yan iska asiri masujamana balai adoran kasa Allah ga wani dan daudo mai zagin iyayen mutane kayimana maganinshi Allah munkawo kararshi zuwa gareka amen

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 дня назад

    Tsinanne dan haram dan daudo mai haddasa balai mai bata tarbiyyar mutane

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 дня назад

    Allah yabama yar guda mai wushirya dayakema bamutumin kirkibane Allah yanunamana aurenshi da yar guda amen

  • @SameeraGarba-ii2zv
    @SameeraGarba-ii2zv 4 дня назад

    Wai Ashe wannan babiana gsky Ina tunanin bata da hankali Kai aini abunda na rasa yanda zance shegiya gsky komi akayimaki ba,ama ramamawa yanda kikayiba

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 5 дней назад

    Allah shi kwashewa Hassan albalka😂😂😂😂

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 5 дней назад

    Allah ya saka da alheri malam

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 5 дней назад

    😂😂😂

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 5 дней назад

    Allah yajikanshi yasa aljannace makomarsa Allah itakoma yayafe mata ya amsa tubarta Allah koma yasa hukuma tayimai adalci

  • @YaganaGoru
    @YaganaGoru 5 дней назад

    Kowa yatuba dan dole babu lada Indai duniya ce ta'ishi kowa sai yanzu kikasan haka da duniya tamiki atishawar kuliya😂

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 5 дней назад

    Ai iyayen sun turamiki aniyarki

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 5 дней назад

    Ai sai dai ki bishi kabariki nemi yafiya, sakarya katuwar banza

  • @AsmauAbbas-m7x
    @AsmauAbbas-m7x 5 дней назад

    Zara mai warin hamata😂😂😛

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 6 дней назад

    Gaskia wannan tiloli ne kome ? Wlh kaman in dura mata ashar mtwss

  • @AishaAuwal-r5q
    @AishaAuwal-r5q 7 дней назад

    Hm Allah yashiryemu

  • @khadeejahsaifullah9837
    @khadeejahsaifullah9837 7 дней назад

    Kazamai😂😂

  • @khadeejahsaifullah9837
    @khadeejahsaifullah9837 7 дней назад

    Wai Ruwan hammata😂😂😂

  • @IdrisKupi
    @IdrisKupi 7 дней назад

    Congratulations

  • @AishaAuwal-r5q
    @AishaAuwal-r5q 7 дней назад

    Allah ya shiryamu

  • @AishaAuwal-r5q
    @AishaAuwal-r5q 7 дней назад

    Allah ya shiryamu

  • @AishaAuwal-r5q
    @AishaAuwal-r5q 7 дней назад

    Allah ya shiryamu

  • @AminaMusaIbrahim-o6g
    @AminaMusaIbrahim-o6g 7 дней назад

    Ai kadan ma kuka gani tunda bazakuji tsoron mahaliccinku ba,kubi Allah da manzonsa ai Kun dinga haduwa da masifu wlh ,ku ko tunanin mutuwa ma bakuyi, mutuwa ma ko darasi Bata zamar muku, Allah y shiryaku

  • @ZahraAbubakarOro
    @ZahraAbubakarOro 7 дней назад

    Kukanma babu hawaye nonsense 😂

  • @Oman-e7m
    @Oman-e7m 7 дней назад

    Akan namiji kike kuka kin jikunya.wallahi😂😂😂😂

  • @LadidiAdamu-m2b
    @LadidiAdamu-m2b 7 дней назад

    Shigar arna ce tayi

  • @ZainabIbrahim-t2q
    @ZainabIbrahim-t2q 7 дней назад

    Sukubi baya sukubi😂😂

  • @Hawwalawal
    @Hawwalawal 8 дней назад

    Garkiya dan Asaranekai kaitazagin iyayensu