Hassan Makeup Ya Tona Asirin Yadda Samha Ta Samu iPhone 16/Maryam Jankunne Tayiwa Da Baban Gawuna W

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • Hassan Makeup Ya Tona Asirin Yadda Samha Ta Samu iPhone 16/Maryam Jankunne Tayiwa Da Baban Gawuna Wankin Babban Bargo
    Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
    Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Комментарии • 9

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 2 дня назад

    Kwata kwata na tsaneta wallahi bata burgeni,

  • @MuhammedShuaibu-c1s
    @MuhammedShuaibu-c1s 2 дня назад

    Karyan ki Dan ubanki

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 2 дня назад

    Nidai Jama a ni kadaice Nakejin tsanar Maryam jan kunne dinnan??

    • @abooanwarsada8593
      @abooanwarsada8593 2 дня назад

      Eh kekadaice kuma kema tsabagen ciwon hassadane yake damunki

    • @AminaMauwal
      @AminaMauwal 2 дня назад

      Kekuwa metayi miki?

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 2 дня назад

      @@abooanwarsada8593 kukuma komai naku a mizanin ciwon hassada yake😊to ni idan kabarni ma bansan wace tsiyace maryam din ba bare in Mata hassadar,kaine kasanta ma dakagano abun hassadar 😅ni ca nakema irin yaran yan siyasar nan ne,
      Ni tunda naga yadda take dariya Saboda dukan Wannan tsohon tana Allah yakara naji banasonta,aranan nema nafara ganinta bayan naganta a film din jan kunne tun ina yarinya

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 2 дня назад

      @@AminaMauwal wallahi tun wannan Dariyar data ringayi tanata murna don Yan Kaduna sun doki wannan tsohon mutumin meye ma sunanshi?na manta,naji bata burgeniba,saboda ko baici darajar komai ba yaci darajar tsufansa koda kuwa tsohon giya ne,amma kawai saboda wani shirmen politics dinsu idonta yarufe,saigashi shi bai jama shugabannin zagi ba amma ita tajawo masu

    • @halimaabdullahi6934
      @halimaabdullahi6934 День назад

      Fita harkar su kowa ai da raayin sa​@@ZulaihatFaisal-ge2zp