Gidan Gwagware 64) mai neman kuka

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 14

  • @chiroma.abdulrahimmusa3374
    @chiroma.abdulrahimmusa3374 2 года назад

    Gaskiya ILUWA bai kyautawa Da'ile ba. Gaskiya Baba Da'ile hijira takamaka. Sabida wallahi Baba Bosho ba zai sasauta maka ba.

  • @MmmMmm-de6ct
    @MmmMmm-de6ct 2 года назад

    Slm bosho dayile bizami daga bayabayah baban nauwara inamuku fatan alkairi yah haka bosho yau suyit kakesha jibirillah abudou

  • @wadatasalihu7536
    @wadatasalihu7536 2 года назад

    Da,ile kakyaleshi ai gwara kai munga dan uwan naka wanifa🏃

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 2 года назад

    Slm masu gida ina gaidaku da fatan kuna Lafiya Allah yasa haka ameen ♥
    Daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 2 года назад

    Haba Da'ile, Bosho saboda mutunci ne fa yake tambayarka ko Iduwa ta iso lafiya???
    Ai wannan ma, ya kamaka ka gode masa saboda kulawa da yake nuna maka, da Kai da yar'uwarka Iduwa...

  • @MmmMmm-de6ct
    @MmmMmm-de6ct 2 года назад

    Dayile bosho fa yanamaka shiran yarokarya sabo akan maganan gado jibirillah abudou

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 2 года назад

    Toh yawfa zanyi tanbaya wai kai oga bocho bakada in uwane in banda tsiyar ka kai dama har yanzou ba Wanda ya nemeka

  • @kawyawatv4572
    @kawyawatv4572 2 года назад

    Ali in bagobri yayima gardama .aliyu kasa a daurechi yayo ciyawa ya Tarawa dokinka gaira Kayan fada .....
    Bocho na daile goungouroun kachin giwa na daile baka haduwa

  • @manmarabilou690
    @manmarabilou690 2 года назад

    slm Bosho katabayi daille i kuwa yasabka lahiya daga rabilou babulwa lska arewa

  • @danmamakowanakaalgeria7031
    @danmamakowanakaalgeria7031 2 года назад

    Slm inayimuku fatan alhiri

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 2 года назад

    Assalamou aleykum,Baba Bosho sai a ce Idrissouwa ne tinda baya san Idouwa KO!!!

  • @muhammadhaunramuhammad1476
    @muhammadhaunramuhammad1476 2 года назад

    Boys show tv Sarita Banda BIA

  • @saminusanusi7489
    @saminusanusi7489 2 года назад

    Cikinku bawanda akatabazuwa nemansa
    Se da,ile wanan ai,abin alfaharine samun daudu agidanku allah karo😆😅🤣🤣

  • @kawyawatv4572
    @kawyawatv4572 2 года назад

    Slm barka da warhaka bocho tv ina yimoukou fatan alheri Allah ya Kara fahimta kouyimouna sabscrebes a wanan tachar tawa please