1.Mai kamfanin AZORA gadkiya ya fada alakar mu da kedco kawai duk 16 ga wata su kawu Bill mu basu kudi ko da wuta ko babu, kuma duk abun daya samu matsala mu zamu kawu shi 2. Yanzo dai ya rage yan Nigeria mufuce daga kasar mubarwa turawa ita da baragorbin shuwagabani kawai tunda duk sun sutale mu sai dai Allah ya agamana.
Allah ya shiga tsakanin mu da wadannan Azzaluman masu jan kunnan!!! Sannan Allah ka chanza mana Azzaluman shuwagabannin mu da mafi Alkhairi 🤲
Innanillahi wa inna ilaihiraji UN
Lallefa arewa munacikin matsala. Subhanillahi. Yarabbi 🙏🙏
Wato Muda matsalar Nigeria Tatilastamana Barin Kasar Muyakamata Muyiwq Shugabannin Nigeria Allah Ya'isa
Dun Allah muzammil kudan kara lokacin wannan shirin zuwa 2 hrs dun Allah
Kana saura Ron su bulama bukarti
Wato fashin baki
Kaga maganar wannan harajii. Kwankwaso yayi maganar. Akan Hakan
1.Mai kamfanin AZORA gadkiya ya fada alakar mu da kedco kawai duk 16 ga wata su kawu Bill mu basu kudi ko da wuta ko babu, kuma duk abun daya samu matsala mu zamu kawu shi
2. Yanzo dai ya rage yan Nigeria mufuce daga kasar mubarwa turawa ita da baragorbin shuwagabani kawai tunda duk sun sutale mu sai dai
Allah ya agamana.
Ai da kaji turawa suna yaban shugaban to zaluntar mutanen sa yake su kuma yana yi musu yadda suke so.