Gaskiyar Magana: Cin zalin masu fadin albarkacin bakinsu a Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 янв 2025
  • A wannan makon mun tattaunawa illolin kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya, inda shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International, Isa Sanusi da Naziru MIka'il, wakilin DW Hausa da ke nazartar dokokin aikin jarida na zamani suka bayyana hanyoyin da za a dakile wannan matsala.

Комментарии • 12

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 13 дней назад +1

    Duk maganganun wayan nan bayin Allah ❤️ gaskiya ne, Allah yasaka masu Alkhairi, dake da Kika Tafiyar da shirin❤

  • @Frdoes
    @Frdoes Месяц назад

    Masha Allah Allah yasakama da alkairi wllh wan nan bawan Allah yafadi gaskiya inbasa iyawa kawai sukoma kasuwa kawai tunda basu sun mulkinda sukeyiba mu mutana n arewa munacikin Wani hali shiwagaban ni wllh kuji tsoran Allah ba anan duniya za a dauwamaba

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 13 дней назад

    Malam Binta da malm Nazie da mal Isa Sanusi Allah ❤️ yasaka muku da Alkhairi
    Munji dadin wan nan shiri. Allah yachanza mana shugabanin masu Imani da tsoron Allah

  • @GashuaCity
    @GashuaCity 13 дней назад

    Allah yasaka muku da alkhairi ❤

  • @Zakaribawa-os9ln
    @Zakaribawa-os9ln 17 дней назад

    Allah Ya maka albarka mallam Isa wajen fadin gaskiya bisa sarin mulkin da muke gudanarwa.Tabbas democracy sarin mulkin yanci ne daga masu adawa da dai sauran alumma

  • @HassanAwadjika
    @HassanAwadjika Месяц назад

    Masha Allah

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 13 дней назад

    ❤❤❤ Good

  • @MourtalaGenereux
    @MourtalaGenereux Месяц назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
    @MohammedsaniUMAR-xu4ys Месяц назад

    Jama'ar arewa, shfa kuyi hanƙuri: Tun bayan tefiyan su Sardauna Arewa ta taɓarɓace!
    A yanzu JAHILAY ne ke da mulki!
    Sheday kujira kokuyi ƙoƙari ku TASHI Demokraɗiya kan mulki; Demokraɗiya kamar yadda take tafiya ayanzu bazata taɓa tsinana komaiba ga TALAKAWA a Nigeria!
    Allah ya sa mugane...

  • @CRAFT_24
    @CRAFT_24 Месяц назад +1

    Irin abinda akayiwa Hamdiyya shine yasa nake shiru koda yaushe duk da cewa inada kalamai masu muhimmanci kuma masu tsada ga al'ummar arewa dama Nigeria baki daya Sunana Umar Adamu daga jihar Katsina Nigeria

    • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
      @MohammedsaniUMAR-xu4ys Месяц назад +1

      Baka issa cikekken mutum ba !!!
      Yakamata karufe bakinka...

    • @AdamYau-g7j
      @AdamYau-g7j 11 дней назад

      To yi kokari ka hana kanka mutuwa kaji ? matsoracin banza ,ranar da yan ta'adda suka zo kanka zakayi bayani