Kunji Zancen Gaskiya: Masu Akidar Komai Allah ne ~ Saurari Tsokacin Sheikh Barr Ishaq Adam

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 2

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Месяц назад

    Yauwa sheikh, kamata yayi su yan tijjaniyya su zauna dasu tunda, mu dasu babu ishkali, sun yarda kowa Allah ne kamar yadda maluman mu na sunnah suka karanta a littattafan su, tunda su yan tijjaniyya sunce babu aqidar kowa Allah ne acikin littatfan darika sunce basu tareda su dan anty, tsakanin su ya kamata suyi muqabala, Allah ya kiyaye mana imanin mu Ameen

  • @mohammedusman1069
    @mohammedusman1069 Месяц назад

    Don Allah, a riqajin tsoron Allah, a haddu akan abin da ya hadda. A bar kowa da Allah. Don shi kadai, yake hukunci