Ikon allah iska na wahalarda me kayan kara abu aicha kana wahalar da kanka . Kayi lissafi inda ace musulmai ne ke kache yahudawa da yanzu andora duk wani takunkumi na duniya wannan ba majalissar dinkin duniya bace ta goyan bayan yahudawa ce sabbada yahudawa kadai take goyawa baya . Ya allah ga bayinka nan kasan halinda suke ciki allah ka kawo musu dauki dan alfarmar sayyidina rassulillahi saw
MLM kasan komai game da yahudawa domin yahudawa da Crista ba wanda yakai su karya alkawari wlh ko anyi sulhu Indai ba gwamnati akabari Hamas takafa to wlh gidan jiya za a koma Russia tafi kowace kasa akasashen Crista kaunar musulmai wlh yahudawa da Crista amma Crista na catolic kawunansu ahade yake Crista na oxdorx wato na Russia sune masu kaunar musulmai
ASUSUN TALLAFAWA MARAYU:
FIRSTBANK ABUBAKAR ZUBAIRU 2019254413
KO
JAIZBANK ABUBAKAR ZUBAIRU 0004323691
مساء الخير
Allah ya tsinema yan siyasa da siyunia
Allah yasai mudace Ameen ya rabbi 🇵🇸❤️
Allah ya isa Amurica Allah kayi mana maganinta Amin
Alahamdulillha masha allah jazakllahu khairan mlm
Allah ya karya yahudawa da masoyansa alfarma fiyayye halitta
Subahanahu wa ta'ala
Gaskiya Malan nayarda da magangannuka Allah ya kara bamu fainta
Masha Allahou Rasha tayi Allah ya kawo Zaman lafiya
Sallallahu alaihi wasallama
Masha Allah
Allahumma aizzal islama wal muslimin 🤲🇵🇸💪🙏❤️
Gaskiya ne bedace ace ana kashe mutane akasar hausaba wai sai ace allahwadai dolene asakawa bayin Allah ba wai Allah wadai ba
Alhamdulilah mugode ALLAH
Ikon allah iska na wahalarda me kayan kara abu aicha kana wahalar da kanka .
Kayi lissafi inda ace musulmai ne ke kache yahudawa da yanzu andora duk wani takunkumi na duniya wannan ba majalissar dinkin duniya bace ta goyan bayan yahudawa ce sabbada yahudawa kadai take goyawa baya .
Ya allah ga bayinka nan kasan halinda suke ciki allah ka kawo musu dauki dan alfarmar sayyidina rassulillahi saw
Wa'alaikum salam
Alla kar ya ya hu du duk inda suke yatarwatsasu
Wlh ni nafi yarda da rasha sama da America da France
Slm barka da aiki yakamata gameda Gina gaza to inhakane saudiya dasanta
ALHAMDULILLAH ☝️🇵🇸
Assalamu alaikum warah matullah,muna yi maka fatan alheri da irin ilimin da muke samu a wan nan gida mai albarka, Allah,ya kara basira amin
Amin amin, dan uwa sulaiman na gode sosai
❤❤❤❤❤❤
25:41 25:43
Rasha tayi gaskiya
Da ina dashi saka monka na dau lokaci bani whatsApp
allah yaska ma da mafificin alheri abu Aisha a group na 6 baka sa muna vidéon ba
eh ban saka ba a duka amma an kusa sakawa
toh muna jira
🇳🇪🇱🇾❤️❤️❤️❤️👋🤲🤲🤲🤝
Israël bazata yedda ba sai sun Saba yerjejeya bazasu cika alkariba
Muna tare da rasha
Sallallahu aleihi wasalam astagafiralla
Allah ya daukaka musulunci ya karya kafirci da kafirai dan darajar annabin rahama
Alhamdulillah ❤
Barka da warhaka Muna muku fatan Alkairi ,Allah kara bassira dan Allah cikin wane shiri zan samu groupe na whatsApp
MLM kasan komai game da yahudawa domin yahudawa da Crista ba wanda yakai su karya alkawari wlh ko anyi sulhu Indai ba gwamnati akabari Hamas takafa to wlh gidan jiya za a koma Russia tafi kowace kasa akasashen Crista kaunar musulmai wlh yahudawa da Crista amma Crista na catolic kawunansu ahade yake Crista na oxdorx wato na Russia sune masu kaunar musulmai
Mashaallah Allah yabawa Hamas nasara
Free palastin ❤❤❤
Inaso nashiga group din 25:51
Allah yakawo muna sauki mungode malam
Allah ya taimaki musulmi da muslumci
Laifi kan yaki fa
Ma sha Allah
❤🇯🇴❤🇯🇴❤🇷🇺❤🇷🇺❤🇷🇺❤🤲🤲🤲☝️
Allahummanthurhoom
🎉🎉🎉
we love palastine